chapter 9_10

22 1 0
                                    

*بسم الله الرحمن الرحيم*


*🏡A GIDAN MU SUKE🏡*

®️🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[  '''Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women''']
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/ 110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*

                *_Z• W• F•🏝_*

MALLAKIN MARUBUTA BIYU:- 👇
*MRS BASAKKWACE*
           _AND_
*LEEMART PINKY💖*

_WANNAN LABARIN DAGA FARKON SA HAR ƘARSHEN SA SADAUKAR WA NE GA IYAYEN MU ALLAH UBANGIJI YA ƘARA MUSU LAFIYA DA NISAN KWANA,DA DUKKAN MUSULMAI BAKI ƊAYA,YA ALLAH KAJIƘAN IYAYEN MU TUNDAGA ZAMANIN ANNABI ADAM HAR ZUWA YAU._

*MAƘIYA MASU KAN MANGWARO🥭KUDAƊE KUYI LASTING KUYI SHEKARU IRIN NA DABINO KU ƳAƳA IRIN NA RIƊI,MUNANAN DAI😛🤣*

JINJINA GA -: _MASOYAN MU GABA ƊAYA_

*PAGE 9&10*

*CIGABAN LABARIN*
Daɗi ko kamar ya kashe Jahdah don ta tsani suna zaune yarannan na kusa ,jitake  kamar ta kamo su saƙesu su.

Zaune suke suna riƙe da bible  suna addu'a.
Our father who at in heaven haloet be thy name ,thy kingdom come ,thy will be done earth  as it is in heaven give us this day our daily bread and forgive us out trespasses as we forgive those who trespass against us lead us not into temptation and deliver us from all evil Amen.

Bayan sun gama ne suka miƙe suka aje bible ɗin.


"Sister I have been very hungry since we came back to church and we didn't need anything".

_Sister yunwa nakeji sosai tunda muka dawo dawo coci bamuci komi ba._

Faɗar Jessica da take ƙoƙarin hawa kan gado.

Taɓa baki Juliet tayi tana cire ɗan kwalin kanta tace,"I'm also hungry, wait until later when they wake up and we will go to bed or, because I do not want to be humiliated".

_"Nima haka yunwar nakeji, kibari zuwa ɗan anjima in sun tashi sai muje muci namu ko, don bana son wulakanci"._

Zama tayi baki gado kafin tace," although he let me bring our muci here, for I did not want to join them".

Ok Jesica ta faɗa.

Miƙewa Juliet tayi ta fita tare da ɗaura ɗan kwalinta,don bataso sam tana yawo ba ɗan kwali.

Kai tsaye dianing room ɗinsu ta nufa.

"Sannun ku".

Ta faɗa a taƙaice.

Duk idanuwan su ya koma gareta.

Ƙarasawa tayi ta gaida iyayen su da yayyen su inda Hajiya Jamila,da Hajiya Juwaira,da Hajiya  Jumainah ko kallon ta basuyi ba.

Jahda ko siririn tsaki ta sake can ƙasa-ƙasa don kar iyayen su suji.

Jadidah a yatsine ta amsa.

Jawahir ko wani daɗi taji kamar anmata wani kyauta.

Jaheer murmushi kawai yakeyi yana kallon Juliet yace,"ina Jesica?.

Ƙasa tayi da kanta kafin tace,"She's in the room, right?.

"Tana ɗaki, dama zan ɗeba mana namune muje muci a ɗaki".

Mtsewww ,tawani miƙe ta wuce fuuuuuu.

Bakowa bace face Hajiya Jamila,nan Juwairah da Jumainah suka miƙe suka bi bayanta,don da ta bar waje suke bin bayanta,binta suke sau da ƙafa,fiye da yanda suke bin mazajen su.

 A GIDANMU SUKE Labari ne akan Soyayyar arniya da Kuma musulmi Where stories live. Discover now