Chapter 47

3.4K 297 48
                                    

"Kallonshi tayi cikin tsiwa tace fuckkkk......what are you doing?be sauraretaba ya juya yaci gaba da shiryawa yana kallonta ta cikin mirror din,matsawa tai gabanshi tace stop it pls ka budemin kofa na fita,ba dai ni kike cewa go to hell ba,,,this is your punishment

"Ohh shit ta fada sanda taga key dinta yaqi bude dakin,tsaki tayi ta fara bubbuga kofar a fusace,open the door please baby zulaikha ta fada cikin shagwaba tana sake bubbuga door din

"Gaban beelah ne yayi mummunar faduwa wanda ta kasa boye tsoronta seda ya fito fili ta dago ta kalli deen a firgice,sedai fuskarsa babu alamar damuwa ko tsoro sam-sam se sake feshe jikinsa yake da turare,,,karfin bugun ne ya karu sosai cikin fushi zulaikha ke buga kofar kamar zatayi kuka don nauyin tray din dake hannunta ya fara rinjayarta,,,,open the door please baby i'm so tired ta kara fada kamar me shirin yin kuka....ganin be bude kofar ba yasa zulaikha bubbuga kofar da kafarta a zafafe

"What????ya fada a fusace

"Open the door ta sake maimaita mishi a takaice

"I am busy i will ping you later ya fada a takaice

"Sosai ran zulaikha ya baci ta zubar da tray din dake hannunta gaba daya fruits din dake ciki suka zube a kasa,da gudu ta karasa gurin mom tana share hawaye ta fada mata

"Itama ran mom ya baci sosai,,,meyasa deen yake haka ne?har wanne abun yakeyi da bazai tashi ya bude miki kofar ba bayan kuma shi da kansa yace ki kai masa fruits din?kuma yasan sarai zakuje shopping din kayan lefen nan tsaki mom tayi tace wuce muje ze gamu danine

"A tare suka juya kamar wata karamar yarinya mom ta sata gaba suka tafi,bubbuga kofar mom tai tace wallahi deen idan baka bude kofar nan ba ranka zeyi mummunan baci,ubanme kake a dakin da bazaka budeba?

"A firgice nabeelah ta mike daga takurarren zaman da tayi akan cushion zuciyarta na bugawa da sauri ta zube a kasa hawaye ya fara zuba daga idonta,,,ka ganiko kaga abinda banaso ko ta fada a hankali idonta naci gaba da zubar da hawaye

"Wai ba magana nakeyi maka ba,wallahi ranka zeyi mummunan baci idan baka bude kofar nan ba deen....

"A tsorace ta mike tsaye zuciyarta na bugawa da karfi ta kalleshi tace don Allah,,,,,hannu yasa ya toshe bakinta ya dago kanta a hankali yace shhhhhh!!!kamar wata karamar yarinya ta zuba mishi ido tana kallo,shima hot eye's dinsa ya zuba mata yana kallonta....hancinta na shaqar kamshin dake fita daga jikinsa,idontane ya sauka akan zanen tattoo din dake gefen hannunsa an rubuta Deen-beelah....cigaba da kallon tattoo din hannun nashi tayi wata masifaffiyar soyayyarsa na shigarta,karfin buga kofar ne ya sata dawowa daga dogon tunanin data tafi tayi baya kamar zata fadi,,,,,rikota yayi da sauri ya riketa sedai wannan karon duk abinda deen keyi mata yanayi mata ne ignorantly

"Kallon zulaikha mom tayi tace anya kuwa deen yana cikin dakin nan?gaskiya kunnenki be jiye miki dai-dai ba inajin sadiq ne a dakin lokacin da kika buga yace miki yana busy amma gaskiya bana tunanin ma deen yana cikin gidan nan....a tare suka sake juyawa da zulaikha duk da zuciyar zulaikha tanayi mata tantamar abinda mom ke fada mata,ya zaayi taji muryar deen dazu yanzu azo a raina mata hankali ace mata wai sadiq ne

"A hankali ya saketa daga rikon da yayi mata sannan ya juya ya dauki jallabiyarsa ya saka yayi unlocking door din ya kalleta yace you are free to go,da sauri har tana tuntube ta fita daga dakin.....bin ta yayi da kallo in a romantic voice yace i love you beelah

"Sauri take kamar zata tashi sama seda ta ganta a bakin dakinta tukunna tace Alhamdulillah,tura kofar tayi ta shiga sedai ganin aunty a'i zaune kan gadonta yasa gabanta faduwa tace another saga kenan,muryarta sanyaye tace auntie

"Ina kikaje tun dazu nake zaune ina jiranki anan?

"Muryarta na rawa tace na dan zagaya ne saboda zama nikadai ya isheni

DeenWhere stories live. Discover now