Chapter 13

3.6K 251 35
                                    

"Hannunta tasa ta ture hannunsa daga jikinta,jikin deen sanyaye ya kalleta a hankali yace what?

"Stop it ta fada cike da rashin yarda

"Trust me babe please ya fada yana sake janyota jikinsa

"Duk da duhun dake cikin dakin be hana nabeelah ganin kyakyawan chest dinsa wanda ke daukan hankalinta a duk lokacin da take tare da deen,da sauri ta dauke idonta daga kallonsa ta zame jikinta daga cikin nashi

"Hannunta ya rike sosai idonsa a rufe,ya lashi lips dinsa daya bushe yace beelah!!!meyasa har yanzu kin kasa trusting dina?

"Gabantane ya fadi cikin tsoro tace how can i trust a playboy like you?

"Murmushi yai kadan sannan ya sauka daga kan gadon ya kai hannunsa inda socket yake ya kunna hasken dakin,dago kan nabeelah yai ya zuba mata hot sexy eyes dinsa yace kalli idona

"Sake sunkuyar da kanta tai kasa ba tare data aikata abinda yace mata ba

"Please ya sake fada karo na 2

"Dagowa tai ta kalleshi sedai bugun zuciyarta ya qaru

"Zubewa yai kasa kamar me neman gafara yace believe me beelah,i love you so much,i love you to the moon and back sweetheart!!!will you marry me?

"Will you marry me?ta sake maimaita kalmar a firgice take kallonsa,da gaske deen ne tsugunne gabanta yake tambayarta amincewar aurensa?ohh no what a bad dream i can't believe it ta fada cikin zuciyarta

"Saurin girgiza kanta tayi inda hawaye ya fara zuba daga idonta

"Trust me please baby doll,marriage is all about love,trust,support and a mutual respect,i don't know what's happening to me but i am deeply in love with you,i just wanna make love to you,i want to do everything with you,i want to have kids and get old with you,and i want to die before you do coz i cant live without you....ya karasa maganar yana hawaye

"Tabbas nabeelah ba mafarki takeyi ba don zahiri deen ne tsugune gabanta yake fada mata tsantsar soyayyarsa gareta har idonsa na zubar da hawaye....itama hawayen ne ke zuba daga idonta,hannu yasa ya share mata tears din dake zuba a idonta yace trust me please beelah i mean it

"A hankali ta daga idonta cikin amincewa ta kalleshi,murmushi yayi yace tell me you love me

"Sunkuyar da kanta ta sake yi kasa,sedai lokaci zuwa lokaci zuciyar nabeelah na gargadinta da qin amincewa da deen

"Hannunsa yasa a cheeks dinta ya matse mata baki cikin wasa yace tell me

"Turo baki tai cikin shagwaba tace stop it please,murmushi yai yace bazan rabu dake ba indai baki ce you love me ba

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.


"Turo baki tai cikin shagwaba tace stop it please,murmushi yai yace bazan rabu dake ba indai baki ce you love me ba

"Ganin deen bashi da niyyar sakinta yasa nabeelah turo baki a hankali tace i love you

"Yipeeeee ya fada sannan ya gyara zamansa ya kalli agogon dake jikin dakin it was 11pm,janyota yai sannan yai hugging dinta tare da closing gap din dake tsakaninsu.....tureshi tai daga jikinta ta fara ja da baya

"Murmushi yai ya sake kallonta idonsa rufe yace why are you avoiding me?

"Sunkuyar da kanta tai kasa tace I'm not avoiding you amma sex before marriage be daceba

"Great ya ustaziyya,amma kinsan dai you are mine dai ko,nan da 2 weeks za'a daura mana aure so what are you fearing?ya fada yana kallonta cike da soyayya

"Shiru tai bata ce komai ba,turata yai tai flat akan gadon he then placed his lips to her jaw and neck,he nibble her skin gently and kissed her stomach softly....she ran her hands across his abs and chest sensing his muscles tightly,his hands went further up to her back and unhooked her bra,he kept on squeezing and massaging them and introduce differents sensations that she never released their presence before

"Her entire body felt ignited when he started sucking her nipples gently before nipping it,he move to the other 1 and repeated thesame process,he move down to her dgfswrujfeqsklljgfsrrycxsnkcstkkfss (Hahaha only intelligent people can read it)

"A hankali ta bude idonta ta saukesu kan agogon dake jikin dakin,karfe 6 ta gani.....da sauri tai kokarin mikewa don ganin ta tsaftace jikinta ta gabatar da sallar asuba sedai deen ya riketa sosai,juyawa tai ta kalleshi ganin baccinsa yake cikin aminci tare da kwanciyar hankali,sam babu wata damuwa bayyane a fuskar deen

"He is a player,he is a total womaniser,he uses girls for only night-stand,he slept with a countless number of girls and you are just a play doll for him....of course you are nothing more than that to him,nabeelah ke fada a zuciyarta inda ta dafe kanta hawaye sukaci gaba da zuba a idonta

"A firgice deen ya bude idonsa jin sheshekar kukan da nabeelah keyi,mikewa yai zaune yaci gaba da kallonta cikin mamaki yace sweetheart,why are you crying?are you okay?

"Girgiza kanta tai tace nothing ta janyo blanket ta rufe jikinta ganin yanda deen ya zubawa boobs dinta ido

"Janye blanket din yai daga jikinta yai grabbing waist dinta ya janyota jikinsa,cikin kwarewa da salon yace did i hurt you?

"Girgiza kanta tai alamar no

"Murmushi yai ya dauketa gaba daya yai dropping dinta a bathtub,sunkuyawa yai saitin kunnenta yace ki shirya da wuri saboda we are going out for proposal

"Murmushi tai tana mamakin kanta,wai da gaske deen ne gabanta yake cikata da kalamai haka

"Kafin nabeelah ta fito har deen ya shirya cikin black shirt and trouser da sukai matukar yi masa kyau

"Kafin nabeelah ta fito har deen ya shirya cikin black shirt and trouser da sukai matukar yi masa kyau

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Peach colour dress ta saka,wanda suka fito mata da asalin kyanta.....suman tsaye deen yayi ya zuba mata ido yana kallo inda ta sunkuyar da kanta cikin kunya

Murmushi yai yace you look very pretty baby doll,sannan ya rike mata hannu yace ok let's go

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Murmushi yai yace you look very pretty baby doll,sannan ya rike mata hannu yace ok let's go

A very short chapter,i am sorry amma i promise nan da 4 hours zan sake muku updating wani

How is the chapter?
And what are you thinking guys?
Hahahaa don't you ever trust deen beelah😂😂poor beelah,deen will never regret yet soon wallahi😂

DeenWhere stories live. Discover now