Chapter 30

3K 285 14
                                    

"Ya zama dole a zubar da cikin da yake jikin batul,bazamu taba yarda batul ta haifi yaro kafin tayi aureba a gidan nan....bazai yiwubaaa ya fada da karfi yana ajiye cup din dake hannunsa....gaba daya gidan baya mishi dadi duk inda ya kalla picture din sadiq yake gani,a hankali ya sauke idonsa akan wani hadadden picture din sadiq da yasa sky blue din kaya kuma yana daga cikin favourites din sadiq

gaba daya gidan baya mishi dadi duk inda ya kalla picture din sadiq yake gani,a hankali ya sauke idonsa akan wani hadadden picture din sadiq da yasa sky blue din kaya kuma yana daga cikin favourites din sadiq

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

"Rintse idonsa yayi yai saurin dauke idonsa daga kan hoton sannan ya mike ya karasa ya fara fasa duk wasu hotunan sadiq dake dakin yana fadan I hate you,i hate you more,you are nothing to me,cheater,liar....
"Bathroom ya shiga yayi spending 30 minutes a bathtub tukunna ya fito da towel daure a waist dinshi,lotion kadan ya shafa yayi styling hair dinsa sannan ya karasa closet ya dauki red shirt da black trouser ya saka ya feshe jikinsa da perfume ya dauki key din mota ya fita parking space,seda yayi spending 3 minutes tsaye kamar yana wani nazari sannan ya karasa ya dauki bugatti 2018 model black colour ya fita daga mansion dinsa a fusace

"Tsintar kansa yai yana parking a office din nabeelah ba tare da yayi niyyar yin hakan ba,jikinsa sanyaye ya fita daga cikin motar ya karasa knocking 2 yayi nabeelah ta bude kofa ganinsa yasa gabanta duka da sauri-sauri a take Iphone X max din dake hannunta ya fadi kasa,karasa shiga office din yayi ya zauna akan table yana kallon Gucci black shoe din dake kafarsa yana girgiza kafar a hankali,karasowa tayi ta tsaya a  kansa fuskarta babu alamar tsoro tace get out from my office

"Murmushi yayi ya sauka daga kan table din yana zubar da wasu files dake kai sannan ya kalleta yace zan fita daga this fucking mess office idan har kin amince kin janye karar da kika tura court idan kuma baki janye ba toh gaba dayanku zan hadaku a prison.....itama murmushin tayi don maganar deen ta bata dariya matuka sannan tace of-course zan janye qara idan har ka amince da cewa sadiq beyi raping batul ba itace da kanta takai kanta gurin sadiq don yayi lalata da ita,su kansu police officers din da sukaje sun tabbatar mana da cewa babu wani alama na squeezing a dakin da aka samu sadiq da batul a ciki to meyasa zai zamo rape?kawai don ka zama mai son kanka da yawa kenan?meyasa ka manta dukanin alkhairin da sadiq yayi maka a rayuwa?idan har sadiq yaci amanarka ne toh kai kuma meyasa kayi masa qazafi ka dora masa lefin da bai aikataba karka manta sadiq yana cikin mawuyacin hali,hukuncin da akeyiwa sadiq a yanzu yayi dai-dai da wanda yayi kisan kai don kawai kana da kudi da mulkin kana banza da wofi?batul ce kadai yarinyar daka damu da damuwarta kenan?su kuma sauran yaran daka lalata musu rayuwa kana nufin suba mutane baneba ko kuma su ba kannen wasu bane?

"Shut up!!!ya fada da karfi yana buga table da hannunsa

"Get out!!!ta fada da karfi itama,gaba daya suka tsaya kamar wasu zakaru sannan ya daga hannunsa yayi pointing dinta da yatsansa yace idan har kika ci gaba da fadamin cewar abinda sadiq yayi ba kuskure bane toh ki bani nan da 1 hour zaki tabbatarwa kanki haka

"Try it ta fada a fusace sannan ta zauna taci gaba da aikin da takeyi,sai data dade tana rubutu tukunna taji kanta yana ciwo kadan,telephone din dake kusa da ita ta kara a kunnenta tace coffee,cikin 5 minutes PA din nabeelah ta shigo hannunta rike da tray ta ajiye a gabanta ta fita bata dade da fara shan coffee dinba taji kanta ya fara juyawa idonta ya fara rufewa

DeenWhere stories live. Discover now