Chapter 16

4K 300 30
                                    

Read it on your own risk it contains mature content and a very strong language

"Towel ne jikin batul red colour ta fito daga bathroom din inda take ci gaba da tsane ruwan dake zuba daga gashinta da white din towel,shafe jikinta tai da lotion sannan ta feshe jikinta da perfume ta saka pink colour night gown taci gaba da smiling jikin mirror a hankali tace i am beautiful sannan ta kwanta akan gado ganin har 11pm yayi

"Waya ta dauko tayi dialling number sadiq,cikin bacci ya daga wayar cikin yaudara yace

"Hey beautiful

"Murmushi batul tai kamar yana ganinta tare da lumshe eyes dinta tace hey hotty

"How ya?ya fada a hankali

"Fine shaaa,what are you doing?ta fada cikin shagwaba

"Nothing beb and you?ya karasa maganar yana hamma

"Same here just missing something batul ta fada cikin shagwaba

"What?ya karasa maganar yana murmushi

"You know it batul tace kamar zatayi kuka

"Murmushi yayi yace no tell me

"Sweet part of you ta fada without any shyness

"Ouucchh,but every part of me is sweet na,yai maganar cikin tsokana

"I know tace a hankali

"Murmushi sadiq yai yace can we play a mature game?

"Murmushin tai itama tace why not

"Ok we will meet tomorrow right?

"Yes baby

"Ok perfect,can't wait to f**k ya

"A tare suka yi dariya daga nan tai cutting call inda take Allah Allah gari ya waye ta hadu da sadiq dinta

"11am batul ta shirya cikin doguwan riga blue colour daya karbi jikinta yai mata kyau sosai,key din car ta dauka tare da phone dinta ta fito palour,zaune ta tarar da mom dinta tana watching movie.....murmushi tai tace Alo mom,Alo batul mom ta fada tana ci gaba da kallonta cikin birgewa

"Bata rai tayi cikin shagwaba tace mom i am going out for shopping

"Murmushi mom tai tace amma batul kinsan banason ki dinga fita ke kadai ba tare da wani driver ko guard ba,kinsan halin deen dai idan yaji labarin ana barinki kina fita ke kadai kinsan duk gidan nan sai deen ya daga mana hankali

"Tsaki batul tai cikin shagwaba ta fara bubbuga kafa tace oh lord of mercy!wai ni kam yaya deen meyakeson mayar dani ne,nifa yanzu i am matured na girma i know what i'm doing be kamata har yanzu a dinga treating dina kamar wata yarinya ba for god sake!

"Murmushi mom tai tace toh naji amma kinsan deen yana yin komai ne don ganin ya tayaki tsare mutuncinki da mutuncin gidan nan,sanin kanki ne kowa yasan family modibbo mun ciri tuta gurin dubunnan jama'a,kowa yasan yaranmu suna da tarbiya,kamun kai,tausayi da sanin ya kamata tare da kokarin kun rike mana mutuncin mu,musamman ma deen ya ake ganinsa yaro kyakkyawa kuma mai kudi a karancin shekarunsa yake rike da duk wani dukiya na mahaifinku amma hakan besa ya lalace da shaye-shaye ko neman mata ko wasu mugayen dabi'a ba hakan yasa shima yakeson kare mutuncinki bawai takura miki yake yiba

"Murmushi batul tai tace mom na gane na fahimceki kuma insha Allah zan taya yaya deen kokari wajen ganin na rike mutuncina kamar yanda yakeso,tana gama fadan haka tai kissing mom a neck cikin shagwaba tace bye-bye mom zan taho miki da smoothie na banana nasan shine favorite dinki

"20 minutes ya karasa da batul gidan deen,knocking tai sadiq ya bude door din cike da murna tai hugging dinshi,cak ya dauke ta ya ajiyeta a bedroom ya fara squeezing dinta

DeenWhere stories live. Discover now