Chapter 29

5.6K 479 51
                                    

Umar ibn Al-Khattab reported: The Messenger of Allah, peace and blessings be upon him, said:
"Verily, there are some people among the servants of Allah who are neither prophets nor martyrs, but whom the prophets are martyrs will envy due to their status on the Day of Resurrection"

**********

MUKHTAR ABUBAKAR MANSION
MAITAMA ABUJA

Zaune yake a babban falon abokin shi Mukhtar. Bai dade da shigowa gidan ba.

Kamar kullum Game suke bugawa Wanda suna yi suna hira.

"abokina wai ban tambaye ka ba.. Ruqayya ta san cewa zaka auri Zara kuwa?"

Murmushi yayi tare da shafa kan shi yace "wallahi bata sani ba, I am going to tell her soon"

"Hmmm.. I cant imagine her reaction I swear. But I am sure you will handle everything well"

"Ofcourse abokina I will..."

Kafin ya qarasa magana ne wayar shi tayi qara alamar an aiko mishi text message.

A yau dai tun da safe yake ta ganin debit alert which means one thing: Zara ta fara operation.

(Toh fa🤣)

Ko da ya duba debit alert din ne dai. Ko alama He doesn't even bother to check the amount debited.

Murmushi na ga yayi sannan ya cigaba da fadin "Ai dole tayi haquri tunda nima its beyond me..."

Wani message din ya qara shigowa ya duba.

"whoa..." ya fada yayinda Mukhtar yace "lafiya?"

"I am so in trouble, debit alert non-stop... she is gonna wipe out my whole savings"

(Habawa...🤣)

Mukhtar ya fashe da dariya yace "ai gwara ta more.. Besides she is only helping you spend the money tunda dama sunyi maka yawa"

Kafin Farouq yayi magana wani message din ya shigo.

Yana dariya yace "I swear she is crazy but I still love her.... very much"

(Hmmm🙄)

Mukhtar yana dariya yace "Allah dai ya baka ikon yin adalci a tsakanin su because I have never seen you so lost in love like this.."

"It will be difficult but dole in qoqarta abokina, bazan so in ci wutar Allah ba"

Mukhtar ya fashe da dariya yayinda yace "zan dai taya ka da addu'a abokina"

(Nima dai zan taya ka da addu'a Farouq🤣)

Haka dai debit alert ya dinga shigowa wayar Farouq yayinda suka dinga dariya... Confirm Zara is crazy!

☆☆☆☆☆☆☆☆☆

AL-HUSSAIN SUITE
BURJ AL ARAB DUBAI

Zara ce kwance a kan kujerar falon suite din yayinda take ta hira da Mahmood a waya.

Hafsat wadda take zaune a gefenta ta cika da mamaki.

Bayan ta gama wayar ne Hafsat tace "wai babes baki fadi ma Mahmood aure zakiyi ba? kin fa san an sa ranar bikin ki.. dont you think it's high time ki rabu da shi hakanan"

"Wallahi bestie ban fadi mishi ba, ni na ma kasa fadi mishi ne gaskiya. Amma idan mun koma i will try and tell him. Kin ga fa shima Ya farouq baya damuwa tunda ko da muke Adamawa a gaban shi Mahmood ya zo na fita kuma bai ce komai ba"

BA SON TA NAKE BA | ✔Where stories live. Discover now