chapter 19

4.9K 373 5
                                    

The Messenger of Allah (blessings of Allah be upon him and his family) has said: “Whoever recites the first four verses of Suratul Baqarah, Ayatul Kursi (verse 255 of Suratul Baqarah) along with the two verses which follow it (verses 256 and 257 up to ‘Wa Hum Fiha Khalidun’), and the last three verses (of this same Surah) will not see any bad or sorrow in his life or his wealth; Satan will not come near him; and he will not forget the Qur’an.”


"A gaban dinning table ta tsaya tana sauke ajiyar zuciya..

    Tana hango plate da alamar kamar anci, ta san cewa toh lallai adyan yaci masar data bar masa,wani irin dadi ne ya mamayeta gaba daya,wani irin tsalle tayi ta di're cike da farin ciki,dai dai lokacin ne najwa ta karaso ciki itama,ta shiga kallon siddiqa cike da mamaki,mai yasa take jin dadi haka ne kawai dan ya adyan yaci abincin ta,a tunanina contract marriage sukayi najwa ta fada a hankali?I smells something fishy here..

     Ta kalli siddiqa da gefen ido kafin ta karasa wajen dinning table itama tana fadin,oh wow ashe ya jabir ya samu text dina ya yazo yaci masar nan...

    Siddi tadan dakata tana kallon najwa,dama ba adyan bane yaci?
Najwa ta juya tana fadin,eh mana ya jabir ne yaci ai,sai kunshe dariyarta takeyi ganin yanayin siddi ya canza,siddiqa tadan daure fuskarta kawai ta wuce dakinta fuuu fuska a daure,najwa ta kwashe da dariya har tana rike cikinta.

"Bayan sun kammala sallah sunyi wanka da kuma cin abinci,sai kowannensu yahau studying dinsa,najwa ta leko dakin siddi ta tarar da ita a tsaye gaban drawer sanye da pyjamas din ta na barci..

    Najwa tace tana rike kugunta, ya siddi I will be in my room sai da safe koh? dan ina da test gobe,tadan runtse idonta so much reading  on me kinsan prof hamza ne..

  Siddiqa ta rungume books dinta a kirji, no worries ke din I trust you ai..
Najwa ta shiga kallon siddiqa dake ta kwasar littafanta,ina zakije ne kuma?
   Siddiqa tadanyi murmushi,zanje falo ne nayi karatuna kinji zafin dakin nan kuwa ?bazan iya karatu a nan ba..
   Najwa ta kalla AC din dake ta turaro da sanyi,like seriously zafi..ta fada hade da ficewa tana mamakin wannan karyar da siddi tayi mata...

Zama tayi a tsakiyar falo ta ba'je books din ta,sauke lumfashi tayi kawai tana kallon kofar side din adyan,addu'arta daya Allah yasa taga kyakkyawar fuskar adyan kafin tayi barci..

Karatu takeyi amma hankalinta na wajen kofar adyan,dare ya tsala sosai,barci ya shiga kwasarta,tun tana iya bude ido har dai barci barawo yayi awon gaba da ita..

adyan ya kalli agogon dake manne a dakinsa,karfe tara da rabi na dare,yayi hamma hade da mikewa daga kwancen da yake,yana so yayi aikin dake gabansa amma barci na damunsa,mtsww yaja tsaki,being a CEO is not just that easy,I have to get a cup of coffee right now....

     Jallabiyarsa kawai ya zura ya fito...
   Cike da mamakinsa ya hango ta sai sharar barci takeyi ta kifa kanta a saman centre table ga books nan ko ina a yashe..

   Mtsww ya dan ja tsaki sannan yayi,is she that careless to be sleeping every wher? kitchen abunsa,coffee dinsa ya hada kawai ya fito yana sipping a hankali,zai wuce ta kenan yaji muryarta kamar a mafarki.. 

  Ohh sanyi nakeji....
Yayi saurin juyowa ya hango ta sai kankame jikinta takeyi tana motsa lips dinta kamar mai magana acikin barci...

  Mtsw whys she here idan har bata son sanyi toh?
   Kamar ya wuce abunsa dan baya ma son wani abu yana hada su,tunda ya gano itace half faced girl dinnan,sai gaba daya ya tsani kansa da yake ta wani faman tunaninta a banza,ashe ma small n dirty girl dinnan ce.

      tsaye kawai yayi yana kallon fuskarta datayi falau babu ko kwalliya lips dinta sunyi pink ga lashes din idonta dogaye,iska ne yadan daga wani page a littafin data kifa kanta dashi,page din yadan rufe mata fuskarta..
   Adyan yadan duka yasa hannunsa zai cire..

   Muryar najwa yaji kawai a bayansa..
  Ya adyan....!!!!
  Yayi saurin dagowa a dan firgicensa, yes....yes...coffee dake hannunsa kawai yayi sipping dan ya ba'sar,aaooouch ya saki ihu sanadiyyar zafin daya ji a harcensa...

    Siddi tayi saurin dagowa tana kallon su da idanuwanta dake cike da barci...
  Najwa tadan karaso tana fadin,ya adyan dama ka shigo good evening?

Ya wani daure fuska yana ficewa abunsa yace, yes of course...
   Siddiqa ta kalli najwa tana hamma,mai ya faru ne?
Najwa ta daga kafada ai kin fini sani,ta juya abunta ta koma daki.

"Washe gari najwa ce kawai ta tafi school,dan haka siddiqa kawai ce aka bari a gidan,tuna wa da shawarar da ya afreen tayi mata na gyaran gida on weekends..

  Sai kawai ta shirya cikin riga mai karamin hannu irin na singlet da kuma wando wanda ya dame ta zuwa gwiwa.dan zaman kataici zai dame ta..

   Ta kame gashinta da ribbon dark orange sannan ta fito zuwa falo ta rike kugunta,oh god to much work to do,da ta bari mom ta bata yar aikin ma data huta abunta,amma bata sha'awar wahalar da yaran wasu,kuma ita kam macece mai son aiki sosai,dan haka ita zata ringa yin abunta,ta saki murmushi I can do it...

Ta fara da kitchen dinta sai ta shiga dakin ta dana najwa ta shirya tsaf,ta dawo falo shima ta gyare shi ta kunna turarenta na wuta mai dadi kamshi wanda anty neelam ta bata.

    Tsaye take a gaban door din side din adyan,na shiga ko kada na shiga?tadan dafe kirjin ta,sai bugawa yake yi,tsoro takeyi ko adyan yana ciki...

   Tadan ja tsaki,toh sai mai aikinta kawai zanyi na fito, ta daure sosai sannan ta shige ciki hade da sallama.

Shiru babu kowa a cikin falon,tadan sauke lumfashi maybe ya fita ne...
   Ta shiga aikinta cikin sauri..
nan da nan ta kammala gyara falon,ta leka dakin shima babu kowa a ciki,sai dai is so messy,duk takardu da mugs din coffee,ga kayan shi nan na wanki a ajiye....

Ta karasa ciki tana fadin,wato wannan shine gayu a waje datti a cikin gida,ta shiga gyara takardun tsaf sannan ta koma kan kayan sa,tana dauka taji kamshinsa ya bugi hancinta,sai da gabanta ya fadi sakamakon jin da tayi kamar shine a daf da ita..
  Ta saki murmushi,I love you adyan,and I hope you will love me back too watarana..
   Ta dauke su ta linke tsaf sannan ta shiga gyaran bed dinsa.

Tana kammalawa ne taji wayarta tayi ringing ta dauka tana fadin anty neelam ina wuni...
  Sai firar su sukeyi abunsu siddi na yan   gyare gyaran ta,toilet kawai ta bude ta shige abunta..

Wani irin ihu ta saki hade da runtse idanuwanta tana yarda wayar dake hannunta....
 

Please
Vote

Boyayyar soyayyaWhere stories live. Discover now