MAKAUNIYAR RAYUWA

130 14 7
                                    

_*MAKAUNIYAR RAYUWA*_
___________________________________

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

___________________________________

            *PART TWO*
              *PAGE 29*

*BISMILLH RAHMANI RAHIM*

______"Motar su Ƙamaru na tashi Yaya Bala ya koma gida, kasancewar lokacin fitarsa kasuwa beyi ba.yana isha Saida yaje ya sanarwa Rukky cewa su tafi snn ya ƙarisa nasa ɗakin.
Yanda yabar khaidijat kwance,guntun tsaki yaja haɗi da faɗin Allah ya kyauta.
Be ƙarisa ciki ba saida ya gyara falo tsaf  ya kauda kwanukan abincin da yaci jiya snn ya kakkaɓe ya share haɗi da goge electronics da sukai ƙura snn ya ƙarisa ciki.
Yana shiga yasami gefe ɗaya ya kwanta.yana kwanciya ya juya gareta hannu yasa ya jawota jikinsa yafara shafesa haɗi da kissing nata.
Khairat dake kwance sai faman miƙa takeyi haɗi da ƙara janyosa zuwa jikinta.
Gani haka yasa Yaya Bala tube bosside ɗin dake jikinsa ya hayeta,nan sukaci gaba da rungume rungumesa.
Tun kafin yai yunƙurin sanya joystick ɗinsa cikin nata tuni takamo tana ƙoƙarin turawa,yana shiga yaji fachalllll
Da sauri ya zare gabansa haɗi da faɗin subhanallilahi,haba khaidijat,kardai ace tun na jine ajikinki?.
Cikin ƙosawa tace mefa?.
Sparm nama".
Uhmm tace daga snn bata sake cewa komai ba.
Nan Yaya Bala ya hauta da faɗa,inda yake shiga ba nan ya fita ba.
Haɗi dayi mata faɗar rashin son sallah akan lokaci.
Gani ya dameta da faɗa yasa Khadijat ɗaukar pilo ta toshe kunnita,snn tace ai sai kayi.
Amma beji ba.
Duk maganar da Yaya Bala keyi besa Khadijat ta tashi ba,da haushi ya kamasa fisge filo yai haɗi da daka mata tsawa data tashi taje tai wanka da sallah.
Tana gugumi ta miƙe zuwa bayi,tana sauka daga gadon Yaya Bala ya miƙe ya fara gyara gadon.
Saida ya kakkaɓe tass snn ta meda zanin gadon ya shinfiɗa ya gyara zaman filo snn ya zauna zaman jiranta.tana fitowa da sauri ya miƙe ya shinfiɗa mata daddama  haɗi da cewa bismillh.
Uhm tace,saida ta canza zani sann ya sanya hijabi ta hau daddama haɗi da tada kabbarar harma.
Batafi minti biyar zuwa bakwai data da sallar ba har sallama.
Bayan ta sallame ne Yaya Bala yace da ita bismillh.miƙewa tai daga kan daddama ta koma bakin gado kusa dashi ta zauna.
Suna haɗa ido ya sakar mata murmushi.itama murmushin masa.
Hannu Yaya Bala yasa ya jayota jikinsa ya rungumeta haɗi da faɗi mata kalame masu daɗi da kwantar da hankali da haka har yasamu ya biya buƙatar sa snn yai wanka ya sake sabon shiri ya fita kasuwa..

Tun tashin su ƙamaru suke waya da Rukky, bini-bini saita kira taji inda yasu da haka har suka isa Ondo.
Yana isa ya kirata yake sanar da ita su isa.
Hamdala tai haɗi da fatan Allah ya kare na kullum snn sukai sallama.

        ****
Inna dake kwance jin sallama kamar daddy tai daga sama.
Da sauri ta miƙe tana meyi masa snnu da zuwa.
Yawwa yace snn ya ƙariso ciki,bayan ya zauna ne tamiƙe da cewa bari na kawo maka ruwa.
A'a ki barshi kawai daddy yace"
Dawowa tai ta zauna,bayan ta zauna ne daddy yace dama gunki nazo,inaso muyi wata magana ne Amma bansan yanda zaki ɗauki maganar ba...
Kamar abin arziki inna tace babu komai alhj.
Dama akan maganar Talatuwa ce...jin haka yasa inna canza fuska nan take tai gim.
Daddy dake magana be ko kalli fuskan inna ba yaci gaba da cewa,wani nayi tunda ga ɗakuna babu kowa shine na yanke shawarar gyara mata ɗaki ɗaya daga cikin ɗakuna dake cikin gidan nan tunda babu kowa a cikin su...inna dake zaune kafesa tai da ido.tun kafin ya sauke ta ɗora da cewa"wlh baka isa ba,dama kasan bakada in da zaka ijeta ne kaje ka aurota?,idan ma wa'ƴannan ɗakunan ne suka tsole maka ido tou wlh kayi kaɗan.
Domin gida mallakinane nida yarana.. murmushi daddy yai da cewa"mata kenan,wlh RABI kina bani mamaki..dole na baka mamaki,gida ne dai nacisa naci halas,koda mutuwa kai baya cikin abinda za'a raba..haba dai..miƙewa inna tai haɗi da cewa kayi ka gama...wai mahaukacu ya ɗau rigar kurma..yace kayi ka gama..
Tana miƙewa taje ta ɗauki kwado snn ya fita,ɗakin Yaya Sani taje ta jawo ƙofar ta danna masa kwado snn tasa ɗan key ɗin a gaɓar zaninta ta ɗaure haɗi da cewa"haka kawai me zazzaɓi daban me shan magani daban.tou wlh bazai yuwu ba idan ma ta aureka sabida wnn gidan ne kaje ka faɗi mata data zanca tunani domin wnn gidan yafi ƙarfinta.
Manafuka alguguma maciyya amana kawai,wacce batasan girma da darajan amana ba..duk inna na wnn maganar ne tana tsaye a tsakar gida.
Gani haka yasa daddy mikewa ya fice daga gida,ba tare daya ce da ita komai ba.
Yana fita gidan Talatuwa ya nufa.
Da sallama yashiga yayin da ita kuma ke zaune a tsakar gida tana gyara wake.
Gani shigowarsa ne yasa Talatuwa ije tray ɗin wanken haɗi dayi masa sannu da shigowa.
Yawaa yace"miƙewa tai da sauri tabashi kujeran da take zaune akai,ita kuma ta zauna akan dakali.
Daddy na zama Talatuwa ta yunƙura haɗi da cewa" bari na kawo maka abinci..nan ma a'a yace da ita,snn ta koma ta zauna.bayan ta zauna ne tasa hannu ta ɗau tray ɗin wanken da take gyarawa taci gaba da gyaran.
Shima dake zauna hannu yasa yana tayata,sunayi suna hira.
Cikin hiran ne yake sanar da ita duk yanda sukai da inna,akan yafiso ta koma gidan sa nan kuma sai ta zuba haya,ko mta sami abin ɓandawa... murmushi tai haɗi da cewa Yallabe kenan,kada ka damu,nan da can ɗinma duk ɗayane a guna.
Idan kuma sabida kuɗin kashewa ne wanda kake banima su isheni haka.
Mafi yawanci lokuta koda ka bani babu abinda nakeyi dasu,sabida duk wani abinda zan buƙata kariga ka tanada min.kagama..sauke tray ɗin dake kan cinyarta rai ta miƙe,ɗaki taje ta ɗauko wani dan ƙaramin langa tafito saida ta zauna snn ta buɗe kuɗine a ciki masu yawa ta ɗauka tamiƙa masa haɗi da cewa kagansu ko.
Koda kabani babu abinda nake siye dasu.
Hannu daddy yasa ya amsa haɗi da cewa"lallai TAlatuwa kenan,tou ni yanzu me zanyi dashi?.kyauta nabaka ..."kyauta iuma?.eh nama,tou menene a ciki dana baka kyautan wnn?.hakane,amma nagode sosai, Allah yai maki albarka.bakin Talatuwa har kunne take amsawa da amen.
Meda mata kuɗin yai data ije masa..tou tace,bayan ta amsa ne ta medasu cikin langar snn ta medashi ɗaki..

   *****
   Tunda suka dawo cikin gari da yake a barack ne suka sauka hakan yasa Ugochuwu faɗiwa SHUSHURA inda suke yace taci gaba da kawo masu abinci.
Babu yanda ƙamaru beyi dashi dayace ta bari ba amma Ugochuwu yaki,acewarsa yafi son yana dawowa daga aiki yatar da abinci ready bawai saiya tsaya dafawa ba.
Duk da haka Ƙamaru yace"eh yaji ta gani,zaisan yanda zaiyi yanda zai samu lokacin da zai dawo yai masu abinci.
Dariya Ugochuwu yai haɗi da cewa"idan sabida kuɗine yasa kace tabar kada ka damu zan rinƙa biyanta..
Shima daɗewa yai haɗi da nunar masa ba sabida kuɗine yasa shi cewa batar kawo masu abinci ba,kawai dai har yanzu yakasa sakewa da itane..dariya Ugochuwu yai haɗi dan kai masa duka yana faɗi abokina-abokina kenan.
Haka dai suka tsaida magana zataci gaba da kawo masu.
Befi awa uku zuwa hudu ba saigata takawo masu abinci.
Tana zuwa tsayawa tai ta kira Ugochuwu ta waya tasanar dashi ta iso.
Miƙewa yai yafita snn suka shigo tare.
Tana shigowa ƙamaru ya ɗaure fuskansa gam,babu alwmar wal-wala.koda ta gaidasa da kyau yake amsa mata,kamar wanda akaiwa dole..
Dayake tariga data saba da halin sa hakan yasa bata biyesa ba,plate ta ɗauka tafara zuwa masa,da yake yau tayi irin abincin da yafi sone hakan yasa tasa masa nasa yafi na Ugochuwu yawa,hakan ma namar data sa masa.
Bayan ta gama zuwa masa ta ɗauka takai masa gabansa ta ije masa snn taje ta ɗibo ruwa a cikin wani rover ɗin madaidaici takawo mata.
Gani irin abinda takewa ƙamaru yasa Ugochuwu cewa"ai dole ta fifitasa fiye dashi...da yake tariga data dalilinsa na faɗi hakan.
Shiko gage koya tanka masu,gyara zama yai zuwa bakin katifa yajawo ruwan wanke hannu ya wanke snn ya fara cin abincinsa.
Duk maganar da sukeyi ƙamaru yaki sanya baki.
Shiko Ugochuwu magana ɗaya biyu saiya sanya ƙamaru a cikin.
     Amma ko ya tanka masu,da haka har suka gama cin abicin.
Suna gamawa ta miƙe haɗa kayanta tai gu ɗaya snn tace zata tafi.
Ugochuwu ne ya ɗau kuɗin ta ya ɓata snn yai mata rakiya har zuwa bakin gate,saida yaga tafitarta snn yakoma ciki.
Tun daga lokacin taci gaba da kawo masu abincin.gani suna fita aiki,kuma wani lokaci idan suka fita basu dawowa akan lokaci.
Idan tazo sai dai tai ta zaman jiransu yasa Ugochuwu cire ɗaya daga cikin key ɗin ɗakinsu ya bata akan idan tazo ta buɗe ta ije masu basai ta tsaya zaman jiransu ba..
Yansu sukai da Ugochuwu haka takeyi.wani lokaci ma idan tazo har tayasu gyara ɗaki takeyi,tai masu wanke-wanke shara da dai sauran su snn ta tafi.
Wani zuwan da zatai taga ƙofa a sakaye,hakan yasa ta tsaya a baƙin kofa tai sallama.
Koda tai sallama babu wanda ya amsata, SHUKHURAT ta daɗe tana sallama amma babu wanda ya amsa.
Hakan yasata tura ƙofa tashi,koda ta shiga gani ƙamaru tai kwance daga shi sai gajeran wando wanda kusan nace shida babu duk ɗaya ne.
Ga na'uran aiki cike fal da wanda,duk da batagansa a fili ba Amma saida ranta ya biya.haɗiyar miyau tai haɗi da lashe laɓɓanta.
Nawin da kansa yai masa ne yasa ƙamaru buɗe idanunsa,gani SHUKHURAT da yai tsaye akansa yasa shi cewa"subhanallilahi meye haka?.
Da sauri ya miƙe haɗi da rarumar bargo yana ƙoƙarin rufe gabansa..Saida ya rufe gabansa snn ya hauta da faɗa haɗi da cewa"uban waye yace"ta shigo ɗakin ba tare da izini ba?.
Babu kowa tace"gani yaɗau zafi sosai yasa Shushurat bashi hakuri.duk irin faɗar da yakeyi hakuri kawai take bashi..
Yajima yana faɗa snn yai shiru.ita kuma tazu masa abincin.ji yai kamar yace tafita amma kuma sai ya kasa.zama tai gefe ɗaya tafara letse-latsen wayar dake hannunta.
Shi kuma miƙewa yai yaje ya wanka hannu snn ya dawo.koda ƙamaru ya zauna cin abicin babu abinda SHUKHURAT keyi sai satan kallon banana ɗinsa.
Da daya ba mayafi take sawa ba,hakan yasa tai amfani da wnn damar wajan Jan wiyar riganta yanda zai hango nonuwarta.
Akace ido ba'a masa shamaki.ƙamaru dake zaune ɗago kanda zaiyi karaf yai arba da lutsa-lutsar nonuwarta dake faman uban sheƙi.
Da sauri ya lushe idansa haɗi da dauke fuskansa dake kallo nonuwar.
Sai dai duk da haka,shi kansa besan yanda akeyi yake juyawa ya kalli nonuwar ba.
Gani haka yasa Shushurat ƙara hangaɗe rigar da kyau.
Ƙamaru dake cin abicin take banana ɗinsa ya miƙe, hankalinsa ya tashi,abincin da yakeci ya ishesa babu abinda yake buƙata irin H².
Tura kwanukan abinci yai gefe haɗi da yunƙurin miƙewa...gani haka yasa Shushurat saurin miƙewa gabansa tazo haɗi da tambayarsa harya koshi kenan?.
Eh yace da ita..ok tace"Saida tai setting gabansa dai-dai yanda zaiga nonuwar da kyau snn ta duƙa kwanon miya tafara ɗauka.gani ya miƙe yasata itama miƙewa da gangan tasaki kwanon miyar ya faɗi masa a ƙafa.
Da sauri tace"ehhh!!sorry plssss. Ta fadi hakane hadi da dukawa tana share masa miyar daya zube masa a kafa.
Kamaru dake tsaye dauke wuta yai gaba ɗaya,domin a yanda yakeyi ji yake kamar ya danneta agun.
Shiruuu da yai ne yasa SHUKHURAT daga kai tana satar kallonsa gani yanda bananar ya miƙe kam yasata shafe masa ƙafa a hankali,tanayi tana haɗawa dayi masa maimayi yanda sha'awarsa zai ƙara tashi.
Aiko ƙamaru dake tsaye wani irin miƙane yai,daga snn bazai iya ƙayar da yanda akai ba, saida yai release snn hankalinsa yadawo jikinsa,gani kansa yai tsirara haihuwar uwansa da ubansa.
Yana narƙe ɗire-ɗare akanta.
It's kuwa ƙanƙamesa tai kam haɗi da matsesa akanta.
Da sauri ya sauka daga kanta haɗi da runtsa idanu.
Zani gadon ya jawo ya rufe jikinsa dashi yana faɗin subhanallilahi.inna'lillahi'wa'inna'ilaihin raju'un why?why??why?!!!!!!!








✍️

MAKAUNIYAR RAYUWAWhere stories live. Discover now