chapter 11

6.1K 391 5
                                    

The Messenger of Allah (blessings of Allah be upon him and his family) has said: “One who listens to the Qur’an (while it is being recited) will be kept away from the evils of this world; and one who recites the Qur’an will be kept away from the trials of the hereafter. And the person who listens to even one verse of the book of Allah - this is better (for him) than possessing a mansion of gold.”


"Neelam taje har gidan hajiya balaraba a inda tayi magana da abban yusra akan tana so taje har dutsinma tayi magana da inna dan tana so siddiqa ta dawo wurin ta da zama,bayan ta sanar dasu sanayyarta da siddiqa shekarun baya.
     Siddiqa tayI farin ciki sosai dajin haka,kuma tana girmama taimakonta da neelam take son yi mata sosai.

Washe gari neelam tazo da driver ta dauki siddiqa suka hau hanyar katsina,suna tafe ne siddiqa take tambayar neelam wai ina yaron tane tunda ta fada mata cewa ta haifi da namiji?tayi murmushi tana fadin,yana wajen kakar sa tunda kwana dayane kawai zamuyi mu dawo.

Sunje har garin dutsinma mamakI ne sosai inna taji ganin yar tata ta dawo kwatsam,sai da suka zauna ne take cewa neelam,bamuji dadin tafiyar ku haka ba babu ko sallama ba,neelam tace ayi mana afuwa inna wallahi tafiyar tamu ce tazo da gaggawa dan sai dai kawai muka ga motoci zan zo daukar mu,duk da inna tayi mamakin ganin siddiqa da kuma neelam tare,amma sai bata tambayesu komai ba ganin sun kwasu gajiya,sai da ta kammala musu abinci,dan dama tana na'sa dan wake ne suka shigo,siddiqa ce ta hada musu da mai da yaji sukaci sukayi kat.

  Sannan ne ma neelam ta kalli inna dake kokarin zama  tace,inna idan babu damuwa inaso ne muyi magana dake,inna ta gyara zaman ta tace toh neelam ina jin ki...

    Siddiqa ta mike hade da daukar hijabinta tana cewa,nizan shiga wajen zuwaira mu gaisa,inna tace sai ki shiga wajensu idriss su ma ku gaisa ai ko,tunda gidan sa na kallon nasu zuwairar,siddiqa ta gyada kai kawai ta sa kai ta fice.

Su inna sunyi magana akan siddiqa zata zauna da neelam tayi mata nanny din yaronta,albashinta kuwa zata saka ta a makaranta,sannan zata taimaka wajen nemo mahaifinta,inna ba karamin farin ciki ne tayI ba,dan tasan ko ba komai diyarta zata samu rayuwa mai inganci ci gaba,dan tasan hakan ne kawai mafarkin diyarta zai cika..

Ita kuwa siddiqa tana can gidan zuwaira suna ta shan firar abun su da murnar ganin juna,har dare tana can,ta rasa taya zata shiga gidan ya idriss dan kuwa kunyar sa takeyi sosai kowa yayi da kyau ya sani ai,zuwaira ce ta fito sanye da hijabi ta kalli siddiqa dake taya ta tsince waken suya wanda takeyin awarar siyarwa ta gida tace,tashi mu shiga gidan amaryar tamu mana kafin ki tafi tunda tafiyar asuba zakuyiwa abujar,siddiqa ta kura mata ido,kafin nan tace,anya kuwa kina ganin zuwan nawa babu wani matsala?
Zuwaira ta harareta wane irin matsala kuma,gidan yayan mu fa mukaje,kuma zuwa ai dole ko wata rana ne kije tunda dai zumunci bazai katse saboda wani dalili banza ba,tashi ni mu tafi tun kafin yusuf ya shigo gidan ya tarar bana nan..

A sanyaye siddiqa ke biye da zuwaira har suka shiga dan madaidaicin gidan ya idriss wanda yayi ginin sa ne a shekarun baya dan kawai ya saka siddiqa a ciki tayi makwabtaka da kawarta.

Zuwaira ta rangada sallama,can daga cikin daki na biyu ne suka jiyo muryar amarya ta amsa musu,tana fitowa siddiqa ta wangale baki cike da tsananin mamakin ganin ta..

   Ita kuwa fuska a sake tace,siddiqa ku shigo mana ashe har kin shigo garin,siddiqa ta kalli zuwaira dama sister khadija ya idriss ya aura?
Zuwaira taja hannunta,ai dai gata nan kin gani da ifon ki ko,muje ciki...
  
Sun dan zauna na wasu yan minutes,kafin nan daga bisani suka ce su zasu tafi,khadija tayi tayi da siddiqa tadan jira idriss ya dawo ko sallama ne suyi,amma sai murmushi kawai tayi tace,sai dai wata ranan amma yanzu kinga dare yayi...

Washe gari tunda asubahi sukayi wa inna sallama suka hau hanya.

"Kwance yake akan 3seater kujerar dake falonsa,yayi zurfi sosai a cikin tunanin da yake yi,babu wata mafita a cikin wannan al'amarin nasa,gaba daya daddy yaki da'ga masa ka'fa, wurgi yayi da karamin pillow din daya rungume cike da fusata yace,I cannot f**king get married just now!!!!!hell no!I can't fall my promise to Sarah..

Boyayyar soyayyaTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang