Chapter 10

3.4K 322 36
                                    

Assalamu Alaikum,i am so sorry for the late in update,Actually life is not all rainbows and unicorns for me so it takes time for me to update,i don't have any schedule for typing i am just updating whenever i get time...so be patient please....thank you very much for all the love and support that you shown towards this book.i am very thankful to you all.
Make sure you smile before reading my story,coz i don't appreciate tomatoes faces anymore hahahaaa

"Jikinta ne ya dauki rawa hawaye na shirin zuba daga idonta,be saurari kallonta ba ya karasa kan cushion ya zauna idonsa na kallon wayar da take hannunsa

"Kallonta yai kamar wanda bayason magana yace come

"Idonta ne ya sake cika da hawaye ba tare da tace komai ba taci gaba da tsayuwa inda take ba tare data kalleshiba

"Don't waste my time,i have alot to do ya sake fada karo na 2

"Karasawa tai ta zauna kujerar dake opposite nashi kujerar

"Murmushi yai irin nashi na mugunta yace can i have some water?

"Mikewa tai ta karasa fridge ta dauko bottle din ruwa tare da cup ta mika masa,kallon ruwan yai sannan ya dauke idonsa daga kallon ruwan ba tare da ya karbaba yace pour it

"Hannunta ne ya dauki rawa ta fara tsiyaya ruwan a cup sedai kafin ta karasa zubawa cup din ya fadi saboda rawar da hannunta keyi ruwan ya zuba jikin deen

"What the fuck"are you blind or something else? Ya fada a zafafe

"Sorrrry ta fada a takaice

"It's ok shima yace ya karasa maganar yana goge shirt dinsa da tissue,kallonta ya sakeyi sannan yace put your shoe's and let's go

"Da sauri ta dago idonta ta kalleshi muryarta na rawa tace where?

"Hospital ya fada a gadarance

"Sake zaro ido tai tace hospital?but i'm not sick

"Once you visit the hospital then you will find it by yourself if you are sick or not,ya sake fada

"But.....

"Katseta yai a zafafe ba tare daya jira meza tace ba yace shut up!!!if you don't want me to behave badly to you then you have to keep quite and follow my order

"Jikinta na rawa ta zira flat slippers din dake gefen kujerar da deen ke zaune tare da gyara mayafin doguwar rigar dake jikinta,shima mikewar yai ya shige gaba tabi bayansa

"Ya Allah!what is happening to me?why is he taking me to hospital?am i having any disease even worst that i don't know?ya Allah i'm really helpless Allah ka duba lamarina ni nabeelah!!!shine abinda zuciyar nabeelah ke fada mata har suka karasa babban clinic din dake kusa da Street dinsu

"Come out ya fada inda yake kokarin fitowa daga car din

"Muryarta na rawa tace i'm not sick fah

"I know ya fada yana karasa fita daga motar,ganin nabeelah bata da niyyar fita daga motar ya sashi sake kallonta yace if you don't stop telling me that you are not sick,i will push you outside the car by force

"Shiru tai a hankali ta fito daga motar jikinta matukar sanyaye.....tabi bayansa

"Reception suka tsaya deen ya kalli mr Steven bayan sun gaisa yace we are here,do your work asap

"Bin bayansa tai har suka karasa inda mr steven ya tsaya,sannan yace your hands

"Ganin allura hannunsa yasata qin mika hannunta tace what are you gonna do?actually i am not sick at all

"Kallonta yai cike da mamaki yace what are you saying?don't you know why you're here?

"Saurin daga mishi kai tai alamar eh cike da rudewa

"Murmushi yai yace don't worry ma'am you are here for medical checkup

"Hankalinta ne ya kwanta,sedai abin mamakin shine meye ruwan deen da lafiyarta har ze kawota check up?shi da ya tsaneta ma meye damuwarsa da lafiyarta?tsaki tai a zuciyarta tace koma dai meye shi ya sani

"Bata wani dade ba suka fito inda aka tabbatarwa deen nabeelah tana cikin koshin lafiya babu wata cuta da take damunta....

"Be sake ce mata komai ba tunda suka shiga mota har seda suka karasa billionaires palace tukunna deen ya tsaya ya siya wasu English wears masu matukar kyau da tsada sai snacks da barbecue chicken don sam baya son heavy food

"Bedroom ta wuce direct ta tura kofa zata shiga,hannunta ya riko da karfi sannan yai turning waist dinta ta fuskanceshi,saurin saukar da kanta tai kasa inda take kokarin cire hannunsa dake kan hips dinta,tongue dinsa yasa ya lashi cheeks dinta tare da hugging dinta very tightly,tureshi tai daga jikinta har yana bugewa da door din bedroom din kadan,murmushi yai sannan ya dauke ta duk da fisgewar da take har seda yai dropping dinta akan gado tukunna ya kashe light din dake dakin... with his romantic voice yace good night sleep tight....ya karasa rufe duk doors din gidan tukunna ya koma mota driver ya wuce dashi gidansa

"Wayanshine ya fara ringing da sauri ya daga fuskarsa dauke da murmushi yace Am in love with the shape of you,we push and pull like a magnet do,although my heart is falling too am in love with your body ya karasa waqar yana dariya

"Tsaki sadiq yai yace Badboy,player,gay tigerrrrrrr....how you dey?

"I dey fine kai zanci upanka fah bruh idan ka sake cemin gay deen ya fada cikin wasa

"Kwashewa sadiq yai da dariya yace toh idan ba gay ba meye zaka kirani kana wani cemin you are in love with my body,toh gidan ubanwa ma mukai push da pull like a magnet

"Murmushi deen yai yace toh ai bani na fada ba ed-sheeran ne ya fada

"A tare sukayi dariya yace tiger you are worst wlhy...bansan ranar da zaka shiryu ba

"A hankali wayar dake hannun deen taci gaba da sauka kasa harta qarasa faduwa daga hannunsa,sakin baki yai yana kallon motar data wuce gabansu yanzu ba tare da ya kifta ido ba,da sauri ya maida wayar kunnensa yace i will talk to you later bruh ya kashe wayar da sauri sannan ya dubi driver yace follow that car....inda yake cigaba da kallon motar cikin nazari

Happy reading!!!
Thanks for reading my story
Don't forget to vote,share and comment
I need your vote guys

DeenNơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ