MAKAUNIYAR RAYUWA

158 6 5
                                    

_*MAKAUNIYAR*_
             _*RAYUWA*_

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏻 ASSOCIATION_*🤝🏻

_*fcbk group*_
_*mmn uswan*_
*page Hauwaszaria*

https://www.facebook.com/379407779489539/posts/518531808910468/?app=fbl

editing is not allow⚠

*PAGE 6*
*PART 2*

_*BISMILLAHI RAHMANI RAHIM*_

_______"tun ranar da yaya Bala yaiwa Tukky siyayyan kayan abinci take ta maleji dashi sabida kada ya k'are"
Yanazu damuwarta ďaya ne shine Baffa,har cikin zuciyarta batajin daďin yanda take barinsa da yunwa.gashi ba wani kuďine da ita bare ta siye masa gero tanik'a.
Haka yasa ta janye yawan tafiya ďakinsa da takeyi,idan taje sukayi gaisuwar safe bata sake komawa,wani lokaci ma sai wani safe.
"Da Muhammed yaje taya Baffa hira,Baffa ya aikesa yaje ya kira masa Rukky.
Rukky na zaune saiga Muhammed ya shigo da sallama kamar yanda takoya masa,kai tsaye gabanta yaje haďi da cewa Baffa na tiyanki umma".
"Baffa ke kirana Muhammed?.
"Kai Muhammed ya ďaga mata,alamar eh"
"Mik'ewa tai suka tafi tare,da sallama suka shiga ďakin.
Duk'awa Rukky tai haďi da cewa gani Baffa".
Tashi Baffa yai gaba kishingiďe da yake ya zauna haďi da gyaran murya sannan yace" dama ba komai ne yasa na aiki kwana biyu ne naga aidaina kawo min kunu yasa nace zan tambaya ko wani laifine nayi".
"Murmushi tai haďi da cewa" Baffa kenan,babu wani laifin da kayi min.tou mema zakayi min Baffa?"
A'a RUKAYYA nima mutum ne fa kamar kowa".
"Haka ne Baffa.babu wani laifin da kayi,abinda yasa kwana biyu kaji shiru karin geronka ne ya k'are ni kuma banida kuďi a hannu bare na siye maka...."
Subhanallahi,haba RUKAYYA shine baki sanar dani ba,nayan kisan idan ba kununki nasha ba banajin daďi.
"Hakane Baffa.
"A gaskiya banji daďi ba".
" tou kayi hakuri,dalilin dayasa banyi maka magana ba gani nayi kwana biyun nan kaima kana fama da rashin kuďi dalilin kenan".
"Eyya kinyi tunani,amma inda kin faďi min ai ko Bala na faďi mawa ya siyemin.
"Haka ne Baffa.
" kada ki sake min haka.
"Insha Allahu".
Kinajin labarin mijinki kuwa?"
"Eyye,shekaran jima ya kira, mance wa nayi ban faďi maka ba,yace yana gaidaku"
Muna amsawa,yaushe yace dake zaidawo?.
"Murmushi Rukky tai sannan tace" nanda wata biyu".
"Tou fa,ubangiji Allah ya nuna mana lokacin.kamar gobe inda rai da lafiya,fatanmu dai Allah ya bashi sa'a ya bashi abinda yaje nima".
" ameen Baffa"
Sun jima suna hira kiran Sallar azahar ne ya katsrsu,sai da ta taimaka masa yai alwala sannan takama hannu Muhammed suka tafi ďaki,tana shiga bayi taje tai nata alwala  snb tasa Muhammed yai suka fito falo domin sallah.
"Da yamma lokacin yaya Bala ya dawo daga kasuwa,kamar yanda ya samu duk dawowarsa kasuwa saiya shiga ya gaida iyayensa.shigasa ne Baffa yake faďi idan da hali gobe inya fita kasuwa bayan ya tashi yana dawowa dan Allah ya siye masa gero,sabuda garin kunusa ne yak'are.
"Tou yaya Bala yace,washe gari kuwa bayan ya tashi daga kasuwa kafin ya k'ariso gida saida yabiya ya siyewa Baffa gero mai yawa haďi da suga sannan yakamo hanyar gida.
Yana shiga kai tsaye ďakin Rukky ya nufa da kayan.
A bakin k'ofa ya tsaya yai sallama.
" Rukky dake cikin ďaki da sauri amsa sallamar haďi da mik'ewa ta nufo bakin k'ofar.
"Har k'asa ta duka tana gaidashi da dawowa.
"Muhsana dake hannunta gani yaya bala yasata mik'a masa hannu,tana kokuwar kama masa jelar riga.
"Bako ďin geron ya mik'a wa Rukky haďi da ledar suga haďi da cewa"na Baffa ne.
"Tou Rukky tace"
"Hannu  yasa a aljihunsa yaciro kuďi naira dubu ďaya ya mik'a mata sannan yace" wannan kuďin nik'a ne"
"Godiya Rukky tai masa,sabida tasan yadai batane kawai"
"Har ta mik'e hannu yaya Bala ya mik'a mata alamar ta bashi Muhsana".
"Mik'a masa Rukky tai."yana amsarta yajuya zuwa side ďinsa." ita kuma ďaukar geron tai zuwa cikin ďaki.
"Da sallama ya shiga ďakin.su khairat da Na'eem ne suka amsa mata yayinda Khadijat nacan cikin ďaki kwance tankyauta. karatun novel.
Gu yasamu ya zauna haďi da tambayarsu mamansu"
Kharat ce ta amsa mata da mumy tana ciki.bayi naje na kiyata ko daddy".
A'a dawo ko zauna yace"ije Muhsana yai kusa da inda khairat ke zaune yashige ciki.
Yana shiga gani khadijat yai kwance ragajamjam akan gado,hannunta rik'e da waya,takafama wayar ido k'uriiiii bata ko k'ibtawa.
Daga ita sai zani dake k'ugunta babu ko riga a jikinta bare bra,nono ďaya yai arewa ďaya kuma yai dubu.
Yajima tsaye yana kallenta yana me juyayin al'amari irin nata.sabida tsabar takaici yama kasa magana,kai kawai yake kaďawa.
Hankalin Khadijat yai nisa batasan yaya Bala na tsaye akanta ba.
Takaici ne ya ishesa yasa shi daka mata tsaya.
"A gigice tajuyo tana kiran wayyo Allahna".
"Gani yaya Bala tsaye a kanta yasata cewa" lahhhh yaushe kashine ban saniba?"
"Ina zaki samu,bayan kin rigada kinyi nisa.
Wlh kuwa kamar kasani.uhmm wani littafine nake karantawa shifa gaba ďaya ya ďaukemi hankali.littafin ya haďune nak'in k'arewa".
"Uhmm kawai yaya Bala yace"
Nan yafara tu6ewa yana rage kayan jikinsa.
Har yagama tubewa bata tashi ta kawo masa ruwa ba,bare kuma abinci.
Bayan ya gama tubewa ne yasami gu bakin gado ya zauna sannan yace"malama ko zan samu ruwa da abinci?".
"Kashhhh,oh Allahna tace" sannan ta ije wayar a guje tafita daga ďakin zuwa kici.tana tafe tana gyara zani sabida kada ya faďi tunda ba ďaura ne tayi ba".
Shiruuuu yaya Bala yai yana kalle-kallen ďakin.haďi da tambayar kansa,sabida k'asa dayaji a k'afarsa.
Yana cikin haka tashigo da cewa"yana falo nakai maka can".
"A'a jeki ki ďauko min anan zanci".
" Ooooo shat tace haďi da yamutsa baki sannan ta fita taje ta ďauko masa abincin takawo"
"Tana ijewa ta koma bakin aiki.ba tareda ta zuba masa ba".
"Kai kawai ya kaďa sannan ya ďauki plate yazuba yafara ci.har yaci ya k'are hankalin nacan wajan karatu"
"Yana gama ci yatura kayan gefe ya mik'e yaje yai wanka, ko mai be tsaya ya shafaba,daga shi sai ďan towel ďin dake zaure a k'ugunsa yazo ya haye gadon haďi da shafe wa Khadijat gefen fuskanta yana faďi bani wayar yau sainaga abinda ke ďaukewa gimbiyata hankali dahar bata bani kulawa yanda ya dace"
Murmushi Khadijat tai haďi da kauda wayar gefe"
"Shima murmushin ya bita dashi sannan yaci gaba da k'ok'arin kai hannu yana janta da kokuwa da wasa.
Da haka yasamu ya haye kanta,gani batada niyyar ije wayar yasa yaya Bala sanya hannu ya tube mata pan daga n dake jikinta,sannan ya fara k'ok'arin shigarta.
"Jin haka ta bashi hanya.buďe masa k'afar tai.
Hakan ba k'arami 6atawa yaya Bala rai yai ba,sabida har a lokacin tak'i ije wayar. Yananan rik'e a hannunta".
Babu yanda zaiyi haka ya tura joinstick ďin cikin nata yaci gaba da safah da marwa,amma bana maccah ba.
Yanayi yana shafeta  haďi da tsutse-tsutsen sassa-sassan jikinta,ko zai taimaka masa yasamu gamsuwa.karaf hancinsa yasa gefen hammatarta gummmm yaji.warin hammatar yasa yaji sha'awarsa ya ďauke.
take jikinsa yai sanyi joinstick ďinsa shima yai laushi.
Gani yana sauka yasa Khadijat cewa" harka gama kenan?".
Uhmm yace"sannan yaci gaba da cewa"yau ko kinyi wanka Khadijat?".
Wanka!!wanka!!!wanka!!!ohooo wlh na mance banyi ba".
"Sabida Khadijat? Kin koji yanda kike wari?" amma gaskiya kin cuceni kin shiga hakkina"...dallah malam dakata idan zakaci kawai kaci idan kuma zakaci ba kai kasani".
"Shiruuuu yai yana me kallenta haďi da tunanin irin warin daya jiyo,ya jima warin be wuce masa ba,sannan yadashi yaje yai wanka ya meda kayansa yanufi falo,koda ya zauna juyayin Khadijat kawai yakeyi,can jimawa kuma yace" uhmm zanyi maganinki".
"Tun daga lokacin ya jima besake nimanta ba,sabida aduk lokacin daya tuni sai kawai yaji gaba ďaya sex yafitan masa arai"

MAKAUNIYAR RAYUWAWhere stories live. Discover now