MAKAUNIYAR RAYUWA

620 24 23
                                    

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
Arewawritersassociation@gmail.com

         *PART THREE*
              *PAGE  20*

*BISMILLAHR RAHMANIR RAHIM*

_____"A furgice ta falka yaci gaba da zabga ihu haɗi da faɗi a'a Rukky please please please kada kin min haka dan Allah Rukky"
  Sake rumtsa ido yai,yana rufewa ya sake gani yanda wani ke safa da marwa akan Rukky,ihu yasa haɗi da cewa kaeeeeee karyane wlh,zubburr ya sauka daga gadon yaje ya fara loda kaya yana zubawa cikin jaka"
    Cikin daren ya shirya zuwa gida, kasancewar dare ne babu taxi haka yaci ƙafa har zuwa tasha"
    Koda ƙamaru ya isa tashar be samu mota,a cewarsu daka akwai mota a ƙasa bazai tashi yanzu ba sai dai zuwa asuba"
   Gani bazai iya tsayu ba fita daga tashar yayi zuwa wani tashar,nanma dayaje be samu mota ba,sake fita yai zuwa wani still can ɗinma babu mota daga ƙarshe dai komawa tashar farko yayi,ko kafin ya isa asuba yayi".
        Tunda Mu'azam ya fara safa da marwa be saurara ba saida yazo ƙarshe snn ya kabbara hankalinsa ya dawo jikinsa,a lokacin ne ya fara tambayar kansa garin yaya hakan ya faru,da sauri ya diro daga gadon haɗi da rarumo kayansa,da yai hurgi dasu a lokacin da guguwa ta ɗibesa,yana kwashewa sanya ƙaramin wandon yai snn ya ɗauki buta taje yai wanka,acan bayin ya meda kayansa snn ya dawo ɗakin,koda ya koma kasa sukuni yai,gaba ɗaya kunya ta kamashi, gefe na samu ya zauna, asalatun farko zakara na cara Mu'azam yabar gida"
     Ƙarfe 4-30AM dai-dai motar su Ƙamaru ya tashi daga Ondo zuwa Abuja"
  Bayan Rukky ta tashi tai wanka snn tazo tai sallama,bayan ta idar ne ta hau gyara ɗaki,gyara ɗakinta tai tsaf snn ta share,bayan ta share ne ta shiga wanka,tana cikin bayi yaro yai sallama, bakin ƙofar Rukky"
Jin shiru yasa shi koma da baya"
  Jin sallamar yaro a ƙofar ɗakinta yasa Rukky sauri-sauri tai ta fito,koda da fito bataga kowa ba,tana shiga ɗaki saiga wani sallamar matar ƙanin daddy ne ta kawo mata abin kari"
  Cikin girmamawa suka gaisa bayan ta miƙawa Rukky kwanu shan kunun ne take sanar da ita itace ta aiko yaro ya kawo mata ya dawo yace"babu kowa a dakin,shi tace bari tazo da kanta"
   Murmushin Rukky tai snn tace"eyya lokacin ina ban ɗaki ne"
         Allah sarki matan tace snn tawuce"
   Tunda Mu'azam ya fice daga gidan be dawo ba, tafiya yai can gidin wata bishiya ya zauna,sai faman tunane-tunanen yakeyi,babu abinda yake masa yawo a zuciya sai irin abinda yaji a yayin da yake tarawa da Rukky,haka dai yaita tunane-tunane har yanzu be dawo gidan ba".
     Misalin ƙarfe 3PM motar su ƙamaru ya shigo garin Abuja,a tashar jabi suka baka,bayan ya fita ne ya nemi taxi da zai kaisa gida, kasancewar taxi ɗin Abuja iya kwaryan Abuja suke tsayuwa dole saida ya sauka ya canza wani wanda zai kaisa har gida"
   Murɗiya-murɗiyan hanya ya ƙamaru be isa gida ba sai bayan biyar,
      Yana shiga kai tsaye ɗakinsa ya nufa yana ije jaka ya fita zuwa gidan su daddy,yana isa ƙofar gida yaro ya samu ya aika a kira masa Rukky"
  Yaro yana shiga jin ance Rukky ake kira a guje"Inna tabi yaro haɗi da cewa"idan ya sake shigowa gidan da suna Rukky yake nema sai dakesa"
   Yaro na fita yacewa ƙamaru ance babu wata me suna Rukky a gida.
A tunani ƙamaru sabida shine yasa akace haka,jeka yace wa yaro, ya jima tsaye a ƙofar gidan,can kuma kome yatune oho shiga daga ciki yayi haɗi da sallama"Inna dake tsaye a tsakar gida,leƙawa tai domin gani me sallamar,tun kafin takai shi ya shigo,suna haɗa ido tace"Au!!dama kai shege tsinanne gantalalle...Jin irin migun zagin da Inna keyi yasa Talatuwa lekowa,gani ƙamaru ne yasa Talatuwa faɗaɗa fara'arta kadan snn tace"dama kai ke sallama?"
   Eh wlh, duƙawa yai haɗi da cewa"barka da war haka,na sameku lafiya?"
  Ina euwanka da lafiyarmu,waima ubanwa ya baka izinin shigowa?""".
   Kiyi hakuri Dan Allah Inna, wajan Rukky nazo""".
  Rukky?!!wacece kuma Rukky?ni bansan wani halitta da ake kira da suna haka ba"""Talatuwa ce ta katse Inna da cewa"Rukky tayi tafiya...da sauri yace"ina taje?".
       Eh tou,duk da banida masaniya da inda taje,amma nasan baya wuce garinsu"...
  Lafiya taje garinsu ɗin?kodai aure tayi iya?"
  Da sauri ta taresa da cewa"aure kuma? a'a gaskiya ban sani ba"..
   Shiruuu ƙamaru yai,can kuma yace"bari na kirata naji"
   Shiru Talatuwa tai tana me kallonsa cike da mamaki,cikin zuciyarta kuwa tambayar kanta takeyi,anya kansa ɗaya kuwa? ko ya mance ne da maganar sakin dake tsakaninsu?tou ko dai wajan yara yazo?Uhmm koma menene bari naga gudun ruwansa".
  Inna dake tsaye in ba zabgawa da ƙamaru da Talatuwa zagi haɗi da tsinuwa ba babu abinda takeyi".
   Daga Talatuwar har ƙamaru babu wanda ya kulata".
   Koda ƙamaru ya kira layin Rukky kin shiga yai,gani yaƙi shiga yasa shi tambaya ko ta canza numbar ne?"
  Talatuwa tace"a'a babu mamaki network ne,amma ya sake gwadawa"
  Tou yace"snn sukai sallama"
    Duk da haka jikinsa be basa ba,nan yafara tunanin ina zaije inda zai samu  labari"take majalisa ta faɗo masa arai,Kai tsaye ya kami hanyar
    majalisar"Yana isa ya tarar da majalisa cike tam da jama'a,anata faman hira, ƙamaru na isowa,wasu daga cikinsu suka miƙe suna masu yimasa oyoyo"
Wanda sukai faɗa kwanaki kuwa kallo be ishesu ba"
   Bayan ya zauna duk sukai gaigaisa snn sukaci gaba da hira haɗi da tambayarsa yaushe yashigo garin".
   Yanzu nan yace"
   Gani dukkanin abokansu amma babu Mu'azam yasa Ƙamaru cewa"lafiya banga Mu'azam anan ba?"""
    Cikin faɗi wani ya tari numfashinsa haɗi da cewa"meyai ruwanka dashi?"
    Murmushin yaƙe ƙamaru yai snn yace"Can kuma kome ya gani yabar wajan ya nufi gida,yana shiga sukai ido biyu da Khadijat"
  Da fara'arta tai masa snnu da zuwa haɗi da tambayarsa yaushe ya dawo?"dazu yace,be tsaya sauraranta ba ya nufi ɓangaren iya"
  Iya dake sharan bakin ƙofa jin muryan ƙamaru da sauri ta ɗaga kanta dake duke,suna haɗa ido kuka tasa haɗi da cewa"malam kayi gaskiya, gaskiya aikinka naci, insha Allahu Rukky bazata gama da duniya lafiya ba".
   Kamasa tai suka shiga ɗaki,bayan ta bashi ruwa ya sha snn yaje ta ɗauko masa raguwar abincin data dafa, snn ta zauna suka gaisa,koda suka hira, bini-bini sai ƙamaru yai trying numbar Rukky"
    Bayan isha lokacin Yaya Bala ya dawo kasuwa,yai mamaki gani ƙamaru a irin wanan lokacin dabesa ran dawowarsa ba, bayan su gaisa ne Yaya Bala ke tambayar lafiya a dawo babu ko sanarwa"
   Uhmm ƙamaru yace"snn ya faɗi masa irin mafarkin da yai akan Rukky"Wai Rukky tai aure,dan Allah da gaske ne yaya'in da gaske ne kafadi min yaya,kasan kai dan uwanane koda kowa zai boyemi amma banda Kai da gaske ne Rukky ta auri wani ba niba?".
  Cike da mamaki Yaya Bala ke kallon  ƙamaru,cikin zuciyarsa yace"lafiyar sa kuwa?kodai kansa ya juye ne?ko kuma abinda yakesha ya juya masa kwakwalwa,idan ba haka ba meye abin damuwa Dan Rukky tai aure?"
  A fili kuma yace"mafarkin da kakeyi ba gaskiya bane, Rukky batai aure ba,nanan ko ranar Monday sai da muka haɗu da ita ta rako yara school".
    Tou amma gashi bata gari,yanzu fa daga gidansu nake ance wai tayi tafiya taje garinsu,anya Yaya ba boyemi sukeyi ba kuwa?".
   Kai!!anya kuwa,idan ma taje jiyane ko yai"Kuma maganar aure da kakeyi Rukky batai aure ba,inda zatai aure da mu sani kodan yara"".
Kai yaya nidai jikina ya bani Rukky tai aure"".
    Ƙamaru kenan,idan banda abuka meye abin damuwa Dan Rukky tai aure?kada ka manta kaifa ka saketa kace bakayi da ita"""taransa yai da cewa"kuskure ne Yaya,wlh inason matata,ina sonta Yaya,Yaya inason Rukky fiye da yanda yake tunani"""Tsawa Yaya Bala ya daka masa haɗi da cewa yai masa shiru'inda yasan Yana sonta bazai saketa ba""jin haka yasa ƙamaru rusawa da kuka yana faɗin kuskure ne wlh kuskure ne Yaya".
  Gani yanda Ƙamaru ke kuka yasa jikin Yaya Bala sanyi,rungume ƙamaru yai yana me rarrashinsa".
     Tunda Mu'azam ya fita be kuma shiga gida ba sai da dare yai,ya dai-daici lokacin Rukky tai bacci snn ya shigo,a hankali yake sanɗa kamar wani mara gaskiya"
Yana shiga ya rufe ƙofa, kasancewar yariga dayaci abinci yasa kashe wuta ya kwanta"
      Duk yanda yaso dannewa amma ya kasa irin abinda akayi a daren jiya haka yau ma ya kuma faruwa"
    Sai dai na yau babu sauki,domin shi kansa saida yai mamakin kansa,minti da minti yake kome"
   A lokacin da Mu'azam ke hailala da salatin manzo can kuma ƙamaru nanan na faman ƙoƙarin Kiran numbar Rukky"
     Mu'azam nakan Rukky yaji zakara yai cara'be sauka ba saida yai release snn ya yunkura zai sauka"da sauri Rukky ta rikesa haɗi da cewa"yayana ina zaka?.
   Fiƙiƙi-fiƙiƙi Mu'azam yai da ido,ƙasa bata amsa yai,sai umm da yace".
  Yasa tambayarsa tai da ina zaka?"
  Gani yayi shiru be bata amsa ba,daga snn bata sake magana ba kamo fuskansa tai ta haɗa da nata fuskan snn taci gaba da kissing nasa haɗi da shafe masa dukkanin sassan jikinsa".
    Mu'azam dake kanta gigicewa yai,besan lokacin daya faɗo meda mata ba,duk inda ya kamo a jikinsa tsotsa kawai yakeyi"
    Hakan yasa basu samu damar sallah ba sai bakwai saura,yini ranar hanasa fita ko ina tai"
  Ƙamaru dake can yana kiranta be kwanta ba sai bayan da yai sallar asuba snn ya kwanta".
  Bayan suyi sallah suka karya snn suka kwanta,duk yanda Mu'azam yakai ga kunya Dole ya saki jiki"
     Ranar yini sukai suna abu ɗaya, Mu'azam be tsanke da al'amarin ba Saida dare yai, musamman ma yanda yaga Rukky ke sarrafashi"daga ƙarshe hayewa kansa tai,cikin zuciyarsa yace"dama haka ma'aurata kejin irin abinda nakeyi ko ni kadai ne keji haka,ko kuma dani sabon shiga ne?"
  Tun daga ranar Mu'azam be sake nisa da Rukky ba,idan har yafita tofa masallaci ne zaije,da zaran an idar kuwa gida zai dawo,kafin sati Mu'azam ya zama ɗan gari,babu dare babu rana duk lokacin da buƙatar hakan ya taso masa sai yayi"
A ɓangaren ƙamaru kuwa duk wata hanyar da zai sami Rukky ko yaji labarin yaje be samu ba,hasalima daddy yai masa iyaka da gidan sa"
Zuzucewa yai ya koma kamar mahaukurci,idan Yaya Bala ya dawo daga kasuwa tasashi gaba takeyi da kuka saidai yaje ya nimo masa Rukkyrsa"Yaya Bala yai rarrashi har yaga"
   A ɓangaren iya kuwa cewa"tai wani asirin ne Rukky tai masa yasa babu wanda yakeji yake gani sai ita"
Bayan sati biyu ƙamaru ya shirya zuwa *sandaey* jalingo garin bbn Rukky kenan"
   Ranar da ƙamaru ya shirya domin tafiya jalingo su kuma ranar ne zasu dawo gida Abuja,befi minti biyar da tashin motar su Rukky da Mu'azam ba motar su Ƙamaru ya tashi.!!
Dan Allah ƴan uwa muna barar addu'ar ku sakamakon ɓacewar ɗiyarmu wato FAREESA, tun jiya da safe aka ɗauketa bayan mmnta tayi mata wankan safe,aka rasa mara tsoran Allah daya shigo har ƙofar falonsu yayin da take wasa aka ɗauketa wanda har izuwa wanan lokaci babu ita babu labarinta. Innallilahi wa'innailailin raju'un Allhumma ajirni fi masi bati.Farresa yarinyace wacce bata wuce shekara ɗaya da watani ba,hasalima har yanzu tana shan nono, ba'a yayeta ba.please and please ku taimaka mana da addu'a Allah ya bayyana cikin aminci da koshin lafiya Dan Allah.sann daga yau gaskiya zan dakata da typing na zuwa wani lokaci.ngd sosai###
Dan Allah duk masoyana ina me niman alfarman mu da kumeda comment ɗin da zakuyi ya zamo addu'a ne ga wanan yarinyar please 👏👏👏👏
      

MAKAUNIYAR RAYUWAWhere stories live. Discover now