Labari Stories

15 Stories

RIBAR UWA by Azizat_Hamza
#1
RIBAR UWAby Azizat Hamza
Labarin Innayi da 'ya'yanta.
Duk kyan namiji by Azizat_Hamza
#2
Duk kyan namijiby Azizat Hamza
Lubna da Nafy 'yan uwane da suka banbanta a halayya. Hudu Carpenter ya shigo rayuwarsu a lokaci mabanbanta kuma kowacce da irin tarbar data masa. Yayinda Nafisah ke gani...
SAHLA a Paris by Azizat_Hamza
#3
SAHLA a Parisby Azizat Hamza
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana ta...
ASHE NI 'YAR TSINTUWA CE  by KhamisSulaiman
#4
ASHE NI 'YAR TSINTUWA CE by Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin wata yarinya ne da take bata tun bata da hankali, iyayenta basu tashi ganinta ba sai da ta zama budurwa sannan ma take sanin ashe wadannan wanda take wajensu bas...
HAWA DA GANGARA by KhamisSulaiman
#5
HAWA DA GANGARAby Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin wasu larabawa ne marayu wadanda suka shigo duniya da kafa daya kafin su sako dayar.
Completed
♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA)  by realhajarayusuf
#6
♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA) by realhajarayusuf
DAGANI BABU TAMBAYA Gajeren Labarine na wata matarda ta auri bako Wanda baasan Asalinsa ba, labarine Mai abun al'ajabi, rikitarwa da kuma kalubalen Rayuwa.
🦚👑🧝‍♀️UWAR SARKI🦚👑🧝‍♀️ by teamchausanovels
#7
🦚👑🧝‍♀️UWAR SARKI🦚👑🧝‍♀️by
Labari ne na gidan sarauta tare da wata rikitacciyar soyyayya mai ban sha'awabda ban al'ajabi ga nishadi da wa'azantar wa shin ko ya zata kasance da yareema Azeez dan sa...
LIKITAN ZUCIYA by Naseeb01
#8
LIKITAN ZUCIYAby Naseeb Auwal
Matashin ya tafi neman likitan da zai bashi magani wanda zai sauya zuciyarsa daga mai biyewa son rai zuwa tsayayyiya. An turashi waje mafi hatsari ga rayuwarsa don zuwa...
Completed
MAZAN KO MATAN by shuraih99
#10
MAZAN KO MATANby Shuraih Usman
MAZAN KO MATAN Na Shuraih Usman Gajeran labari . soyayya takan ginu akan turba dabam dabam, Masoya da dama suna gina soyayyarsu akan tafarkin gaskiya ce, yayinda kadan d...
zaman gidanmu by teamchausanovels
#11
zaman gidanmuby
love tausayi
  IDON BAKAR MAGE A DUHU  by KhamisSulaiman
#12
IDON BAKAR MAGE A DUHU by Khamis Sulaiman Abdullahi
Hikayar Imam Dan soyayya da yaje birnin sin a kasa daga Kano.
WATA ALKARYA  by KhamisSulaiman
#13
WATA ALKARYA by Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin batan yariman wata kasa a cikin duniya da gwagwarmayar da yayi kafin ya dawo gida.
KUSKURE NAH by Oum_Tasneeem
#14
KUSKURE NAHby Oum tasneem
k'irk'irarren labari ne da ya k'unshi mafi akasarin kuskuren da 'yan mata da samari sukeyi na zama da abokan banza,da kuma cin amanar aure da sakayyar da zata biyo tun a...