BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
(IN THE NAME OF ALLAH MOST GRACIOUS, MOST MERCIFUL)***************************
WARNING:
THIS STORY IS FICTITIOUS.
THE CHARACTERS ARE NOT REAL.
AS FOR THE PICTURES, WE ALL KNOW THEY EXIST🤣🤣
(SO LETS JUST ASSUME THEY ARE FAROUQ AND ZARA)******************************
PLAGIARISM NOT ALLOWED
BE WARNED■■■■■■■■■■■■■■■■
CAST
Umar Farouq Al-Hussain: Mr Perfect
-kudi, aji, ilimi sannan uwa uba kyau. Qwararren likita wanda ya kasance ana ji da shi ba anan qasar Nigeria ba kadai hatta turai sun san da zaman shi. Asalin rayuwar Farouq zaka ganta simple amma ba haka bane.. infact he lives a complicated life wanda shi da kanshi he doesn't understand...♡♡♡♡♡♡♡
Fatima Zara Al-Hassan: the girl with the nonchalant attitude
-kyakyawa ajin farko wadda ta taso cikin gata da soyayyar iyaye, diagnosed with Cardio Vascular Disease at the age of 5. Rayuwarta tamkar na sarauniya, bata san wahala ba kuma bata son tashin hankali ... she is of the opinion-"live life while you still can for tomorrow might not be"*********************
Yan uwan juna ne (cousins) amma halinsu ya bambanta, a zahiri ta damu da shi amma shi bai damu da ita ba..
A tunaninshi ta zame mishi matsala a rayuwa but little did he know that his whole world revolves around her
"BA SONTA NAKE BA"
shin dagaske ba sonta yake ba?
Shin ita din sonshi take?Follow me as we unravel the mystery behind this lovestory
***************
YOU ARE READING
BA SON TA NAKE BA | ✔
Romance"BA SONTA NAKE BA" Shin dagaske ba sonta yake ba? Shin ita din son shi take??