MAKAUNIYAR RAYUWA

185 3 0
                                    

_*MAKAUNIYAR*_
                      _*RAYUWA*_
        
     

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏻 ASSOCIATION_*🤝🏻

_*fcbk group*_
_*mmn uswan*_
*page Hauwaszaria*

https://www.facebook.com/379407779489539/posts/518531808910468/?app=fbl

_*BIMILLAHI RAHMANI RAHIM*_

            *PAGE 1*
                  *PART 2*

_______Shiďa da wasu mintoci su J-boy suka iso garin abuja."Meenal dake zaune a falo zabga uban tagumi tai sai kwallar dake kai kawo a fuskanta.ga BASIK dake kan cinyarta yana shan nono.kamar a mafarki tajiyo hurn ďin mota a k'ofar gida.da yake a lokacin bata kawo su J-boy zasu dawo a irin wannan lokacin ba.sabida yau suke da sati ďaya da tafiya.duk da sati ďayan da sukayi ta jishi kamar shekara ne.hurn aketayi babu k'abk'abtawa.gani haka sai ta mik'e talek'a windom can ta hango motar J-boy ne.da sauri ta fita daga falon zuwa waje domin buďe masa gate."ga BASIK dake rungume a kafaďarta.har takai tsakar gida sai kuma wata zuciya tace da ita."haba Meenal meye kikeyi haka kamar mara zuciya"
Idan banda rashin zuciya irin taki meye abin tafiya kije ki buďe masa gate,mutumi da bedamu dake ba bare kuma ďan daya haifa.tunda ya tafi be kiraki yaji yaya kike kinci bakici ba oho yake can yana holewarsa da amaryansa ya mance dake shine zakije buďe masa gate.dallah juya ki koma ciki idan yaji haushi ya fito ko ta fito su buďe gate ďin da kansu.ko ba komai ki nuna masa kinada k'ima da aji.
Shiruuu Meenal tai na ďan wani dak'ikai sai kuma ta juya zuwa ciki.zuciyarta kuwa taci gaba da azaza mata wuta da cewa"ai ko dabba ka ije zaka juyo ka dubi lafiyarsa bare mutum dan rainin wayo kawai wlh idan kika kyale ke kikaso.
"Da haka har Meenal ta shiga daga ciki.tana shiga kai tsaye ďakinta tashige haďi da turo k'ofan".
"Shiru shiru  ba'azo an buďe masu gate ba.ina zuwa kawai J-boy yace" fita yai daga cikin motar yaje ya shiga ta k'arami k'ofa sannan ya buďe gate ďin.
"Bayan ya buďe gate ďine yaje ya shigo da motar daga ciki,bayan yai faki suka fito yaje ya bude but ya keso kayansu yana gaba Sofy na biye dashi a baya suka k'arisa daga ciki".
"Da sallama suka shiga falon, gani babu kowa a falo yasa Sofy kwaďawa Meenal kira da anty!antyna!!antyna!!!kodai bacci kikeyi ne?.
"Tsaki J-boy yai haďi da cewa" babu wani baccin da takeyi tsabar rainin wayone kawai irin tata.dariya Sofy tai haďi da cewa"a'a J-boy antyna bazata jimu ta kyale ba.yanzu dai bani key naje na buďe k'ofa.
"Hannu yasa cikin aljihunsa yaciro key ya mik'a mata." tana amsa taja jakar kayansu zuwa ďakin.
"Lokacin Meenal na zaune a bakin gado tanajin duk maganar da sukeyi amma bata tankasu ba.Sofy na shiga ďakinta J-boy ya shiga ďakin Meenal ba tare da yai sallama ba." Meenal dake zaune ji kawai tai an banko k'ofa an shigo.da yake tasan babu wanda zai iya mata haka sai J-boy, hakan yasa bata ďaga kai ta kalleshi ba.
Cikin tsawa yace"ke wai wacce irin yarinyace haka?idan banda ke jakace mara tarbiya kin tashi daga gidan da babu tarbiya bare a koya maki yanda ake tarban miji.ina na ta6a gani haka?ko kuma kin kurmance ne ban sani ba?,idan banda haka najima a bakin gate ina hurn amma bakizo kin buďe min ba.bayan kinsan daga tafiya muke dole akwai gajiya amma dan tsabar bakin ciki kika shanyamu kika barmu a waje kamar wasu yan iska ko?.tou wlh sainayi maganiki kuma sai nuna maki kuskuren yin haka,sabida gobe idan nace maki gani a hanya tun kafin na iso zakizo bakin gate ki jira isowata sannan ki buďe min gate ďin.
"Wawiyar banza sha-sha-sha banza dabba da k'ik'iya mara zuciya,wlh Meenal nayi bak'in cikin sanani da nayi domin baki dace dani na.commo kwanciyar aure baki iya ba.sai dai ki kwanta kamar jaka na hauki.dubi Sofy guda nawa take amma har tafiki sani yanda ake sarrafa namiji.sati ďaya kawai da mukayi da ita irin abubuwan da tai min wlh Meenal harki koma ga Allah bazaki iya ba...k'uluk'ulun bak'in ciki daya kama Meenal batasan lokacin data dake masa tsawa haďi da mik'ewa tana faďin ya isheka haka J-boy.
Ka barni naji da abinda ke damuna...Turo k'ofar Sofy ne yasa Meenal dakatar da abinda takeyi." da sallama Sofy ta shigo ďakin haďi da cewa"antyna sannu da gida".
A sanyaye Meenal ta koma ta zauna."Sofy ta k'ariso bakin gadon inda BASIK yake tasa hannu ta ďaukesa haďi da cewa"oyoyo-oyoyo my son kayi missing ďin daddy ko?wlh ba laifi bane laifin daddyn kane shine ya hanamu dawowa sai yau.
sunkuyar dakai Meenal tai tana kuka mara sauti."shima J-boy ďin dake tsaye komawa yai kamar dolo,sabida abinda Sofy keyi.
"Taci gaba da cewa kasan halin daddy naka shegen jaraba ne dashi ga naci kaman kuturu.sannan ta juya gun Meenal tace" antyna ina kwana ya gida da zaman kaďaita?tou gamu yau Allah ya dawo damu,da fatan mu sameki lafiya?.

MAKAUNIYAR RAYUWAWhere stories live. Discover now