Chapter 54

3.1K 278 19
                                    

"A yaune ranar da ake fara gabatar da bikin deen da beelah,tuni amarya beelah ta shiga busy sosai duk da lokaci zuwa lokaci tana jin babu dadi a zuciyarta idan ta tuno irin rayuwar da sukayi da deen a baya,yanzu haka zata kasance idan sunyi auren ana nunata ana cewa wannan itace matar wannan fasikin da ya gama lalata rayuwar yaran mutane,jin an tabata ne ya sata saurin firgita daga dogon tunanin da takeyi,aunty atine ce kanwar aunty A'i ta kalli beelah cikin damuwa tace nabeelah lafiya kika zauna ke kadai inata magana tun dazu?

"Murmushi tai wanda be kai zuciyarta ba tace lah aunty kece,wallahi bansan kin shigoba,itama aunty atine murmushi tai tace ai dama bazakisan na shigoba tunda kina chan kin shiga duniyar soyayya,cikin kunya nabeelah ta sunkuyar da kanta kasa

"Karfe 4 aka fara shirya amarya beelah cikin hadadden lafaya sky blue wanda ya karbi jikinta sosai kasancewar yaune wushe-wushe dama asalin family din aunty a,i yan maidugurine,sai da aka jera 1 week ana events din bikin deen-beelah,

"An daura auren deen da beelah ranar lahadi da karfe 10 na safe akan sadaki naira million 4,ranar da tafi kowacce rana farin ciki a wajen deen,kamar sadiq ne ango shima yayi kyau sosai tun karfe 5 sadiq ke azarbabin aje a dauko amarya beelah,kallonshi deen yayi cikin tsokana yace wai ya naga se wani rawar jiki kakeyine akan amaryar da ba taka ba?nifa har ka fini rawar jiki fa asap

"Dariya sosai sadiq yai yace haba tiger,taya zaka kalleni kacemin wai na fika rawar jiki akan beela,tsaki deen yayi yace ai nasan bazaka yardaba asap amma wlhy kunyar beelah nakeji sosai ni kaina bansan taya zan jewa beelah ba,sosai Sadiq yaci gaba da dariya har yana rike cikinsa yace karka damu idan kaje seka kirani a waya in fada maka yanda zakayi......da karfi deen ya kaiwa sadiq duka yace you are very stupid

"Karfe 6 aka kai amarya beelah hadadden gidanta,sanye take cikin hadadden cotton lace purple colour sai lafaya onion colour,babu abinda ke tashi a gidan sai hadadden kamshi,karfe 8 deen ya karaso cikin ash colour din getzner wacce tai matukar yi masa kyau,sai karfe 9 sadiq ya tafi gida ya bar deen da beelah,bayan sunyi wanka sun gabatar da sallar nafila ta nuna godiya ga Allah,deen ya kama hannun beelah suka wuce dinning area,pepper chicken ne da chips saj fresh milk....sosai deen yaci abincin saboda yunwar dake damunsa inka dauke beelah da kyar ya tukura mata taci abincin,bayan sunyi brush suka wuce bedroom duk da fargabar da beelah keyi.....ganinta a firgice yasa deen yin murmushi sannan ya janyota yai hugging dinta bayan yayi musu addua bacci me nauyi yayi gaba dashi,beelah kam kasa bacci tai don tunaninta deen wayo yayi mata sai tayi bacci zeyi wani abu amma se taga har karfe 2 baccinsa yakeyi sosai hakan yasata sakin jiki bacci ya dauketa

"Da kyar ta farka da asuba sukayi sallar asuba suka koma bacci sai karfe 10 suka tashi saboda knocking din da akeyi an kawo abinci daga gidansu deen,wanka tai ta fito cikin turkish abaya pink colour wacce tai mata kyau sosai.....

After 3 years

"Soyayya me karfi ake gudanarwa tsakanin deen da beelah inda Allah ya azurtasu da kyakkyawar baby girl wacce akasa mata suna batul suka hada da junior deen shima,sosai mom keson beelah tamkar yarinyar data haifa da cikinta.....shima sadiq ya samu yarinya me hankali da tarbiya ya aura......komai na gidan alhaji modibbo yana tafiya dai-dai farin cikinsu ya dawo kamar yanda yake,,,,,,,kamar kwai deen ke lallaba beelah da nuna mata tsantsar soyayyarsa har mamaki take yanda deen baya gajiya da faranta mata sannan komai tayi dai-daine a gurinsa har mamakin irin tarin dukiyar da deen ke kashe mata ita da iyayenta

"Gidan marayu 2 deen ya bude wanda ya basu suna Batul orphanage da Deen-beelah orphanage.

Alhamdulillah

DeenDove le storie prendono vita. Scoprilo ora