Chapter 24

3K 236 11
                                    

"Ajiyar zuciya sadiq yai tare da lumshe idonsa ya juyar da kansa chan gefe

"You mean you are not taking it right?deen ya fada yana kallon sadiq

"Daga mishi kai yayi alamar eh

"Ajiye bottle din yai akan stool din dake gefen batul sannan ya fita don kiran doctor

"Hannunta ta dauka ta bude bottle din tare da tsiyaya coke din a bakinta,cigaba tai dasha har sai da deen ya shigo tare da doctor tukunna ta ajiye bottle din tare da kallon sadiq da doctor ke bashi kulawa cike da tausayi take cigaba da kallonsa

"It was 45 minutes,tunda batul ta gama shan coke yake observing dinta amma sam babu alamar ciwo ko wani abu a tare da batul,wayarsa ya janyo daga pocket dinsa ya turawa kamal jojo message

"Yo yane?is that the real poison kuwa?
Message sent

"Bling Bling message received
Yes bro,did she died or something else?

"It's about an hour but nothing happen to her?
Message sent

"Bling bling message received
Oh yeah it was a slow poison

"What the hell are you fucking telling me?i just want her to die fast and you are telling me that it's a slow poison?how dare do you think you are?
Message sent

"Voice note received

"Tsaki yai bayan ya gama saurarar voice message din da aka turo masa yayi sannan yayi tsaki ya jefar da wayar tare da cire Bluetooth din dake kunnensa ya ajiye a gefe

"Batul who are you thinking you are?da har zakisha poison and you are still alive yet?are you not a human being?shine kalaman da zuciyar sadiq ke fada masa tare da jin tsananin tsanar batul a zuciyarsa

"Ouuchhh!!!shine abinda batul ta fada sanda take dafe cikinta,da sauri sadiq ya kalleta sedai kafin ya karasa tunanin meyake faruwa da ita tuni ta fado daga kan gadon tana ihu tana dafe cikinta

"Murmushi sadiq yai a zuciyarsa yace boom alert!!!that's a great job jojo,batul will soon taste the hot of hell,da gudu ya karasa inda take kwance ya fara jijjigata

"Wayarsa ya janyo yayi saurin kiran deen,cikin 3 minutes deen ya shigo dakin a razane tare da doctors  akai gaggawar shiga da batul theatre room

"Doctor ne ya fito yaci karo da deen dake ta faman zarya a bakin kofa zuciyarsa na bugawa da karfin gaske,who did this to you batul?who gave you a poison?shine tambayoyin da deen keyi a zuciyarsa ba tare da kowa na bashi answer ba

"Ganin doctor ya sa deen kallonsa da sauri tare da bashi duk wata nutsuwarsa yace doctor is she alive?doctor what again?

"Girgiza kansa yayi a hankali ganin yanda deen ya rikice ya sashi dafa kafadar deen yace calm down sir she will get well soon insha Allah

"Da sauri ya ture hannun doctor daga jikinsa sannan ya kalleshi a fusace yace what the hell are you saying?batul tasha poison and you are busy telling me to calm down....how and when?ya karasa maganar yana kallon doctor din

"Daya daga cikin ma'aikatan asibitin ne ta karaso da bottle din da batul tasha poison din bayan anyi research akai ta mikawa doctor din dake tsaye paper sannan ta juya

"Cike da girmamawa doctor ya dago ya kalli deen dake faman nazari a tsaye,muje office sir doctor yacewa deen

"Where in the fucking hot hell are you telling me to go?look man,just tell me what's happening kasan duk abinda ya samu batul a asibitin nan idan na samu labarin cewa da sa hanunku a ciki you will see the consequences ya karasa maganar yan nuna shi da hannu

"Daga mishi kai yayi

"Sake kallonsa yayi yace then what?

"A cikin lemon da tasha ne aka zuba poison din doctor ya fada a takaice

"What?when and how?impossible taya za'ace cikin soft drink din da sadiq ya bawa batul aka sa poison ohh no,this is a complete NO,sadiq will never cheat batul,deen ya fada cikin rikicewa

"Mikawa deen paper din yayi daga nan ya shige office

"Gumi ne ya karyo masa bayan ya gama karantawa,da sauri ya nufi hanyar dakin da sadiq yake,a bakin kofa yaci karo da sadiq ya fito jikinsa a sanyaye

"Tiger meya samu batul?tiger don't tell me she's dead,please don't tell,tiger kasan inason batul fiye da tunaninka....i love her to the moon and back and i cant live without her ya karasa magana kamar zeyi kuka

"Tausayin sadiq ne ya kama deen,rikeshi yai yace batul is alive bruh

"Oh my god!!!fuckkkkkkk meyasa baki mutuba batul?meyasa kikeson wahalar dani wajen kisanki,meyasa bazaki mutuba batul....oh my god....shine abinda sadiq yace cikin zuciyarsa sedai a zahiri cewa yai Alhamdulilah amma tiger meya samu batul?

"Bruh batul tasha poison?

Whattttt?stop telling me please tiger poison oh shitttt!!!ina batul ta samu poison?sadiq ya fada a rude

"Ajiyar zuciya yayi sannan ya kalli sadiq yace bruh yau su waye sukazo asibiti duba batul?

"Girgiza kai sadiq yayi yace babu kowa i think....sorry sorry nabeelah ce kadai tazo asibitin nan dazu ta duba batul

"I know,i definitely know it ya fada a zafafe tare da fara zagaye dakin yana buga hannunsa kamar me wrestling

"Jikin sadiq sanyaye ya dafa deen yace are you okay tiger?meya faru

"Murmushi deen yai sannan yai taking sip of water a bakinsa yace bruh nabeelah tayi amfani da batul gurin yin revenge akan abinda nayi mata,nabeelah tana kokarin saka rayuwarta cikin hot and dark hell and i will teach her a lesson,be jira sadiq yace komai ba ya juya ya fita daga dakin ya shiga mota ya fita daga hospital dun

"Gidansu nabeelah ya wuce direct,guess room aka saukeshi tare da kawo mishi kayan ciye-ciye for refreshment

"Black abaya ne jikinta wanda ya karbi jikinta sosai,cikin sallama ta tura kofar ta shiga ba tare da tasan wanne bakon bane yazo nemanta,a tsorace ta tsaya tana kallonsa ganin yanda yake zagaye dakin bayan yayi kacha-kacha da duk wani kalar abincin da aka kawo masa,sanye yake cikin royal blue shirt da black trouser wanda ya fito mishi da abs dinsa sosai,in short he's looking cute

"It is normal to think that a person you hate most is kind of cute?a big fat NO is the answer.... nabeelah ta fada a zuciyarta tare da dauke idonta daga kam deen

"Shaqo wuyanta yai ya hadeta da bango sannan ya fara magana cike da isa da izza,Nabeelah before taking a revenge at least  you have to know what's the meaning of it

"Ture hannunsa take kokarin yi amma ya riketa sosai ya matse bakinta,matsawa kusa da ita ya sakeyi sosai yace you don't know it right?

"Daga mishi kai tayi cikin tsoro ganin yanda deen yake a zafafe bata taba ganinsa cikin wannan yanayin ba

"Revenge!!!a simple seven letter word,but this word has ruined so many lives.it slowly sink its clew deep in our hearts and sucks all the emotions,matse bakinta ya sakeyi sannan yace nabeelah kinyi gangancin zubawa batul poison i just want to tell you idan har batul ta mutu sena kasheki da hannuna i promise

"Jikinta ne ya dauki rawa,gaba daya services dun jikinta suka dauke,poison?shine abinda ta fada a tsorace

"Turata yai ta hadu da bango sannan yace dont you dare pretend and you will be arrested soon....be jira ta sake cewa komai ba ya fita daga gidan ransa a bace

"Innalillahi wa'inna ilaihir raj'un shine abinda bakinta keta maimaitawa,i hate him....i just hate him with all my heart,he's a traitor,a rapist and the most fake person i have ever seen ta fada da karfi taci gaba da buga kanta jikin bango

"Wayarta ce ta fara ringing da kyar ta daga hannunta ta dauko ta duba....it was sadiq

Tantantantan....what are you expecting?
Don't forget to vote,share and comments

DeenWhere stories live. Discover now