Chapter 2

5K 449 25
                                    

"Murmushi yayi yace smart girl sannan ya cilla mata complimentary card dinsa ya juya ganin kiran da dad dinsa ke mishi,direct gidansu ya wuce cikin girmamawa ya gaishe da dad dinsa be wani dade ba ya fito ya samu sadiq na jiransa a mota

"Murmushi yayi yace tiger baddest ya akai ne na ganka so happy?kallon sadiq yai yace kasan dad fah gaba daya ya barmin company dinsa yanzu ni zan dinga gudanar da komai,sannan secondly munyi joining company dinmu tare dana mahaifin yarinyar nan yanzu zancen da nakeyi maka itace PA (personal assistant)

"Da sauri sadiq yace really?

"Daga mishi kai deen yayi of course meehn"

"Gaban nabila ne yai mummunar faduwa tace why?how?when?and how?saurin dafota aunty A'i tayi tace haba nabila meyasa bakya farin ciki da dukanin abinda mahaifinki yayi mikine?kina nufin bakyason personal assistant din daya baki?lumshe idonta tayi tace aunty bawai banason duk abinda dad kemin ba,meyasa dad baya taba zabar min abinda nakeso ne?sam banason na hada inuwa daya da deen...ni gaskiya bazan iya aiki tare dashi ba

"Murmushi aunty A'i tai tace lallai nabila sai yanzu na yarda wayonki na banzane,karki manta deen ya fiki uzuririka amma meyasa da mahaifinsa ya bashi head of company din ya zauna?yayi hakan ne don ya sa mahaifinsa farinciki tare da nuna masa ko bayan ransa zai iya rike dukiyar mahaifinsa,amma ke gashi naki mahaifin ya saki aiki kin qi yi....kallon aunty a'i tai cikin rashin kuzari tace bakomai aunty insha Allah zanyi,murmushi aunty tayi tace yawwa ko kefa yanxu sai ki kwanta da wuri kinga gobe zaki fara zuwa office

"Jikinta babu wani karfi ta mike daga kan gadon ta mika hannunta ta kashe alarm din dake takura mata,bathroom ta shiga tai refreshing kanta tukunna ta fito,black pencil skirt ta saka tare da long sleeve white colour dayai matukar karbar jikinta,batai wani heavy makeup ba kasancewar nabila is so simple ba ma'abociyar kwalliya bace,diamond watch dinta ta saka sannan ta gyara gashinta ta hade guri daya,ta saka black heel shoe ta debi phones dinta ta karasa parking space ta dauki land cruiser ash colour ba tare data yi wani breakfast ba

"Resting chair ta samu ta zauna ganin har 9:00am amma deen be karasoba,ita kam abin ma har mamaki yake bata yau itace tazo aiki a matsayin personal assistant din deen "what the hell"meyasa dad yai joining company dinsa tare da wannan banzan mutumin ta fada a hankali

"Tafe yake kan elevator ta hangoshi ta cc camera,hannunsa dauke da file,fuskar deen babu alamar wasa balle dariya,kallo daya zaka yiwa deen ka gane irin maxajen nan ne masu zafi,yayi matukar kyau idan ka kalli faffadan kirjin deen kallo daya zakai ka gane yana gyming yanda ya kamata....dogone,fari tas mai gashi me kyau,dogon hanci,hot sexy eyes,kissable lips,eyebrows dinsa cike yake,saukowa tai ta kalli suits din da yake jikinsa yakai almost 2 million ga watch din dake hannunsa ya kai 12 million dollars,kyakyawan takalmin dake kafarsa taci gaba da kallo wanda duk iya yawon duniyarta bata taba cin karo da takalmin ba balle har tai tunanin kudinsa....lallai DEEN kana ji da kanka ta fada a zuciyarta

"Cikin sauri sauri yake tafiya,har ya qaraso bakin office din nasa tamkar bega mutum a gurinba,sam be ko daga ido ya kalletaba,tsayawa yai cak ba tare daya kalletaba yace are you just going to stand there?

"Jikinta ne ya dau rawa cikin tsoro tace i don't know where to go

"Point of correction,i don't know where to go sir shine abinda ya kamata ki fada coz i'm your boss ya fada cike da rainin hankali

"Shiru tai bata ce komaiba tana sake nanata lallai deen ya cika babban dan rainin hankali,kafin ta karasa tunani taji karar files deen ya jefo mata ba tare daya kalletaba yai shigewarsa office

"Jikinta sanyaye ta tsuguna ta kwashe papers din da suka zuba ta hadesu guri daya ta karasa office din,tsaye ta tarar dashi yana kallon porn a wayarsa hannunsa daya dauke da robar ruwa yana sha....ajiye file din tayi sedai kafin ta karasa ajiyewa deen ya juyo a fusace yace

"Are you the new P.A?

"Daga kanta tai da sauri tace yes

"Kallonta yai daga sama har kasa kamar me wani nazarin a kanta,sannan ya sake kai robar ruwan dake hannunsa yayi taking sip daya na ruwan,ya firzar da iska yace are you a degree holder?

"Girgiza kanta tayi tace i'm a student,studying law and i'm in my final year....

"Shut up!!!my company is not a place of college girls to play around,its a place of hardworking and educated people,so you doesn't deserve to stay here

"Cikin sanyin jiki nabila ta dago ta kalleshi tace do you want to say that i am not educated enough?

"Daga girarsa yai yace yeah that's exactly what I wanna say,but karki damu i will manage you ya karasa maganar yana cije lips dinsa tare da wata muguwar dariya ciki-ciki,a hankali yace the game is mine and i'm the winner

"Sake dagowa yai ya kalli nabila data zuba masa ido tana kallo ba tare da tasan tanayiba,tunaninta shine to waima meyasa take kallon deen?shin birgeta yayi ko kuma tunanin irin hukuncin da zatai masa....ji tayi muryarsa yace you can go out,idan ina neman wani taimako i will let you know

"Fita tai ba tare da tace dashi komaiba,zubewa yai akan kujera ya lumshe idonsa a hankali yace bastard!this girl is insane if she thought that she could play with me,she was so damn wrong

"Phones dinta ta zube akan table din ta zauna kujera jikinta sanyaye,ta dauki coffee din da tai order tare da chips din ta fara ci,telephone din dake kusa da ita ne ya dauki kara....da sauri ta daga tace hello,cikin isa da gadara yace that's me,bude bakinta tai kamar wacce batason yin magana tace how can i help you?

"Is that the way you supposed to talk with your boss?ya fada a zafafe

"Murmushi tayi a hankali tace what a such fucking,cocky and arrogant bastard,amma a zahirance sake gyara muryarta tayi tace how can i help you?murmushi yayi kamar tana ganinsa yace i need some tissue,okay kawai tace sannan ta kashe wayar

"Juyawa tai ta kalli secretary dake tsaye,ta mika masa tissue tace ya kaiwa deen,sannan taci gaba da cin abincin ta,a zafafe deen ya fita daga office din ya karasa office din da nabila ke zaune a fusace ya ture table din dake gabanta,a take cup din coffee din ya fado ya bada wani sound ya fashe,a tsorace ta kalleshi jikinta na rawa....cikin tsawa deen yace hi arrogant woman,don't you ever think that you are smarter than me?a tsorace ta girgiza masa kai tana shirin cewa wani abu ya dakatar da ita yace i don't want to listen anything,you supposed to bring the tissue....sannan ya jefa mata ya juya ya koma office,lura yai da yanda ma'aikatan gurin gaba daya suka dakata da aiki ganin yanda tiger yake a zafafe

"Kallonsu ya sake yi a zafafe yace get back to work

"Da sauri kowa yaci gaba da abinda yakeyi (hahahaa anji mazaaaaaa😂😂.....gaskiya nifa i'm in love with this deen😍❤)

Don't forget to vote,share and comments
I need your comments please buddies,i really enjoy reading your previews.....and don't forget to share this story with your family and friends

DeenWhere stories live. Discover now