Chapter 20

2.9K 297 26
                                    

"Sake daukan wayar tayi don cigaba da magana da sadiq sedai abin mamaki har sadiq yayi disconnecting call din,bushashen lips dinta ta lashe sannan ta sake dialling number din sadiq har 4 missed calls amma be daga ba

"Dora hannu tai akanta cikin kuka tace na shiga 3 ni batul Allah yasa mafarki nakeyi sannan taci gaba da kuka,ji tayi an fara knocking door din da sauri batul ta karasa sink ta wanke fuskarta tare da sakin fuskarta duk da hakan be boye damuwar da take cikiba

"Jikinta sanyaye ta bude kofar,mom ta gani tsaye fuskarta dauke da damuwa tace batul are you okay?

"Saurin daga kanta tai tace yeah i'm okay mom

"Amma shine baki fito kinyi having breakfast da lunch ba tare damu

"Murmushi batul tayi tace mom yau banason hayaniya sosai that's why naci abinci alone

"Sake kallon batul tai cikin nazari tace batul do you take your bath?

"Saurin kallon jikinta tayi tace yes mom me kika gani?

"Naganki kamar you are not comfortable ne kamar you are sick mom ta fada tana kallonta

"Murmushi batul tayi tace mom i'm okay

"Gyara tsayuwa mom tai sannan tace amma menene ya kawo doctor dazu gidannan naga ta shigo apartment dinki

"Gaban batul ne ya fadi har ta kasa hadiye tarin da yazo mata seda tayishi sannan ta gyara tsayuwarta tace ohh mom doctor wai?

"Eh doctor mom ta fada a takaice

"Mom dazune kawai naji little headache shine na kirata tazo ta bani magani fah kawai kuma yanzu na warke sosai

"Yanzu batul ciwon kan kike boyewa bakyason nasani ko?

"No mom banaso kawai hankalinki ya tashine that's why batul ta fada a takaice

"Okay yanzu kije ki kwanta ki samu full time rest...mom na gama fadan haka ta fita daga dakin

"Mom na fita batul ta dauki abaya din dake jikin hanger ta saka sannan ta saka flat shoe ta dauki key din motarta ta fita ta secret door din dake bayan apartment dinta

"Guest house tai parking ganin motar sadiq yasa batul yin ajiyar zuciya tare da farin ciki duk da ba mood din hakan take ba,kofar ta tura ta shiga sedai ganin sadiq tare da wata mace suna yin hot french kiss shiyasa bugun zuciyarta ya karu kamar zuciyarta zata buga

"Whattttt?ta fada da karfin gaske

"Dagowa yai a hankali ya saki yarinyar da take sanye cikin white shirt hade da crazy jeansy trouser sannan yai mata nuni data shiga bedroom,kallon banza tayiwa batul sannan ta dauki handbag dinta ta shiga bedroom din

"Kallon batul yai a wulakance tamkar be taba ganin halitta irin tata ba yace what?

"Ajiyar zuciya tai sannan ta kalleshi kamar me shirin yin kuka tace sadiq baka ganeni bane?

"Coffee din dake ajiye akan center table ya dauka yayi taking sip yace yes

"Sake matsawa tai kusa dashi tace sweetheart please idan wasa kake min you better stop it i don't like it anymore,idan kuma lefi nayi maka kayi hakuri ka dena wahalar dani haka please we need to talk ta karasa maganar tana dora hannunta on his lap

"Hey she goat!don't you dare touch me again,i don't know you anymore bitch ya fadi maganar a fusace yana ture hannunta daga jikinsa

"A firgice ta kalleshi tace are you telling me to stop touching you sadiq?and for sure bakinkane yake kirana da bitch,murmushi tai wanda ake cewa yafi kuka ciwo tace sadiq nasan me kake tsoro don kawai nace maka ina da ciki shine zaka gujeni,wannan karamar matsala ce tunda ba aure muka yiba sai kawai a zubar da cikin muyi aurenmu ba tare da kowa yasani ba tunda nasan kana sona....

"Saurin dakatar da ita yai yace  go to hell batul,who told you that i love you and how sure you are zan iya auren crazy slut bitch like you,i don't like you anymore and i will never marry you even over my dead body bazan iya auren yarinyar daba virgin ba wacce ta gama watsewa a wajeba

"Hawayene ya gangaro daga idon batul tace sadiq please don't betray me please,wlhy ina sonka sadiq please ko bazaka aure niba don't leave me

"Bushewa yai da dariya yace you are very stupid batul har yanzu ke yarinyace wacce babu komai a kanki sai wasa,taya zan cigaba da rayuwa dake bacin you are now a mother,dubeki ko kyan gani babu kin tsaya gabana kina fadamin cewar in aureki,hahahaa akai kasuwa kuma if you wish zaki iya cigaba da zama da cikinki ina miki fatan Allah saukeki lfy ga yaron da bashi da father

"Fashewa ta sake yi da kuka kamar mahaukaciya ta zube a kasa tace please sadiq wlhy ban taba making love da kowanne namiji ba sai kai,don Allah sadiq kar kamin haka

"Hannu yasa ya dauketa da mari cikin zafin nama yace get out bitch....i hate you and i will hate you forever

"Kuka takeyi sosai ta karasa tai parking ta shiga gida kan bed dinta ta fada ta fashe da wani wahalallen kuka tare da dora hannunta akanta,wayan tane ya fara ringing da sauri ta daga ganin number deen ya sata share hawayen dake fuskarta tare da gyara throat dinta tace hey bro

"My dear batul ya fada a takaice

"Murmushi tai kamar yana ganinta tace how ya?

"I'm fine batul gani a main palour

"Ok kawai tace ta kashe wayar

"Wanke fuskarta tai sosai,ta sanja kayan dake jikinta sannan ta fito,zaune ta tarar dashi yana wasa da wayarsa gefensa mom ce zaune tana watching movie,gefensa ta zauna cikin karfin hali

"Idanu ya zuba mata yana kallo ganin yanda batul ta sanja lokaci guda,sosai fuskarta ke cikin damuwa wanda duk abinda tai sai hakan ya nuna,cike da damuwa yace ohh my god batul what's wrong with you?

"Kallonsa tai cikin tsoro tace i'm okay yaya deen

"You are not okay batul kalli yanda fuskarki ta rame idonki ya kumbura deen ya fada cikin damuwa

"Mom ce ta kallesu tace wai kanta ne yake ciwo ko ni bata fadawa ba seda na tambaya da kaina

"Hannu yasa ya dafa kanta yaji akwai zafin zazzabi sosai,wayarsa ya janyo ya kira doctor dinsa a waya

"A tsorace batul ta kalli deen tace yaya deen na sha magani fah kuma kaina ya dena ciwo

"Murmushi yai sannan ya rike hannunta yace let's go

"Saurin kwace hannunta tai tace where?

"Check up ya fada a takaice

"But.....

"But what?ya fada a fusace

"Mikewa tai ta zira flat shoe ta bishi suka fita inda gabanta ke dukan 100-100....shikenan i am dead asirina ya tonu yau yaya deen ze san i am pregnant.....parking space din gidan suka nufa tana shirin shiga mota.....hasken motar sadiq ya haskesu,a tare suka kalli gurin sannan deen yai Murmushi yace lazy crook tunda bakison na kaiki check up ga sadiq nan seya kaiki

"Ajiyar zuciya batul tai tare da murmushi sosai a fuskarta

Don't forget to vote,share and comments

DeenWhere stories live. Discover now