DAN ALLAH KARKU MANTA DA FOLLOWING DINA SECOND BIYAR KACAL ZAI DAUKA.
Shiru parlourn yayi yayinda kowa ke nazari aransa,mom tana fata Allah yasa su yarda
Yayinda baba ke nazarin me Yan anguwa zasuce ai Dan abin duniya ya aurarta, Yayinda inna ke Mazarin anya minal zata iya zaman gidan miji kuwa?
Yayinda ya abubakar ke farinciki finally dirty sister dinshi ta samu miji nagarcacce Duba da mutuncin mahaifiyarsa kuma dai ruwa da kankara Abu daya ne samfuri ne kawai ya banbanta
Baba ne ya dago ya kalli mom kamin yace agaskiya hajiya.........
Minal koda ta fito hanyan gidansu zaliha tayi malam bala ne yayi saurin kunna mota tare dayi mata horn sannan ya zuge glass yace hajiya kihau nakaiki Inda zaki mana
Allah ya gani malam bala naaon yarinyan saboda babu ruwanta gashi batada girman kai irin na madam zakiyya
washe baki tayi kamin tace malam bala da ka barhi kawai
yace a ah dai kizo muje
shiru tayi tana Neman hujjan da zata bayar da taji medulla oblongata dinta bai harbo mata Ba kawai sai tahau baya
Owners kwana ta Shiga sai tayi wani das da ita kamar hajiyar gaske
Kwatanta mai ta fara yi.........
Zaliha's POV
Hm
Swthrt Wai me ya samekine duk kin canja min gashi na kosa na ganki amatsayin matata
Dagaske?
Eh dagaske nake, kina gida ne?
Eh ina gida Kasan tunda aminiyata ta bata jiya....hhhh....na dawo..daga....gid......
Sai kawai ta fashe da kuka
swthrt me kike Cewa kina nufin Amina jagwal ta bata?
Tace eh,yace
Kiyi hakuri ganinan zuwa kinji ki yi shiru kinsan kukanki yana tada min hankali.Toh kawai tace kamin suka datse kiran taci gaba da kukanta
After 10 minutes
Karan mota zaliha taji a kofar gidansu ana horn
Mamaki take Dan Ba haka karan motan Suleiman yake BaTo kodai yasai wani mota ne?
Hakadai ta dinga sake sake yayinda take saka hijabi da takalmi Dan yau Ba kwalliya aminiya ta bataKofar dakin iya taleka tace mata Suleiman yazo
Iya tace to tamai iso mana tace Toh sannan ta fita
MINAL kuwa tun ahanya take sake sake yanda zatayi surprising zally Suna isowa tace baba kayi mata horn Dan Allah
Yace toh yata sannan yayi horn Kamar bayan minti biyu saiga zaliha ta fito
Tsayawa tayi sakoko tana kallon motar kawai sai ta basar tahau waige waige tana Neman motan future hubby dinta da taga dai babu alamarsa kawai sai ta juya zata koma ciki tana mai yana kyau irin na motar
Daidai lokacin minal tace wa bala ya sauke mata window ta control din wajensa akwai Abu a hannunta
agaskiya dai babu Komai a hannuta tana tsoran kar yaje ta taba abinda Ba daidai bane ta lalatawa mutane mota wannen azzalumin oga sir din ya kasheta Dan bayida imani
YOU ARE READING
KURUCIYAR MINAL
RandomThis isa kinda story of a girl called MINAL where by she is a troublesome teenager but as the story goes,destiny joins her with one of Nigeria's military captain,the arrogant, softhearted CPT/MJ YAZEED ABDULMAJEED UMAR how will this saga end? What...