MAKAUNIYAR RAYUWA

112 9 3
                                    


_*MAKAUNIYAR*_
_*RAYUWA*_

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏻 ASSOCIATION_*🤝🏻

_*fcbk group*_
_*mmn uswan*_
*page Hauwaszaria*

https://www.facebook.com/379407779489539/posts/518531808910468/?app=fbl

editing is not allow⚠

*PAGE 5*
*PART 2*

_*BISMILLAHI RAHMANI RAHIM*_
_______"Ba tareda ta tsaya sauke Basik ba tayi kansu J-boy.shakosa tai tai hurgi dashi sannan ta shak'o Sofy.saida ta shaketa sannan ta hauta da duka. Basik dake goye a bayan Meenal kuka yasa"J-boy na mik'ewa yahau Meenal da duka,ba tare da yayi la'akarin goyon dake bayan taba".
"Sofy tayi k'ok'arin kwace kanta amma ta kasa,sai wuntsi-wuntsin da takeyi da k'afa alamar niman ďauki"take idanunta duk suka fito takasa magana".
Duk da haka Meenal bata daina dukanta ba." gani gani haka yasa J-boy ficciko Meenal daga kan Sofy yai hurgi da ita haďi da cewa"zaki kasheta ne?.
Yana fisgo Sofy rungumeta yai a gefen kafaďarsa sannan yaci gaba da cewa"eyye zaki dama nasan batun yauba kike bakin ciki da wannan auren da nayi kuma wlh baki isa ba tunda bada kuďin ubanki nayi auren nanba"
"Sofy na gefen J-boy tana kukan k'arya haďi da kiran wuyarta"
"Wani sabon takaici ne yasake kama Meenal.juyawa haďi da rarimo fankan dake gefenta taďaga zata riďa masu"
"Da sauri Sofy ta kauce yaa sauka akan J-boy" sake fisgo dorowar dake gefe tai zata sake riďa masa.a guje Sofy tafice daga ďakin,nan suka kama ďanbe"
Daga meenal har J-boy duk susha wuya musaman Meenal.duk da kukan da Basik keyi besa su bar ďanbe su  saurara tabar  ba,saida sukaji tsit a gigice Meenal tasaki J-boy, ta kwanto zanin datake ďaure da Basik tana saukesa taga gaba ďaya idanusa su koma sama su kakka6e,babu inda ke motsi".
"Ihu tasa haďi da faďin nasha uku na lalace" Basik!Basik!!Basik!!!.juyawa tai ta shinfiďasa akan gado sannan tai bayi a guje taje ta ďibo ruwa.tana zuwa bata tsaya yayyafa masa ba,kwara masa tai gaba ďaya jikinsa".
J-boy na tsaye yana kallonta,duk da beji daďi gani Basik haka ba amma kuma cikin zuciyarsa beyi tausayinsu ba.gani ya fara motsi haďi da ijiyar zuciya yasa"J-boy tsaki ya fice daga ďakin yana faďin kaďanma kika gani.
"Jikin  meenal na rawa ďaukar Basik tai taci gaba da jijigasa tana kiran sunansa" jin ya fasa da kuka mara sauti yasa meenal ďaukarsa a guje zuwa falo tana tafe tana kwaďawa J-boy kira"
"Har takai falo babu wanda ya amsa yasa meenal kama hanyar waje,babu takalmi bare mayafi"
"Jin ana buďe kofar falo yasa J-boy lek'owa haďi da cewa" ina zaki?"..cikin rawar murya tace"asibiti!asibuti zankai Basik!!! Tsawa ya daka mata,dallah dawo,wawiyar banza kawai,dan wannan ciwon shine zaki ďauki yaro zuwa asibiti?.
"Cikin kuka meenal tace" haba J-boy meye kakeyi haka?Abdul Basik nefa ďanka wanda...dallah kimin shiru,sakarai kawai.fita!nace ki fata nagani ko,hhhhh yarinya dayau nida kene anan gida.
Banza kawai saikace akanki aka fara haihuwa".tsaki meenal tai haďi da sanya k'afa zata fita".
"K'wafa J-boy yai sannan yace" wlh na rantse da Allah idan kika sake kika fita daga falon nan a bak'in auranki.yana gama maganar yajuya zuwa ďakin Sofy".

"Itama komawa tai ďakinta,tana shiga J-boy yabiyota a baya,ba tareda yace da ita komai ba wayarta kawai ya ďauka ya fice daga ďaki.tun daga sannan basu sake fitowa falo ba sai bayan azahar J-boy ne yafito yana fita daga ďaki Sofy kai tsaye falo yanufa gani babu komai yasashi shiga ďakin meenal.
Banke kofa yai yasa kai batare da sallama ba.
Meenal na zaune tana rungume da Basik,ko kai bata ďaga ta kallesaba,bare tasan abinda yake magana akai.
"Gani bata tankasa yasa J-boy tsaki haďi da cewa"wlh na baki nanda minti goma kije kiyi mana abinci idan ba haka ba kuma ranki yai mummunar 6aci".
"Shiruuu meenal tayi tana tunanin hali irin na J-boy.uhmm kawai tace sannan ta mik'e saida ta goya Basik sannan tanufi kici domin ďora abinci".
"bayan wata biyu abin duniya duk yabi ya ishi meenal ta rasa yanda zatai da rayuwarta kaita akan al'amarin J-boy.
" dama hjyce kawai yakejin maganarta gashi yanzu baya tafiya gudanta sabida faďar da takeyi masa.
"Itama meenal ya hanata fita ko ina,ba gidan hjy ba hatta gidansu ya haramta mata tafiya,sannan yace" idan tafita konan da bakin gate ne a bakin aurenta.kuma Allah ya isa be yafe mata ba".
Meenal tai kuka harta gode Allah,babban bakin cikinta habata waya da yai.tun ranar daya ďauki wayarta bedawo mata dashi ba. Zama tai taci kukanta har tagode wa Allah,dan kanta tai shiru ta mik'e zuwa kici domin ďora abincin yamma.
"Suko suna can ďaki suna faman soyewarsu.
Dama tunda Sofy tazo gidan J-boy baya fita ko ina kullum suna ďaki suna faman abu ďaya,hatta aikinma duk ya daina tafiya"
Su kirasa sun kirasa har sun gaji su kyalesa su zuba masa ido..

           *****

Kuyi hakuri da wnn plss.

MAKAUNIYAR RAYUWAWhere stories live. Discover now