Chapter 41

2.8K 294 15
                                    

"Mom da sadiq ne suka bi bayan deen suka tarar dashi hannunsa rike da little deen,a firgice ya kalli mom yace mom duba kiga jikin junior me yayi zafi sosai....sai a lokacin mom ta danyi murmushi kadan tace haba deen har ka tayar min da hankali wallahi na zata wani abinne ya sameshi,ai little tun jiya fever ya kamashi amma dazu doctor yazo ya bashi treatment yace a bashi hutu nan da 5 hours fever din ze sakeshi
"Haba mom 5 hours fa kika ce yanzu little deen haka zeta suffering da wannan high temperature din har sai after 5 hours,murmushi mom tai ta karbi little daga hannun deen tace be a man mana kamar yanda kake jin kanka kamar tiger shima little haka yakeji  insha Allah he will get well soon
"Yes mom amma duk da haka gaskiya a sake kiran doctor yazo bazan iya ganin junior me a cikin wannan yanayin ba,a hankali sadiq ya dago kansa ya kalli deen sannan ya sauke idonsa akan little deen,yaron yana da kyau sosai yake kama da batul sedai kana ganinsa zakasan jinin sadiq ne don ko skin colour dinsu iri dayane,sosai yake jin soyayyar yaron a cikin zuciyarsa sedai sam baya iya daukansa ko yi masa wasa gaban mom ko deen,kunya yakeji tare da takaicin wai yau wannan yaronsane wanda ya sameshi bata halak ba?ya salam ya fada a hankali sannan ya dauke kansa daga kallonshi.....mom ce ta fuskanci halin da sadiq ke ciki hakan yasata kallonsu tace kuje yanzu doctor zezo ya dubashi

"A tare suka fita kowa ya nufi apartment dinsa,akan babban king size bed dinsa ya kwanta jikinsa a matukar sanyaye,wayarsa ya janyo iPhone XS MAX ya zubawa ido,kyakkyawan picture din batul ne jikin wallpaper din wayar,i missed you batul....i missed you more batul kin tafi kin barni lokacin da nafi kowa bukatarki naso ace kin jirani na nemi yafiyarki kafin ki mutu domin kome ya faru dake nina jawo miki batul,na biyewa son zuciyata bansan cewa duk abinda kayi shi za'a yiwa naka ba......sosai deen ke kuka hawaye na zubo mishi kamar wani karamin yaro,,,jin an karbi wayar hannunsa yasa shi saurin dagowa ya kalli sadiq tsaye jikinsa a matukar sanyaye muryarsa na rawa yace stop it tiger,stop it kuka bai dace dakai ba kafi kowa sanin yanzu batul babu abinda tafi bukata sai addu'a kuma insha Allah muna yiwa batul kyakkyawan zato,,,,shima hawayen ne ya zubo daga idon sadiq cikin kuka yace i'm sorry tiger,i'm so sorry duk nina rusa farin cikin gidan nan kome ya faru a gidan nan nine sila don Allah ka yafemin ko zanji dadin rayuwata

"Knocking door din da ake tayine ya tashi nabeelah daga baccin da takeyi,maid din gidance ta sanar da ita dad dinta nason ganinta,a hankali tai tsaki tace oh lord am very sleepy but a zahiri kallonta tai tace kice ina zuwa,bathroom ta shiga ta wanke fuskarta ta dauki mayafin abayar dake jikinta ta yafa ta sauka daga upstairs ta karasa bangaren dad,sake bude idonta tai sosai ganin dad dinta da dad din deen da aunty a'i zaune,subhanallah ta fada lokaci daya zuciyarta taci gaba da bugu da karfi sosai,gefen aunty a'i ta zauna gabanta yaci gaba da faduwa

"Gyaran murya dad dinta yai sannan ya kalli dad din deen yace ai Alhaji don dai kawai ka matsa ne sai an kira nabeelah an tambayeta zabinta ne amma inda ka bari wlh babu wata damuwa domin da deeni da nabeelah duk mallakinka ne kuma bani da tantama akan nabeelah domin duk hukuncin dana yanke mata tana karba hannu bibbiyu,aunty a'i ce tai murmushi tace kwarai kuwa alhaji ai deeni da nabeelah duk yarankane kuma masu yi maka biyayya ne......gyara zama Alhaji modibbo yayi yace hakane amma kasan human right yana da matukar amfani yana da kyau musan yancin dan adam kuma mu dinga kwatanta adalci tsakaninmu da yaranmu nafiso a tambayeta muji ta bakinta tukunna.....kallon nabeelah yayi fuskarsa dauke da murmushi yace nabeelabeti aurenki nazo nemawa deen sedai inason jin ta bakinki

"Sosai nabeelah kejin dadi idan alhaji modibbo ya kirata da nabeelabeti tun tana yarinya da sunan yake amfani ya rarrasheta idan yazo gidan ya tarar da ita tana kuka,koba komai alhaji modibbo ya gama yi musu komai a rayuwa shine sillar arzikinsu shine ya jawo mahaifinta a jikinsa tun bashi da komai har Allah yasa ya zama babban billionaire wanda arzikinsu ya kusa zuwa kai daya dana Alhaji modibbo amma duk da haka alhaji modibbo be taba nuna bakin ciki ko wani abuba akan mahaifinta banda alkhairi da yake sake nuna musu.....toh amma meyasa zan amince bacin ni banason deen bana kaunarsa omg gaskiya bazan iya ba bazan iya rayuwa dashiba na tsaneshi,na tsaneshi,na tsaneshi shine abinda take maimatawa a zuciyarta

"Tsawar da aunty a'i ta daka mata ne yasata saurin dagowa a firgice,ke bakyajin ana yi miki maganane?ki bude baki ki bashi amsa aunty a'i ta fada cikin bacin rai tare da danasanin zuwan nabeelah duniya idan har zata iya butulcewa maganar alhaji modibbo toh lallai zatayi dana sanin haihuwar nabeelah a rayuwarta,shiru tayi batace komai ba sai wasa da fingers dinta takeyi zuciyarta naci gaba da bugawa,kina sonsa ko bakyasonsa aunty a'i ta sake jefo mata tambaya a karo na 2,,,,,saurin daga mata kai tayi alamar ehhh

"Gaba dayansu suka kalli juna sukayi murmushi,aunty a'i ko har daga hannu tai tace Alhamdulillah saboda farin ciki tace tashi ki koma ciki Allah shi albarka,da kyar ta karasa apartment dinta jin kafafuwanta sunyi mata nauyi sosai wani irin jiri takeji yana dibanta da sauri ta fada kan gadonta tana mayarda numfashi zuciyarta na bugawa da karfi

"You are my sex doll and i use you for my pleasure and revenge and it's over now,i don't want to see you anymore!!!just get out looser don't you ever trust me anymore!!!i have hated you and still hate you and i will always hate you forever......hannu tasa ta toshe kunnuwanta da suke mata rewinding kalaman deen da sauri ta kalli mirror kamar wata zararriya tace and i hate you too,i hate you more.....i hate youuuu ta fashe da wani zazzafan kuka,,,,,jin motsin shigowa yasata saurin goge fuskarta aunty a'i ce ta shigo ta kalleta tace ki shirya nan da 2 hours deen zai karaso nasa a shirya komai da ze bukata don haka kema sai kiyi wanka ki fara shiri

"Wani hawayen ne ya gangaro daga idon beelah tace aunty nifa bance ina sonshiba......kallon banza aunty a'i tayi mata batace da ita komai ba ta fice daga dakin cikin jin haushi

"Shadda ce getzner maroon colour jikinsa wacce tasha hadadden dinki duk da shadda ce jikin deen be hana abs dinsa fitowa sosai ba,a veranda ya samu sadiq zaune yana jiransa jikinsa shima sanye da shadda,,,,murmushi deen yayi ya jefawa sadiq key din mota yace asap let's go,murmushi sadiq yayi ya kalli deen cikin tsokana yace kaifa naga yau feeling kanka kakeyi don kawai ance ana sonka.....eh naji din kai ai har yanzu baka samu wacce take son naka ba

"A tare suka karasa bakin sabuwar ferrari din da deen yayi order red colour wacce yau ne rana ta farko da zai fara hawa motar....

Don't forget to vote,share and comment
Lots of love
M.A❤

DeenWhere stories live. Discover now