Chapter 14

3.4K 325 49
                                    

"A tare suka shiga mota,deen ke driving dinsu lokaci zuwa lokaci yana yi mata hira,nabeelah kam ta saki jiki da deen sosai duk kuwa da tantamar bakon alamarin da take gani gurin deen

"Parking din motar yai a hankali,sannan ya dora kansa jikin sitiyarin motar ba tare da yace mata komai ba

"Cikin mamaki ta kalli deen,cike da kulawa tace are you okay?

"A hankali ya dago jajayen zafafan idonsa wanda ita kanta nabeelah batasan lokacin da suka rine sukai ja haka ba,kallonta yake fuskarsa babu alamar wasa balle dariya

"Cigaba da binsa da kallo taci gaba dayi,murmushi yai na yaqe tare da shafa gashin dake kwance akansa yace do you really love me?

"Murmushi tai ta daga mishi kai cike da kunya tace i love you dear,shima murmushin yai yace kina nufin kin yafemin duk abubuwan da nayi miki?

"Sake yin murmushi tai a karo na 2 ta daga mishi kai

"Murmushi yai tare da cije lips dinsa sannan ya mayar da kallonsa gareta,sosai idonsa sukayi ja...bacin rai sosai ya bayyana a fuskar deen,a firgice nabeelah ta dubi deen cikin mamaki tace but why are you so angry?

"Daga giransa yai guda daya ba tare daya kalletaba yace do you wanna know?

"Of course ta fada jikinta a sanyaye

"Well!listen carefully,i don't love you anymore,i hate you so much ya fada a zafafe

"Gabantane yai mummunar faduwa,a firgice ta kalleshi tace what are you saying?please idan nayi maka wani abinne ka fada min

"Kwashewa yai da dariya har yana buga hannunsa jikin glass din motar sannan ya hade rai lokaci daya yace that's exactly what you are hearing from me,nabeelah this is not a joke i have hated you and still hate you and i will always hate you...ya karasa maganar yana kallon motocin da suke yawo a bakin titi

"Jikinta ne ya dauki rawa tuni hawaye ya wankewa nabeelah fuska,wani masifar son deen takeji yana shigar ta.....a hankali ta bude bakinta da yai mata nauyi tace amma menayi maka haka ka tsaneni?meyasa zaka bata min rayuwa?meyasa baka zabi kowa ba don gwada wasanka sai ni ka zaba?meyasa ka tsaneni fiye da kowa a rayuwarka?

"Murmushi ya sakeyi sannan ya kalleta cike da tsana da bacin rai yace can you remember when you slapped me and insulted me in front of my staffs?i decided to take a revenge from you,you are very stupid nabeelah,how can you think that i will love you?this is all coming from my drama everything was a trap in which I caught you and you got trapped in my love,how madness do you think that i will marry you?ya karasa maganar yana dariya

"Suman zaune nabeelah tai inda hawaye yaci gaba da wanke mata fuska bakinta yai mata nauyi ta kasa cewa komai

"Kallonta ya sake yi a wulakance yace you are my sex doll and i use you for my pleasure and revenge and it's over now,i don't want to see you anymore!!!just get out looser dont you ever trust me anymore!!!karasa maganar yana nuna mata hanyar fita(hahaha Team nabeelah you have to mark his word "don't you ever trust me anymore")

"A hankali ta share hawayen daya zubo mata a idonta ta kalleshi cike da tsana mai tsanani wannan karon nabeelah tana ji a ranta zata iya kashe deen idan har batai gaggawar fita daga motar ba,i hate you deen,i hate you over and over ta fada sannan ta fita daga motar ta barshi ciki zaune

"Dariya deen keyi sosai har yana tafa hannu,a hankali yake maimaita sunan nabeelah tare da fadin looser

"Da gudu ta karasa cikin gidan ta fara hada kayanta,karfe 12 nabeelah ta yanki ticket ta koma gida nigeria,zuciyarta cike da tsananin tsanar deen

"Na tsaneshi,na tsani dukanin wani abu dazai fito daga wajensa,komai nasa baya birgeni,deen shine mutumin dana tsana fiye da komai a duniya....bazan sake yarda da deen ba kuma bazan taba yafewa deen abinda yamin ba koda kuwa hakan shine numfashinsa na karshe a duniya......kuka nabeelah keyi sosai tare da sambatu kamar wata zararriya

2 months earlier

"A gajiye ya fada hadadden lafiyayyen gadonsa,rike kansa yai dake mugun sarawa a hankali ya lumshe idonsa ya dauki wayarsa ya kara a kunne

"Asap sadiq

"Yo tiger,how was your day?

"Boring bruh

"What's wrong mehn?

Murmushi yai yace i was a playboy and i like my lifestyle,but she suddenly entered my life and changed me completely,tunda na fara kusantar nabeelah ban sake kusantar kowacce mace ba,nabeelah kadai nakeji a matsayin mace

"Bushewa da dariya sadiq yai yace zaka fadi gaskiya,ai dama na fada maka you are in love tiger

"Tsaki deen yai yace jokes apart sadiq,wlhy am serious....i am missing her dangerously

"Murmushi sadiq ya sakeyi yace then what are we going to do?

"I will marry her ya fada jikinsa a sanyaye

Tantantantantan😂😂😂ewoooooo i think the battle begins mehnnnnnn

Don't forget to vote,share and comments
Thank you for reading my story

DeenWhere stories live. Discover now