Turkashi sister karki sake a baki labarin wanan litaffin 07&08

904 59 0
                                    

👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
         *GIMBIYA HAKIMA*
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻

*🌎MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

     *M. W. A*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙🏻'''
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
________________________________

  _STORY AND WRITING_ _BY_
    _Jameelah jameey 🖋_



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI*

_Wannan labarin kagaggen ne, duk wanda yazo daidai da rayuwarshi a kasi ne._

'''NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA FATIMA ABUBAKAR
BELLO, ALLAH YA BAR KAUNA YAR UWA RABIN JIKI😍😍'''

07&08

"Ni wallahi Hakim kina bani mamaki, "mamaki name kenan Aliyu?"..

"Kai dai rayuwarka haka kake ba ruwanka kamar ba dan sarki ba".. 

"Hmmm!  Aliyu kenan to miye dan ina dan Sarki? Ai duk daya muke a wurin Allah banbancinmu shine wanda yafi bauta mashi"..

"Hakane amman duk da haka maganar gaskiya kana bani mamaki ace ɗan sarki kamar kai dan Sarkin ma na Zaria amman  kana rayuwa cikin tallakawa gaskiya ina mamaki ko ni da nike ɗan waziri ai bani kallar wannan sai dawowarka nike shiga cikin su"...

"Kenan da baka shiga cikin tallakawa? "Gaskiya bani shiga ai sai su renani"..

"Kaga niko ina shiga cikin tallakawana dan nasan mai suke bukata, sanann nasan maiye rayuwa inasan nasan maiye babu, kasan ko saboda mai nake san yin lectured a A. B. U?"..

"Aa nidai nayi mamaki ace kamar ka kake wani lecturer a wata A. B. U, da daman ina san nayi maka maganar kawai fuskace ban gani ba"...

"To na zabe yin lecturer saboda nasan wani hali al'ummar kasar Zaria ke ciki, san nasan wani hali tallakawa ke ciki, mai suke bukata ayi masu, mai ake yi masu wanda basu jin dadinshi, sai kuma ina kara yin expressed akan halin mutane"..

"Kaji dalili, Alhmdulh naji ance ankusa koma wa hutun Season kaga za'a kawo new inters student kuma ni zan dauki yan Chemistry"..


"Gaskiya kaji dadi halinka yana bugerni, wanda bai san halinka ba sai yace baka da tausayi balle imani"..

"Amman Hakim maiyasa baka dariya cikin tallakawa? Kuma kana san shiga cikin su dan kaga matsalarsu?"..

"Dan ina shiga cikin su shine zai sa nayi masu dariya ko sakin fuska sosai, ko ka manta nidain Yarima ne?". 

"ai naga tunda kana ma'amula dasu sosai ya dace ka zama mai sakin fuska garesu sosai"..

"Hmmm! Ai kai kasani haka Allah ya hallicine ban cika magana ba, ko da ko ina gaban Gimbiya Fulani, dan haka ba laifina bane yin Allah ne"..

Hmmmm! *YARIMA* *HAKIM* kenan, dan sarkin Zaria matashi maiji da samartaka ga kuma haiba da kyau  da jinin sarauta dake yawo jikinshi..

Yarima Hakim, missikiline na ajin karshe dan bada kowa yake magana ba, inka ga maganar shi to shida mutun uku ne, daga Fulani mahaifiyarshi kenan sai kuma Maimartaba sannan abokinshi tun na yarinta Aliyu Haidar, da wannan mutanan biyu suke ganin maganar shi mai tsawo, ko kannanshi  Gimbiya Maryama da Gimbiya Sadiya basu ganin maganar shi balle dariyarshi abunda ke hadasu shine kawai su gaisa, ba wai wulakanci ke sashi haka ba Aa halinshi daga Allah ne wannan kenan....

GIMBIYA HAKIMAWhere stories live. Discover now