🎄🎄🎄 NAMIJI QANIN AJALI🎄🎄🎄

483 10 0
                                    

[7/25, 10:16 PM] Momcy: _*★★★★★★*_

             _*NAMIJI KANI AJALI*_

                 _*★★★*_
 
___________________

_*BASE TRUE LIFE STOYR*_

*CLEVER OWNERSHIP WRITEN✍*

_*🌲{ḭ̃ r̰̃ḛ̃l̰̃ỹ̰ õ̰ñ̰ r̰̃ḛ̃s̰̃p̰̃ḛ̃c̰̃t̰̃  ã̰ñ̰d̰̃ d̰̃ḭ̃g̰̃ñ̰ḭ̃t̰̃ỹ̰  t̰̃õ̰ h̰̃ṵ̃m̰̃ã̰ñ̰ḭ̃t̰̃ỹ̰ }🌲*_

_(idan kana da rai kayi kallo)_

*NA:MMN USWAN*

بسم اللة الرحمن الرحيم

_~*SHORT STORY*~_

Ina yiwa ďaukakin yan'uwana musulmai barka da sallah, ubangiji Allah ya maimaita mana. Ya amshi ibadumu yasa muna cikin intattun bayin da aka enta ameen.

Ban yarda wani/ko wata su juyamin wnn labarin tawa ba, yin hakan tamkar nuna gazawa ne, domin duk isasshe sai dai yai creating baya rinka amfani da fasahar wani ba, Allah ya kyauta.

Wnn labari ba kage bane, ko nace kirkira ya faru ne da gaske. Hakan yana faruwa, wasu daga cikinmu su gani wasu kuma lbr sukaji, a kullum fatanmu Allah ya rabamu da mugunji mugun gani ameen ya Allah.

*page:1*
..........Ammy!!Ammy!!Ammy a lokacin da Ummusuleim tayi kira na uku snn Ammy ta dawo daga tunanin da take, "Duk a lokacin idanu Ummusulaim yana kan na Ammy.

Ammy"na'am Ummusulaim.

Dan Allah na tambayeki mana.

Ina sauraranki.

Wai dan Allah Ammy meyasa kullum sai gama kin zauna kina kuka?.

Himm Ummusulaim kenan, babu komai.

A'a Ammy, ban karyata ki, amma nasan ba gaskiya kika faďi min ba, kawai dai bakison faďi min ne Ammy.

Ba haka bane Ummusulaim, ke yarinyace, snn kuma banga amfani faďi maki da zanyi ba,domin faďi maki babu abinda zaikara maki, face bakin ciki da tashin hankali...

Himm Ammy kenan,idan Allah ki faďi min, insha Allahu zanwa mgnrki kyankyawar fahimta, snn kuma babu wanda zaiji wnn mgnr, daga ni sai ke sai kuma Allah.

         Ummusulaim da zakiji tawa da kin bar wnn mgnr, domin yin haka shine mafi alkhairi,da kuma kwanciyar hankalinki.

Nooo Ammy dan Allah ki faďi min kawai, insha Allahu babu abinda zai faru.

_*CIKANKEN LABARIN*_

Shekaru ashirin da biyu da suka gabata, a lokacin na kammala N.C.E ďina kena, nayi karatu a n.c.e dake cikin garin minna ta jahar neja, nayi laratu a ban garen P.E.D (double mejor, primary education). Tun ina 100 level Allah ya haďani da mahaifinku, wato Usman kenan, a lokacin shi kuma yana lecturing a school ďin, kasancewar department ďinmu muna uppering kowani courses ne,yasa yake ďaukarmu sciences and Technology, duk lokacin da Usman ya shigo domin koyar damu idanunsa yana kaina, tun yan'department ďinmu basu fahimta ba har ya kai ga su fahimci abinda Usman ke nufi dani.

Wata lahadi, muna zaune a hell muna jiran shigowarsa sabida zamuyi masa presentation na I.C.T.(Information  communication and Technology) muna zaune muna cikin bitan presentation ďin kenan kafi lokacin shigowarsa yai, kamar daga sama ya shigo ba tare da mu ankara ba."gyaran muryar sa da yai ne ya sheda mana shigowarsa.

Da sauri kowa ya koma gun zamansa, bayan duk mu gaidashi, yake sanar mana da muyi hakuri yau bazai samu lokacin yi mana lecture ba,bisa wasu dalilai dasu sha masa kai amma mu haďu wani sati.

MAKAUNIYAR RAYUWAWhere stories live. Discover now