Chapter 23

2.9K 258 19
                                    
"Sake daukan glass cup din dake cike da whiskey yayi ya shanye sannan ya ajiye cup din a hankali  ya lumshe idonsa(ignore that coca-cola and the straw,ok let's take it as whiskey kawai hahahaa)

"Sake daukan glass cup din dake cike da whiskey yayi ya shanye sannan ya ajiye cup din a hankali  ya lumshe idonsa(ignore that coca-cola and the straw,ok let's take it as whiskey kawai hahahaa)

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

"Mikewa yayi zuciyarsa cike da damuwa ya karasa bathroom don watsa ruwa (some of you will be saying deen ya fiye shiga bathroom,don't worry he will be in the toilet soon hahaha)

"A parking space din hospital din sadiq yai parking ya fito zuciyarsa cike da damuwa,kallon poison din dake hannunsa yayi a hankali yai murmushi yace i am sorry batul,wannan shine hanyar kawai da zan kwaci kaina daga gurin deen bawai don bana sonki ba sai don kawai nafison farin cikin deen fiye da rayuwarki a duniya...sam sam bazan iya yarda deen yasan ni nayi miki cikin dake jikinkiba,maidashi yai cikin aljihunsa sannan ya fito daga cikin motar jikinsa a sanyaye ya karasa A&E

"Tura kofar dakin yai ya shiga,kwance ya tarar da batul sedai idonta 2 ba barci take yiba,zaunawa yai akan stool din dake gefen bed dinda take kwance,hannunta ya rike a hankali yace batul ya jikin?

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

"Tura kofar dakin yai ya shiga,kwance ya tarar da batul sedai idonta 2 ba barci take yiba,zaunawa yai akan stool din dake gefen bed dinda take kwance,hannunta ya rike a hankali yace batul ya jikin?

"Ture hannunsa tai daga cikin nata ba tare da tace mishi komai ba sai hawaye kadan daya gangaro daga idonta

"Oh no batul stop it,i don't want you to cry anymore ya fada cike da kulawa yana goge mata tears din

"Fashewa ta sake yi da kuka sannan tace leave me alone please i don't want to see you

"Kamar zeyi kuka haka ya sake kasa-kasa da muryarsa yace i am sorry batul,ki mance dukkanin abinda ya faru tsakaninmu...i really regret and i will marry you

"Fuskarta cike da mamaki ta kalli sadiq dayake kallonta yana murmushi,lumshe idonta tai tare da cije dry lips dinta tace are you sure?

"I am 100% sure batul

"Janyoshi tai jikinta tai hugging dinsa idonta rufe tare da murmushi a fuskarta,shima sake hugging dinta yayi very tightly ya lumshe idonsa yana murmushi wanda za'a iya kiransa da murmushin mugunta

"Tarin da batul keyi ya sata sakin shi a hankali,da sauri ya fara laluben ruwan da zai bata sedai sam babu ruwa a dakin,oh yeah ya fada a hankali cike da farin-ciki sannan ya kalli batul yace water?

DeenWhere stories live. Discover now