Chapter 21

2.6K 275 37
                                    

Good morning,good afternoon,good evening, goodnight or whatever it's in where you are,a lil sorry for my late in update actually i have been sick but Alhamdulillah i am better now

"Jikin batul sanyaye ta shiga motar sadiq inda zuciyarta ke bugawa da karfin gaske,tafiya kadan yai sannan yai parking ya kashe motar hannunsa yakai ya kunna music yaci gaba da bin waqar dil diyan gallan ta cikin film din tiger zinda hai,cikin kwarewa

"Kacchi doriyon, doriyon, doriyon se
Mainu tu baandh le
Pakki yaariyon, yaariyon, yaariyon mein
Honde na faasley
Eh naraazgi kaagzi saari teri
Mere sohneya sunn le meri
Dil diyan gallan
Karaange naal naal beh ke
Akh naale akh nu milaa ke
Dil diyan gallan haaye

"Kanta ne yaci gaba da sarawa ganin sadiq bashi da niyyar tafiya ya sata kallonsa kamar me shirin yin kuka tace sweetheart

"Tamkar ba magana take yi mishi ba haka yaci gaba da bin waqar sa babu alamun damuwa ko nadama a fuskar sadiq

"Hannu ta kai ta kashe song din ta sake kallonsa tace i am talking to you sadiq

"What the fuck do you want me to do?ya fada a zafafe

"Kill me ta fada a takaice

"Well i have already hate you so it's normal if i wish to kill you,ya karasa maganar yana sake turning on din music

"Sake kashe waqar tai ta kalleshi a fusace tace be serious please we need to talk ta karasa maganar kamar zatai kuka

"Tsaki yai sannan yace okay tell me what??????

"Ajiyar zuciya batul tayi tace this pregnant....

"Saurin dakatar da ita yai a fusace yace look batul if you are here to joke or talking about some useless issues just get out from my car ya karasa maganar yana yi mata pointing door

"Kallonsa taci gaba dayi cikin mamaki

"Leave my fucking car ya sake fada a zafafe

"Hawaye ne ya gangaro daga idon batul bakinta ya kasa furta komai sai kallonsa da taci gaba dayi

"Jikinta sanyaye ta bude door din kofar zata fita

"Saurin riko hannunta yayi sannan yace where in the hell are you going?be jira me zatace ba ya kunna mota ya fara tafiya....a farfajiyar hospital din yai parking sannan ya kashe motar ya kalli batul yace get out

"Shima fitowar yai suka karasa cikin hospital din,babban doctor suka gani suka fada mishi sunaso ya rubuta musu check up result ne ba tare da ya duba batul ba

"Kamar wasu kurame haka suka ci gaba da tafiya har suka karasa gidan su batul,guest palour sadiq ya karasa da batul ganin deen na gidan saboda kar ya gane akwai wani abu da yake faruwa

"10 minutes sadiq yai spending gurin batul duk da ba wata magana yake yi mata ba,mikewa yai zai fita daga dakin,a fusace batul ta mike ta tare bakin kofar dakin tace you are not going anywhere har sai ka fadamin makomar wannan cikin da kayi min sadiq

"Ture hannunta yai daga jikinsa yace don't be so stupid batul,kinje kin gama yawon iskancinki sannan kizo kina fada min nayi miki ciki....when and how?this is a complete no... karasa maganar yana juyawa zai fita

"Sake tare hanyar tai sannan tayi murmushi tace you know what hurts me?

"Absolutely no

"Murmushi ta sake yi tace its when someone made you feel special yesterday and makes you feel like you are no body today

"Shima murmushi yai yace you are already nobody to me batul,shawara kawai zan baki akan ki gaggauta zubar da cikin dake jikinki

"Kwashewa tai da dariyar takaici tace wlhy bazan zubar da cikin nan ba har sai ka tabbatar min cewar naka ne

"Hannu yasa ya shaqe mata wuya yace be serious batul idan har kinason cigaba da rayuwar farin ciki ya zama dole ki zubar da wannan cikin,ya karasa magana yana turata jikin bango ya fita daga dakin a fusace

"Zubewa tai a qasa ta fashe da kuka,i love this guy like damn fucking much,that i can even die just to fight for his love shine abinda take fada cikin kuka

"Turo kofar da deen yai shine yasa batul saurin goge hawayen dake idonta,hakan bai hana deen gane cewar batul kuka takeyi ba,tsayawa yai gabanta jikinsa a sanyaye yace batul

"Dago kanta tai ba tare da wani energy ba ta kalleshi

"Hannu yasa ya goge hawayen dake zuba a idonta cikin mamaki yace batul yau kece kike kuka da hawayenki?

"Shiru tai batace komaiba sai cigaba da kukan da takeyi

"Dago kanta yayi yace what's wrong with you?

"Muryarta na rawa tace sadiqqqq

"Sadiq what? ya fada a zafafe

"Cikin kuka tace yace he won't marry me

"Mikewa yai cikin tashin hankali yace what?this is absolutely no,a big fat lie and a hot damn error..indai har kinason sadiq ya zama dole ya aureki....fita yai da sauri be jira tace komai ba ya dauki mota ya nufi mansion dinsa

"Zaune ya tarar da sadiq a palour yana aiki on his laptop,janye laptop din yai ya rufe sannan ya ajiye ta aside,janye center table din yayi ya zauna akai sannan ya fuskanci sadiq yace inaso ka auri batul nan da 1 week

"Gaban sadiq ne ya fadi da sauri ya dago yace heeeeee what?

"Yeah deen ya fada a takaice

"Are you begging me or ordering me sadiq ya fadi maganar yana cigaba da kallon deen

"I am ordering you asap deen yai magana yana taking sip of water

"Murmushi sadiq yai sannan yace i am sorry to say bazan iya auren batul ba tiger

"Cikin tsoro deen ya kalli sadiq yace meyasa?

"She's pregnant

"What?kyakkyawan mari deen ya sauke akan fuskar sadiq sannan yace who the hell are you and how dare do you think you are da har zaka tsaya in front of me kana fadamin batul is pregnant,don't you ever try it again kafi kowa sanin wacece batul,she's decent and innocent ba irin bad girls din da kake tunani bace

"Murmushi sadiq yai sannan yace how sure you are?

"Get out from my house sadiq,deen ya fada yana nuna masa kofar fita

"But......

"Be jira sadiq ya karasa maganarsa ba yace get out kafin na mayar da life dinka into hell

"Sadiq na fita deen ya saka kafa ya buga table din dake tsakiyar palour din a take glasses din ya fashe,zaunawa yai akan cushion yana haki tare da dora hannunsa akan gashinsa

Don't forget to vote,share and comments

DeenWhere stories live. Discover now