CHAPTER 31

2.7K 262 8
                                    

Baice mata kala Ba yanaji tana shafa kirjinsa ahankali wani mugun kuma jahilin feelings ke taso masa amma ko dar baiyi Ba a hankali yaji ta fara saukar da hannunta wajan cibiyarsa tana yawo da hannunta tsaki yaja kamin yadan matsa gaba kadan still hannunta na jikinshi

Matsowa itama tayi tanakai hannunta kan abinda ai babu shiri ya mike tare da cire hannunta yayi wulli dashi
Kana ya fara magana a harzuke Wai me kika daukenine eh?ko kin dauka jarabata har takai nazama banida zuciya ne?ince P kuma nace banaso

Hannunta takai zata riko nashi yace karki kuskura ki tabani kinji na fadamiki.
Tace haba baby kayi hakuri mana kasan raina abace yake lokacin shiyasa na fadi hakan harara ya watsa mata kana ya kwanta Wanda yasa ta fahimci Cewa ya Dan hakura Dan haka ta fara aika masa sakwanni masu birki kwakwalwa aiko dama gogan naku ma a hanu yake Dan haka baiyi wasa da damarsa Ba ya bada kai bori yahau. saide kash zakiyya na zama satisfied ta fara nifa baby na gaji yazeed najinta kuma ransa na kuna danshi ko Rabi baije Ba ta cigaba da cea Wai baka gaji din bane ni ka barni na gaji please

Dan Allah ni ka matsa mutum sai shegiyar mayata Wai........

Jin cak ya tsaya kana ya bar jikinta hakan yasa bata karasa fadar abinda tayi niyan fada ba sannan ta dubesa aiko hatta jijiyoyin kansa sun tashi saboda Bacin rai .

Kofa kawai ya nuna mata Da hannu danshi kanshi tsoran motsi yake dan gani yake babu abinda zai hanashi yiwa zakiyya dukan kawo wuka a darennan.

Zakiyya na ganin haka tasan ta kwabsa domin ko ta bata masa rai Wanda hakan ke nufin bazai hukunta minal Ba tunda dama ta bada Kaine saboda taci uban minal gobe never the less she enjoyed it.
Aiko dole ta gyara kafin reshe ya juyewa mujiya, matsowa tayi kuwa dashi yace out,tace bab....

Kofa ya nuna mata tare da maimaita mata Cewa tabar masa daki rungumosa tayi yace ke banson iskanci meye hakan? tace ban koshi bane .
Wani harara ya watsa mata irin me kika mayar dani kamin ya yakiceta ya fada bathroom yana mai jin zafin hali irin na zakiyya Sam Daga bukatarta ta biya to shikenan shikam ko oho
Son kai yayi mata yawa........ Haka ya dinga sake sakensa yayi wanka tare da wankan tsarki sannan ya fito

Koda ya fito Bai sameta Ba Dan haka ya Shirya abinsa yayi kwanciyarsa zuciyarsa cunkushe ga kuma wutar déjà vu dake addabarsa yanajin Kamar zaiyi hauka.
Bashi yayi bacci Ba sai wajen 2:30 domin juye juye yaketayi dayaga babu sarki sai Allah kawai sai ya fara kuka hawaye nabin kuncinsa ga wani mugu Abu mai zafi daya tsaya masa a zuciya gameda abinda zakiyya keyi masa.

Abangaren minal kuwa kwashe ceramic din take tana kukan takaici da bakin ciki ita yanxu a haka zata karashe rayuwarta cikin bauta?Allah ka kawomin dauki shine abinda take fadi tana gama kwashewa ta zubar ta gyara wajen sannan ta tafi dakinta wanka ta Shiga ta Dade Kamar yadda ta saba(ko me takeyi oho muje zuwa daganan zamu gano)

Fitowa tayi sannan ta tsaya a gaban madubinta taci gaba da abinda take yi a bandaki kullum tun tana gida har ya zame mata jiki in batayiba batajin dadi.

Bayan ta gama Shirye shiryenta tayi alwala sannan ta kwanta tana mai nazarin rayuwarta

Zakiyya ko koda taje dakin ta Fadawa gadonta tayi tana mai tsaki kana tace kaika sani Idan jarabarka ta matso ka zama kazo ne sannan ta bingire da bacci Ba tare da tayi ko tsarki Ba balle wankan tsarki ko makamancinsa(uhm Allah kyauta)

MORNING

Yau kam minal sai 7 tukunna ta fito yin aikinta Wanda takeyinsa bisa kwarewa bayan ta kammala ta Koma daki tayi wanka ta Shirya cikin atampa blue mai mai circle yellow sannan ta zauna a kan kujera tunda batada right din zama a gado tana karanta wasikar jaki.

Banko kofar dakinta taji Anyi take jikinta ya dauki rawa domin tasan cikin biyu daya ne ko mijin ko matar sa

Aiko yazeed ne yana wani yatsine fiska Kamar yaga kashi sannan yace wato ke gaki hamshakiya ko in bada umarni ki take
Sai yayi murmushin gefen baki to ai shikenan kinga ko Ba Komai zaki ragewa washing machine dina aiki Wanda ke nufin bill din nepa da kuma kudin gas zai ragu domin Daga yanxu ke zaki dinga wankemin singlets and boxers dina Mara mutunci gold digger kawai.(uhm yazeed kenan sai kace kuddin bill din wani Abu yaje rage masa)
Zaki tashi kije dakina ki dibo su yanzu ko sai na wanke miki wannan shegiyar fiskannaki da tafi
Jiki na rawa ta mike zata fita yace "hold on! dakata" ta jiyo wannan karan ranta adan bace
Yace ya zama dole kibi umarnin matata

Batasan lokacin da tayi kicin kicin da ido tace wallah nanne kuma kayi karya na rantse......

Aguje ta fice domin yunkurin da yazeed yayi zai kamota ya gwabe bakin da Kamar zai bita sai ya Fasa ya nufi dinning area yana mamaki Wai yarinyarnan ce ke masa irin wannan rainin wayon da fitsara?

Zuciyarsa ce tace masa what do you expect from a ghetto girl like her?inbatayi fitsara bama sai Allah ya tambayeta(fadi Gaskiya babana?

Dinning room ya Shiga abinshi ya hada tea yasha tare da cin plantain baifi 5 slice ba Sannan ya wuce gym room dinsa.

Minal ko data dauko kayan wankesu tayi tas sannan ta shanya sannan ta koma ta nemi abinci taci

Zata koma dakinta taji ance ke!..ke!..ke! asararriyar baiwa zonan juyowa minal tayi a hasale kawai sai kalaman yazeed ya fado mata

Wani irin kallo takeyiwa zakiyya at any moment zata iya mata illa zakiyya ko dukda tana shakkun captain yayiwa minal din magana ko baiyiba amma bazata barta taci banza Ba

Zaki rama ne? Shiru minal tayi, zakiyya ta tabe baki kana tace zokiyi min tausa
Wani harara ta rafkawa zakiyyan aranta tace wallahi baki isa Ba saide mijinki ya kasheni
tasowa zakiyya tayi tana nufo minal domin dauketa da tafi minal ko rayawa take aranta irin rashin mutuncin da zata antayawa zakiyya Idan ta tabata Dan ita Ba jaka bace

Yazeed ne ya shigo cikin isa fiskannan Kamar bakin hadirin daya taso Daga yamma kamshin Cologne din da yakeyi ne ya Sanar da minal isowarsa

Atake kirjin minal din ya buga kana tsoro ya shigeta amma kunsanta da taurin kai bata nuna Ba saide tanaji jikinta har makarkata yakeyi

Wajen su ya iso ya watsawa zakiyya kallon me kikeyi Anan?tsaki taja ta wuce koda ya juyo ganin Inda minal ke tsaye yaga empty,ta arce.

Zakiyya kam ficewa tayi Daga gidan tana Cewa malam sule idan ya dauko yaranta kar ya kaisu gida ya Kaisu su siyo cup cakes kamin ya kawosu boutique dinta Kamar yadda ya saba

Yace to hajiya Insha Allah ta wuce abinta ta shige cikin 4matic dinta ta wuce .

Don't forget to vote,share and comment pleeease because that is the only way zan gane yadda kukeson novel din.

Taku for life;karamarsu babbarsu wato

Miss untichlobanty💕

13th October, 2019.

KURUCIYAR MINALWhere stories live. Discover now