CHAPTER 5

3.4K 232 6
                                    

Bayan ganin tunani bazai fisheshi Ba yasa ya shafa mai ya saka 3quater irin na sojoji da bakin T-shirt ya fito mahaifiyarsa ya Tatar a parlourn tace son sai yanzu? Sosa kai yayi yace sorry mom dina na I kept you waiting ko?

Tace is okay,come and eat your food saboda na sanka idan aka biye maka zaka wuni bakaci abinci Ba gashi nan yanzu ulcer ta maka kamin kawo wuka.

Yace haba mom ya isa mana zanci muje dining din haka ta kama hannunshi takaishi taja masa kujera ya zauna ta zuba mai abincin yace kai mom this is too much tace see you, wannan abincin a 5 years old child can eat it but you hmm you will never change
smiling kawai yayi yafara ci.

Baifi 6 spoons yayi bah yace ya koshi babu yadda mom batayi Ba yace Sam ya koshi haka ta rabu dashi yaje daki domin ya huta

11:59pm (night)

Suna zaune a parlour yana kan cinyarta tana shafa gashinsa Suna Dan hirar su na uwa da d'a zakiyya ce ta shigo taci wani suit na mata takalminnan dogo Kamar zai karye
kwas kwas kwas kakejin takun takalmin ta koda ta shigo ta gansu kawai hannun tadanyi using irin hii dinnan kamin tace wlcm baby tawuce abinta

Girgiza kai kawai mom tayi kamin ta juyo ta lura Cewa dan nata na matukar son yabi matarsa amma kunyan idonta yakeji hakan yasa tace kai dagani ka gani bacci nakeji Ba musu ya tashi tare da mata peck yace good night mom sannan yahau stair case din dazai Sada shi da side din da matarshi take.

ZAKIYYA'S POV

Tana shiga dakinta

ta yarda jakanta ta fara cire takalminta kamin ta fara rage kayan jikinta tare da daukan ribbon tana kokarin daure Malaysian attached wig dake kanta Wanda yake red,blue and black in colour taji anyi hugging dinta ta baya

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

ta yarda jakanta ta fara cire takalminta kamin ta fara rage kayan jikinta tare da daukan ribbon tana kokarin daure Malaysian attached wig dake kanta Wanda yake red,blue and black in colour taji anyi hugging dinta ta baya

Tsaki tayi kamin tace look baby am soo tired,and am not in d mood so leave me alone pls shinshinan wuyanta ya farayi yana Cewa I missed you Bea tasan sarai me yae nufi hakan yasa tayi saurin tureshi tare da fadawa toilet.

Koda ta fito yana zaune a kan gado Kamar maye yana jiranta bata ko kalli Inda yake Ba taje ta daura hannunta akan wani Dan machine Wanda zaiyi detecting tomb print dinta Wardrobe dinta ne ya baiyyana yayi typing nighties sai daya daga cikin kofofin Wardrobe din suka bude ta dauka wani brown din nylon riga tasa iya guiwa tazo ta kwannta tare da Cewa switch off d light when you are done taja bargo tare da juyamai baya

Mamaki ne ya cikashi Wai dama batasonshi ne ta aureshi koko wani abinne ya sameta coz wata matace za'ace mijinta yayi tafiya ya dawo babu ko sannu da zuwan arziki balle ayi zancen su abinci. Duk da Cewa ya saba da irin halinnan NATA amma nayau is worse haka dai yayi ta sake sake daga karshe yaje ya kwanta a bayanta yana Dan tattabata bige hannunsa tayi yace baby pls Wallahi I need you kinji ?
yadda yayi maganar ya bata tausayi hakan yasa tarabu dashi amma sai mita take masa Wai tagaji hakan yasa bai sami wani biyan bukata sosaiba masu iya magana na cewa da babu gwara Ba dadi

Koda ya tashi da asuba ya tasheta he entered the toilet did all the necessary routine,came out and found her still sleeping ya sake tashinta sannan ya fita masallati ta koma ta kwanta abinta har sai 6 ta tashi Wai bazata iyayin sallahn Ba sai ta dawo(ehm araina nace inkin dawo kuma kice kin gaji Ba Allah sai ya kyauta).

Around 7 ya dawo direct dakinshi ya wuce ya kwanta itako lokacin harta shirya tasaka pink suit mai wandon pelazu ta sauko sai shan kamshi take, ta buga uban extension akai sai yarfeshi take
Mom ce zaune a falo tana kallon news ayayinda take shan coffee,hade rai tayi domin bataso ganin mom din a parlourn ba.

Tace good morning mom,mom tace morning
Zata wuce mom tace zonan zakiyya
Zuwa tayi ta tsaya tana Duba agogonta
Mom tace yanxu abinda kikeyi ya dace kenan ki Duba wani shigar yahudawa da kikeyi koni Balarabiya banyiba,kuma ki fita tun safe sai dare sannan baki ko girmama mijinki balle ni ai ko............
Bata karashe Ba zakiyya tace sorry mom inaso boutique dina ya tsaya dakafarsa sosaine kamin in Dan dinga samun time yanxu fai Ba wa'azi nakeso Ba ince de matsalarki bana girkine to me kikeso kici?ta fadi hakan cikin Sauri tana Duba agogonta domin tayi latti acewarta.

Mom ta girgiza kai tace zakiyya kenan so nake naci yar tsala da kunun tsakiyar tace okay kitchen ta Shiga tabi wata kofa Wanda zai sada ta side din ma'aikata taje bangaren masu girki tace pop out
Cikin kankanin lokaci sukayi layi a gabanta sanda tagama zuba musu kallon raini sannan tace waya iya kunun tsamiya da yar tsala duk sukayi shiru domin Continental dish yawanci suka iya
tsawa ta daka musu Ba daku nakeba

Ehm kwanna biyu ban tsokalo muku minal ba karkudamu yanxu Muka soma tafiya

Show love by.........
Kungane ai

Love you all

1st may 2019

Mzz untichlobanty💕

KURUCIYAR MINALWhere stories live. Discover now