Chapter 26

2.5K 231 9
                                    

"Mom din batul na fita sadiq ya shiga dakin da batul ke kwance,seda ya dauki kusan 10 minutes tsaye yana kallonta sannan ya zauna a gefenta zuciyarsa na aiyana mishi abubuwa da yawa wanda ya shirya hadawa batul,doctor ne ya turo kofa ya shigo fusk...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

"Mom din batul na fita sadiq ya shiga dakin da batul ke kwance,seda ya dauki kusan 10 minutes tsaye yana kallonta sannan ya zauna a gefenta zuciyarsa na aiyana mishi abubuwa da yawa wanda ya shirya hadawa batul,doctor ne ya turo kofa ya shigo fuskarsa a sake ya gaishe da sadiq cikin girmamawa

"Doctor ya jikin nata?sadiq ya fada a takaice

"Alhamdulillah zata samu sauki insha Allah,don munyi nasarar samun wasu allurai wanda idan akayi mata da yardar Allah zata fita daga comma  nan da kwana 2

"What?sadiq ya fada a tsorace

"Daga mishi kai yayi yace of course sir

"Hannu ya dora akansa ya fara wasa da gashinsa ba tare da yasan yana yiba,kallon doctor yai yace doctor we need to talk

"Ok sir doctor yace sannan suka nufi office din doctor

"Ajiyar zuciya sadiq yai bayan ya zauna sannan yace doctor idan har akwai allurar da zata dawo da mutum idan ya shiga comma kana ganin za'a samu allurar da zata sa mutum yaci gaba da zama cikin wannan yanayin?

"Shiru doctor yayi na tsawon 2 minutes sannan yace eh akwai za'a iya samu amma tana da matukar tsada

"Great,doctor ka fadamin ko nawa kakeso zan baka idan har zaka iya yiwa batul allurar da zata sa taci gaba da zama cikin wannan yanayin har zuwa lokacin dana shirya amsa tambayoyin da deen ke bina bashi

"Shiru doctor ya sakeyi kadan ya dubi sadiq dake jiran answer daga gurinsa yace amma sir kai kuwa wanne tambayoyine haka?

"Lumshe idonsa yayi a hankali ya bude yace doctor just do me a favour koma meye you will know it later

"Daga kafadarsa yayi alamar he don't care yace well,kasan wannan aikin da kakeso nayi maka aikine me matukar risk wanda zanyishi ne don sadaukar da rayuwata,aikine mai hadarin gaske idan aka kamani za'a yanke min hukuncin kisa ne ko life in prison don haka bazaka taba samunsa in a cheap price ba

"Murmushi sadiq yai na jindadi sannan ya dauki pringles ya kai bakinsa yace doctor just tell me kamar nawa kakeso?

"2 million doctor ya fada a takaice

"Sake daukan wani pringles din yai yaci sannan ya kalli doctor yace zan baka 5 million

"Cikin mamaki doctor yace ohh really?

"Of course amma you have to be very careful coz deen is very dangerous he can die for his sister

"Daga kai doctor yayi yace okay sir i will

"Perfect!!!just send me your account number sannan ya mike ya fita daga office din

"Bayan ya shiga mota ne ya dauko wayarsa ya kira deen...

"Yo yane?

"As usual bruh,kana inane?

"On my way

"To where?

"Office

"Okay gani nan zuwa sadiq ya fada sannan ya kashe wayar

"20 minutes ne ya karasa dashi office din deen,zaune ya tarar dashi yana duba wasu files fuskar deen babu wata walwala

"Hey gay sadiq ya fada cikin tsokana

"Files din ya jefawa sadiq yace i hate you

"I love you morethan you hate me....a tare suka kwashe da dariya sannan sadiq ya zauna yace how far?

"Ajiyar zuciya deen yai yace bruh kasan jibi nakeson fita da batul Germany munyi magana da wani doctor yace suna da kwararun ma'aikata da kayan aiki a hospital dinsu

"Gaban sadiq ne ya fadi,tsoro sosai ya kamashi muryarsa na rawa yace amma ya kamata ka nemi shawara ta kafin ka yanke hukuncin cewa zaka fita da batul Germany idan har ka daukeni a matsayin wanda ya isa

"Ajiye pen din dake hannunsa yayi yace bruh,you know how i care about batul bazan iya kallonta cikin wannan yanayin ba

"What of me?sadiq ya fada a takaice

"Dafashi yayi yace sorry bruh nasan ka fini jin damuwa akan batul,amma kasan ni zuciya ta dauke take da revenge bani da wani buri wanda ya wuce naga batul ta bude idonta tana rayuwa kamar yanda kowa yake rayuwa daga nan ne zan tambayeta ta fadamin wanda yayi raping dinta,bruh sena wulakanta masa rayuwa kamar yanda ya wulakanta rayuwar batul

"Tsorone ya kama sadiq cikin i'inah yace okay,okay amma ina ganin ni ya kamata na tafi da batul Germany saboda kai wannan week din you are so busy ni kuma kaga i'm less

"Shiru deen yayi kadan kamar me nazarin wani abu sannan yace well,ba damuwa sai ku shirya ku tafi dama nida mom ne zamu tafi da ita amma yanzu tunda kace zakaje sai ku tafi tare da mom din

"Ajiyar zuciya sadiq yai a zuciyarsa yace bravo mehhnnn!!!

"Be dade gurin deen ba ya fita daga office din,wayar sace ta fara ringing ganin number doctor yasa sadiq yin murmushi ya daga wayar

"A rikice doctor ya fara cewa hello sir you have to come urgently,yarinyar nan ta farfado sannan likitoci dayawa sun rufu akanta don ceto ranta

"What are you fucking saying doctor?you have to do something sadiq ya fada a rikice

"I am sorry bazan iya yin komai ba akai

"Doctor kayi wani abu akai,zan baka ko nawa kakeso?trust me...you know i can do it

"Ajiyar zuciya doctor yayi yace okay give me some minutes i will call you later

"A fusace doctor ya shiga A&E din fuskarsa babu alamar wasa yace heeyyy you what are you doing?you people should get out

"Gaba daya kowa ya fita daga dakin,kallon batul yayi da idonta yake a bude

"Ya jikin?doctor ya fada yana kallonta

"Daga mishi kai tai tace da sauki

"Alhamdulillah ya fada yana sake nazari akanta

"Doctor please ka aramin wayarka ta fada a hankali

"Mika mata wayar yayi,sedai abin mamaki maimakon batul ta kira mom ko dad ko deen sai kawai tai dialling number sadiq fuskarta dauke da murmushi ta kara wayar a kunnenta

"Hey doctor sadiq ya fada jikinsa a sanyaye

"Hey baby batul ta fada cikin farin ciki

"Fucccccckkk!!!!batullllll ya fada cikin zuciyarsa tsoro sosai

"Hiii baby ta sake maimaitawa a karo na 2

"Oh my god!!!princess batul is that you?wow Alhamdulillah sorry babe i am in a meeting I will be there soon

"Kashe wayar yayi gumi na karyo masa zuciyarsa na dukan 100-100 yace plan no 3......nayi wa kaina alkawarin batul bazaki sake tsallake trap dina ba

"Allura ya fito da ita daga cikin aljihunsa yace zanyi miki allura don ki samu karfi sosai nasan yanzu kina jin jikinki so weak,daga mishi kai tayi tace yes doctor sannan ta mika masa hannunta

I just started crying aswear...something bad will happen

Don't forget to vote,share and comments

DeenWhere stories live. Discover now