MAKAUNIYAR RAYUWA

127 9 4
                                    

_*MAKAUNIYAR*_
             _*RAYUWA*_

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏻 ASSOCIATION_*🤝🏻

_*fcbk group*_
_*mmn uswan*_
*page Hauwaszaria*

https://www.facebook.com/379407779489539/posts/518531808910468/?app=fbl

editing is not allow⚠

         *PAGE 10*
                 *PART 2*

_*BISMILLAHI RAHMANI RAHIM*_

_______"Shima rungumeta yai haďi da lumshe idanu.yana shafe mata baya alamar rarrashi.
"Sukai minti biyar a haka sannan suka saki juna hannu tasa ta zaro jakan dake bayansa sannan suka k'arisa daga  cikin ďakin.
"Suna shiga inda su Muhamned da Muhsana suke kwance ya nufa,Muhammed ne yafara ďauka yana jijigasa haďi da kiran sunansa.
" Muhammed tashi ga daddy yadawo,tashi nine daddynka nadawo tashi"
A hankali Muhammed ke buďe ido haďi da mik'a, yana buďewa ya haďa ido da daddynsa.da sauri ya runtsa ido sannan ya sake buďewa gani tabbas daddyne kiran Sunansa yai da cewa"daddy"
"Na'am yaron daddy,yau gaka ga daddy ko?" saka kai mata runguma yai haďi da sanya masa kai a kirjinsa yana mejin sanyi a zuciyarsa na ratsasa"
"Murmushi Rukky tai masu haďi da shigewa daga ciki taje ta kawo masa ruwa da abinci"
"Hayaniyar sune ya data Muhsana.da kuka ta tashi tasa lalube- lulube alamar niman Rukky, jin babu kowa kusa da ita yasa Muhsana kuka.
"Da sauri Rukky ta ďauke gu tasamu ta zauna sannan ta sanya mata nono.
"Kusa da ita K'amaru yazo ya zauna haďi da cewa"Ashe har yanzu ba'a yayeta ba?"
"Wani yaye kuma?guda nawa take da za'a yayeta?"
"Ok dole kice haka"
"Dariya tai masa"
"Sannan yaci gaba da cewa" tou tunda Allah ya dawo dani gobenan za'a yayeta..."kai fa,gobe ka?"
"Eh gobe za'a yayeta"
A'a adai bari ta k'ara"
"Baza'a bari ba.haka kawai tazo ta takura mana ta hanani rawan gaban hantsi.mutum yadawo yanaso ya huta tazo ta rakuraniKhairatamaru yana maganar ne haďi da kashe mata ido.
" dariya Rukky tai daga sannan bata sake cewa komai ba.
Mik'ewa yai da cewa ina zuwa"tare suka fita da Muhammed zuwa side ďin yaya Bala.
Da sallama ya shiga falo.yaya Bala dake zaune jin muryan K'amaru yasashi mik'ewa da sauri,suna haďa ido da K'amaru saida ya koma da baya sannan ya dawo a guje suka rungume juna suna murna.
Daga Na'eem har Khairat duk mik'ewa sukai suna me kallon K'amaru batare da sunce komai ba"
"A guje khadijat ta fito daga cikin ďaki tana meyi masa oyoyo" suna sakin juna K'amaru ya ďauki Na'eem da Khairat duk ya rungume yana dariya.gani suyi shiru yasa K'amaru tunani kodai sun mancesa ne"ciresu yai daga jikinsu ya tsaidasu a gabansa haďi da kiran sunansu.
"Dukkansu amsawa sukai da na'am"
"Kun manceni ko?"
"Na'eem ne ya ďaga kai alamar eh"
"Dariya K'amaru yai sannan yaita tunatar dasu duk irin abubuwan da yakeyi masu kafin tafiyarsa.a lokacin ne Khairat ta gane amma har a lokacin Na'eem be ganesa ba".
"Jawosu yai bayan ya zauna ya ďaukesu ya ďorasu akan cinyersa sannan suka gaisa da yaya Bala da khadijat.suna gama gaisawa ta koma ciki.bayan shigewarta ne yaya Bala ke tambayarsa da wani lokaci ne yashigo gidan?"
"Dariya K'amaru yai sannan yace"wlh shigowata kenan.kogun su iya da Baffa ban shiga ba.
" tashi-tashi muje yace"mik'ewa sukai,gani har a lokacin K'amaru na rike dasu Khairat yasa yaya Bala cewa"kai ku jiramu muna zuwa"
"Tou kawai sukace,sannan suka koma suka zauna.ďaukar Muhammed yai suka fice daga falon zuwa side ďin Baffa"
"Lokacin har bacci ya fara ďaukar Baffa kamar a mafarki take jiyo muryan K'amaru, haka yasa Baffa k'ok'arin buďe idonsa dake rufe.salkamar da K'amaru yasake yine yasa Baffa cikin k'arfin hali b ya yunk'ura ya mik'e zaune haďi da tambaya badai K'amaru ne tsaye gabana ba?"
"Murmushi duk sukai haďi da cewa" nine Baffa"
"Doguwar kabbara Baffa yai yana me godewa Allah subhanahu wata ala daya dawo masa da ďansa cikin koshin lafiya.gani Baffa naja da gindine yasa K'amaru duk'awa sannan ya matsa kusa dashi.
Runguma Baffa yakaiwa K'amaru yaname sanya masa albarka tare da yimasa fatan samu nasara a rayuwarsa"ameen ameen kawai K'amaru kecewa har Baffa ya gama sannan suka gaisa"
"Sannan yacewa Baffa bari yaje ya gaida iya ya dawo.
tou Baffa yace" masa"
"Mik'ewa sukai zuwa ciki gun iya.iya dake kwance babu abinda takeyi sai tunani K'amaru." cikin zuciyarta tana cewa"ohh Allah yanzu haka ko wani hali yake ciki acan oho.ko yaci ko beciba sai Allah, niman halas kenan,dan badan niman halas ba babu abinda zaisa navarsa ya tafi can uwa duniya.
Allah na rok'eka duk inda wannan yaro yake kasa yana cikin koshin lafiya ya rabashi da aikin banza ka karesa da kariyanka ka ďorasa bisa kan makiyansa na zahiri dana baďiri.ameen tace.juyawa tai eigigine tana kallo sama haďi da ďora kanta bisa hannayenta.sai faman sake-sake kawai takeyi.
Kamar a faraki tajiyo muryan K'amaru. Batai wani tunk'uri ba sabida aduk lokacin daya faďi masa arai haka takeji.hakan yasa wannan karonma ta ďauka kamar wanncen ne,haka yasa taki tashi daga kwance ta take.
Su yaya Bala da K'amaru suyi sallama har baki uku ba'a amsa ba,a tunaninsu bacci ne ya ďauketa.yaya Bala yace"maybe tariga datayi bacci. Koda zamu juyane.jin haka yasa iya cewa"ba bacci nayi ba,su waye?,kodai ďan gidan yayane?"
"Eh iya nine"
"Tou k'ariso mana"
"Tou yace da ita" yana gaba K'amaru na biye dashi a baya suka shiga ďakin da sallama.suna shiga iya tace"ďan gidan yaya kaida waye?"
"Waye kuwa iya daya wuci K'amaru".." jin ance K'amaru yasa iya tashi zabburrrr haďi da memeta sunan K'amaru,runguma takai masa haďi da fashewa da kuka.tana faďi ashe da rabon zamu sake ganawa?ashe zan sake sanyaka a idona kafin na mutu?,ashe tunanika danake alamune na kana tare dani,lallai Allah kenan"
"Allah nagode maka daka dawomin da ďan lafiya.Allah nagode maka,sake sake rusawa da wani kukan tai"
"Kukan da iya keyi ne yasa K'amaru kuka.shiko yaya Bala murmushi kawai yakeyi,duk da shima jikinsa yai sanyi amna saiya ďaure.kamasa iya tai ta zaunar dashi a baki gado tana me kallonsa.saida tai ajiyar zuciya sannan tasake cewa" alhamdullh tunda kadawo lafiya"
Amma naga karame ka koďe kayi bak'i"
Dukkansu dari sukai mata haďi da cewa ba dole ba.nan suka shiga hira,K'amaru na basu labarin irin wahalar da sukashi agun treining.sun jima suna hira sannan iya ke tambayarsa me zaici ta dafa masa"
"Dariya yai haďi da cewa" ta barshi ya goďe.akwai abinci Rukky ta ije masa.take iya ta 6ata rai,haďi da cewa"nata daban nawa daban idan kuma ta hanaka cin nawane sainaji.
Jin haka yasa K'amaru cewa"tou yaji ta dafa masa.nanda nan iya ta jawo risho ta kunna,gani ta fara haďa su tarugu yasa K'amaru cewa"ta haďa masa tea ma kawai ya ishesa.kuďi  ta ciro daga cikin aljuhun buje ďinta tabawa yaya Bala tace yaje ya siyo mata kayan tea.
Ko kafin yaya Bala yadawo har Muhammed yai bacci"
Saida k'amaru yasha tae sannan yabar ďakin iya.kafin ya k'are sha zufa yai masa sharrrkam.musaman ma lokacin zafi daake ciki.
Gani shaďaya yayi yasa sukai sallama da yaya Bala. Yai side ďinsa shima ya shige nasa ďakin.yana shiga shinfiďa Muhammed yai akan kushin.bayan ya shinfiďasa ne  Rukky tabashi abincin da khadijat ta dafa masa.godiya yai sosai haďi da buďe kular.taliyace ta manja da kifi bassashe.
A ido kam babu laifi.duk da akoshe yake amna saida abincin ya burgesa yaji yana sha'awar ci.
Gun yasamu ya zauna akan kushi haďi da dora kular a cinyarsa,suna haďa ido da Rukky yace"yah dai,ansamu canji ko har yanzu... "Kyalkyale masa da dariya tai sannan tace" Allah dai ya kyauta.
"Da sauri ya sauke kular k'asa haďi da mik'ewa ďaukar Muhammed yai zuwa ciki yana shiga ijesa yai akan gado yai masa shinfiďa a k'asa sannan ya ďaukesa ya dawo dashi kan shinfiďarsa hadi da yimasa addu'a ya shafa masa sannan ya dawo falo gun Rukky.
Ganinta dai zaune tayi shiruuu yasa K'amaru kamo mata hannu ta mik'e tsaye mannata yai a kirjinsa haďi da cewa" tunani me kikeyi kuma bayan wanda kike tunaninsa gashi a gabanki"
Murmushi tai haďi da cewa"babu komai..a'a banason k'arya bare nasan k'arya ba ďabi'arki bace".
Murmushi ta kuma yimasa haďi da sunkuyar da kanta k'asa.hannu yasa yaďago mara fuska suna kallo juna ido cikin ido,Rukky nayi missing ďinki sosai fiye da yanda kike tsammani.wlh Rukky ba k'arami tashin hankali na shiga da baki tare dani.aduk lokacin da zantuna dake dak'ar ake cantrolling ďin kaina.
Bansani ba ko kema kinajin irin abinda nakeji.wlh inda ace basu barmu mu dawo yanzu ba,wlh dabansa hali dazan shiga ba na rashinki kusa dani.Rukky ina sonki ina kaunarki aduk lokacin da zantunaki wani irin mugun sha'awarki ke tasomin yanda kikasan ban ta6a saniki ďiya mace ba.
"Rukky!!!Allah kadai zai sheda iri raďaďin da nakeji idan baki bare dani.wlh Rukky akullum wutar sonki ruruwa yakeyi a zuciyata,duk ranar dana wayi gari naga baki tare dani ban san halin da zan shiga ba.Rukky inasonki ina sonki Rukky i really love you...Rukky dake tsaye jin kanta take wani iri sama take ko k'asa rake ta kasa tantance inda take.wani irin daďin kalaman da K'amaru ke faďi mata takeji.a lokacin ne ta tabbata cewa ba k'arami so K'amaru keyi mata ba.
Shiruuu tai ne yasa K'amaru matseta a jikinshi haďi da cusa hannayesa cikin rigarta ya kamo mata nonuwarta yana matsewa.jin ruwa ya tsirrrrgone yasa Rukky cewa" kabari mana""..
"Me zan bari,nida kayana"
"Baka gani ruwa kefitowa daga ciki,ko zaka shane?".
"mezai hana idan za'a bani".
"Dariya tai haďi da cewa nidai muje kayi wanka karage gajiyar hanya ko".
"Banza da ita yai tamkar beji abinda take faďi ba.yaci gaba da abinda yakeyi"
"Gani yana k'ok'arin kwantar da itane yasa Rukky zare jikinta daga nasa".
"Wuffff yai mata zuwa kushi haďi da hayewa kanta ko kafin tai wani yunk'uri harya rabata da zaninta riga kuwa da yake me zip a gabane zugewa kawai yai.duk inda yasamu yake tsotsa.da yake itama a matse take hakan yasa ta biyesa.
" Dukkansu tu6ewa sukai niket ba tareda susan lokacin ba.ba k'arami guduwa Rukky ta bashi ba,sai dai a wannan karon taji canji sosai ba kamar dah ba.
Yaune ta tabbatar da maganar da mutani keyi komai na soja daban yake.musaman ma yarda taji can sosai daga gun K'amaru. Sai kace yaune ya fara sanita macce.
Shiko ko a jikinsa domin bemasan yanayi ba....!!!!!!




         Comment
                     N
                   Share


MAKAUNIYAR RAYUWAWhere stories live. Discover now