Chapter 17

3K 331 23
                                    

Read it on your own risk it contains mature content and a very strong language,so if you are an innocent or not an open-minded reader please refrain from reading this story

Questions din wasu daga cikin readers din DEEN

Question:what made you started writing a novel?

Answer:Really nothing,i just started writting a novel just for fun lol

Question:rubutun deen yana baki wahala kuwa?

Answer:Yeah actually at first,but when i get the gist of it,it became easier

Question:Me yaja hankalinki kika fara sa sex scenes a novel din deen?

Answer:Honestly,i think a romance story without a s*x scene is pretty boring,that's just my personal opinion though kowa ya karanta deen yasan it was a romantic story

Question:wanne character kika fison rubutawa ko kuma character din waye yafi birgeki?

Answer:Hahahaa,i love writing deen and nabeelah character,then character deen yana birgeni i mean his arrogance

"Bling bling it was a text message,da gudu nabeelah ta karasa apartment din aunty a'i ba tare da tayi sallama ko wani knocking ba,jikinta ta fada cikin murna sannan ta nuna mata text message din cike da farin ciki yippee aunty i am the new model ta fada cikin farin ciki

"Oh god nabeelah wannan duk murnar anyi selecting din nakine ai dama na fada miki yanda kike da kyau babu yanda za'ai ace ba'a zabe kiba...congratulation my dear yanzu sai ki tashi ki kwanta da wuri kinga gobe 9:00am zaki je qorento fashions and design kinga kuma yanzu har 10:00pm yayi

"Murmushi nabeelah tayi tace toh shikenan aunty good night

"Fadawa tai kan gadonta cike da murna tace Alhamdulillah ya Allah,insha Allah i most fulfill my dream

"8:00am nabeelah ta shirya cikin black dress din da yai mata kyau sosai,a gurguje tai breakfast tukunna ta wuce,a hankali tai parking sannan ta fito daga cikin motar ta daga idonta sama taci gaba da kallon gurin,it was a gaint building that screamed power and luxury

"Direct gurin receptionist ta wuce inda ta tarar da ita tana answering call,murmushi tai bayan tai ending call din sannan ta kalleta tace how can i help you ma'am?

"Itama murmushi nabeelah tayi sannan tace i'm the new model of this industry and i want to meet the CEO

"Okay maam ta fada sannan ta dauki telephone din dake kusa da ita ta sanarwa CEO din cewar model ta qaraso,sake kallon nabeelah tai data mayarda hankalinta tana karanta news paper din dake ajiye a gurin sannan tace 3rd building ta karasa maganar tana nuna mata inda zatayi

"Daga kanta tai sama ta zubawa building din ido,deen ne ya fado mata arai don tasan deen yana matukar son 3rd building a duk company din daya tsinci kansa hakan yasa ta tsanar 3rd building din da aka fada mata yanzu,tsaki tai a hankali tai saurin kawar da wannan tunanin sannan ta shiga cikin elevator and then press the 3rd building button,a hankali ta fara knocking door din

"Come in ya fada cikin kakkausar muryarsa

"Tura kofar tayi inda jikinta ya dauki rawa handbag din dake hannun nabeelah tai nasarar faduwa kasa,deen ta gani zaune tare da wata yarinya sitting on his lap,she was kissing him as his hands were resting on her waist while the girls hands were wrapped around his neck

"Saurin rufe idonta tai a hankali tace oh my god i have follow the wrong way

"Hey stranger you have follow your right way ya karasa maganar cikin rainin hankali

"Dago idonta tai ta cigaba da kallon deen cikin mamaki sedai ganin yarinyar dake zaune akan cinyar deen na kokarin cire mishi rigarsa yasa ta kallonsu a zafafe ba tare da alamar tsoro ba tace hey you player,this is a office not your dirty fucking bedroom

"Murmushi deen yai sannan yace i know,kallon yarinyar dake zaune a cinyarsa yai a zafafe ya kalleta yace get out,sake kwanciya tai akan chest dinsa ba tare data mike ba......

'I said get out...just get the hell out of here i don't want to see your ugly face again ya karasa maganar yana tureta daga jikinsa,cikin fushi ta fice tare da bangazar nabeelah ta fita daga office din a fusace

"Mamakine sosai ya kama nabeelah ganin yanzu fa taga yana kissing din yarinyar sannan yanzu har ya koreta har yana kiran bayason sake ganin fuskarta.....oh my god men are bad ta fada cikin zuciyarta

"Ganin bata da niyyar yin magana yasa deen kallonta yace welcome to qorento fashions and designs so you are the new model right?

"Sauri daga mishi kai tai duk da faduwar da gabanta yake yi,anya zan iya sake yin aiki da deen?bana fata in sake hada inuwa daya da deen,na tsaneshi bana kaunarsa meyasa zan sake yin aiki da deen?meyasa a koda wanne lokaci deen ke son shiga rayuwata?shine abinda nabeelah ke fada a zuciyarta

"Qarar buga table din deen ne yasata firgita daga dogon tunanin data tafi,a zafafe yace are you deaf?

"I'm more than deaf ta fada a zafafe

"I don't have time to hear your idiotic speech,i am a very busy man unlike you,if you dont want to work here you can get out of my office ya fada a zafafe

"Of course idiots mens like you don't wanna listen any idiotic speech coz you are already in the stage and you are absolutely busy coz i can see how busy you were few minutes ago after kissing a girl...and finally don't you ever think that i'm standing here begging you for any upper coz this is my dad company you have to stay at your level super playboy kawai ta karasa maganar ba tare da wani tsoro ba

"Hannu ya daga a fusace ze sauke akan fuskar nabeelah,da sauri ta rike hannun nashi sannan tayi murmushi tace don't you dare touch me with this your filthy hands

"Jikinsa a sanyaye ya sauke hannunsa ba tare da yace mata komai ba

"Tsaki tai sannan ta kalleshi a wulakance ta fice daga office din ranta a matukar bace,sam sam nabeelah batason koda kallon deen a rayuwarta

Don't forget to vote,share and comments

DeenWhere stories live. Discover now