Chapter 40

7.8K 487 58
                                    

Abu Dharr reported: The Messenger of Allah, peace and blessings be upon him, said:
"Be mindful of Allah wherever you are, follow a bad deed with a good deed and it will erase it, and behave with good character toward people"
Source: Sunan al-Tirmidhī

**********

FAROUQ AL-HUSSAIN RESIDENCE
(GIDAN ZARA)

Kwance take a cikin Duvet tana ta bacci...

Farouq ne zaune a gefenta yana ta kallonta yana murmushi. Abubuwan da suka faru a tsakanin su jiya ne yake ta tunowa - Unlimited farin cikin da ta sanya shi. He has never felt so sweet in his entire life like he did. She simply is the best.

Motsawa tayi yayinda ta gyara kwanciya... da alama dai tana jin dadin baccin.

Zara has been sleeping tun da suka gama hidima da juna a daren jiya... hatta sallan asuba qin tashi tayi. Farouq ya sani cewar a gajiye take shiyasa ya dan qyale ta. A yanzu haka its 7:00am so he has to wake her tayi sallar and afterwards, sai ta cigaba da baccin.

Gani nayi ya kwanto tare da hura mata iska a fuskar ta yace "hey sleeping beauty wake up"

A hankali ta bude idanuwanta ta gan shi zaune daf da ita... Murmushi ya sakar mata yayinda itama ta sakar mishi.

Cikin few seconds kuma sai na ga ta rufe idanuwanta da sauri tare da tura kanta cikin Duvet.

"Na Shiga uku... Ya Farouq please go"

Cike da mamaki yace "Go where???"

"Don Allah Yaaya..."

Fashewa yayi da dariya sannan yace "wait, wai kunya kike ji???"

Zara dai shiru tayi... Tabbas kunya take ji. Abinda suka yi ne ta tuno! Chai....

Bata ankara ba ta ji yana qoqarin yaye duvet din yayinda yake fadin "tashi mu je in taimaka miki kiyi wanka, kin ga baki yi sallah ba ma"

A rude tace "please No ya Farouq i beg you.."

Cikin rashin fahimta yace "why?" can kuma sai na ga yayi murmushi yace "wai dagaske kunya kike ji? Toh wai ba na ga komai ba?"

Cikin shagwaba tace "Don Allah Yaaya ka bari, zan yi da kaina please"

Hannu ya sa ya janye Duvet din yace "okay my Baby angel, toh come down..."

Ba tare da ta bude idanuwan ta ba tace "No please Yaaya, just go"

Farouq dai ya kula cewar Zara bazata sauka daga kan gadon ba sai ya fita...

Gani nayi ya duqo ya sakar mata kiss a baki sannan ya miqe yace "Alright I am going"

Daga nan kuwa ya wuce ya fita yana yi mata dariya.

Zara dai sai da ta tabbatar Farouq ya fita ne ta tashi zaune.

Gani nayi ta sauka daga kan gadon ahankali sannan ta wuce dressing room tana limping...

Ko da ta shiga bathroom din ta tara ruwan zafi kasa zama tayi cikin shi... A taqaice dai sama-sama ta gasa jikinta sannan tayi wanka kamar yadda addinin mu ya tanadar mana...

Ko da ta fito bata wani zauna gaban madubi ba, spray kawai ta fesa a jikinta. Wata doguwar sleeveless gown marar nauyi ta sanya sannan ta fesa turaruka, nan da nan ta dauki qamshi.

Bayan ta idar da sallah ne ta dauki wayarta ta fita.

Sashen Farouq ta nufa...

Qofar dakin shi ta bude ta shiga kamar kullum ba tare da tayi sallama ba.

BA SON TA NAKE BA | ✔Where stories live. Discover now