Chapter 18

2.9K 273 15
                                    

"Komawa yai ya zauna jikinsa a sanyaye,tambayar kansa yake yi meyasa har ya bar nabeelah ta fada mishi maganar da ranta yakeso ba tare da yayi taking wani action akanta ba?i am rich,i am arrogant and i am a playboy,i most definitely teach her a lesson ya karasa maganar yana murmushi ganin document dinta ajiye akan table dinshi

"Janyo document din yayi ya fara kallon pictures din nabeelah dake jiki,hannu yasa yai sliding picture din a hankali yace you are beautiful and you will definitely be mine even by force or by crook

"What a heck!!!ta fadi maganar sanda ta dafe kanta,da sauri ta juya tai pressing elevator ta koma 3rd floor din deen don dauko document dinta

"Kofar ta tura ba tare da tayi wani knocking ba,tana shiga ta fara duba takardunta ba tare data daga kanta tayiwa deen wani kyakkyawan kallo ba,kwashewa yai da wata muguwar dariya har yana clapping hands dinsa sosai yake kallonta yake dariyar

"Jikinta sanyaye ta dago ta kalleshi,gabantane ya fadi ganin yanda deen ke kallonta daga sama har qasa yana dariya tare da tafa hannu,sosai nabeelah ta tsargu da kanta sannan ta dago ta kalleshi cike da tsana tace what's funny?

"Cigaba yai da dariya sannan ya kalleta a hankali yace Mrs model before coming to work you should at least try to dress nicer,you doesn't deserve to become a model coz you are always annoyed like a fuck

"Murmushi tai sannan ta sake kallonsa cike da tsana tace hey jerk!!!just because you are such a spoiled rich kid that wears expensive suits and probably work here doesn't make you an important person to me

"Shima murmushin yayi ba tare da nuna wani fushi ko bacin rai ba yace ohhh i am not that spoiled rich kid but you will find out soon

"Never and ever playboy kawai ta fada a zafafe

"I am 100% winner you know,don haka ki shirya zama matar playboy....you will be mine soon

"Over my dead body,ko zan mutu banyi aureba bazan taba auren mutum mazinaci,azzalumi,mugu,mara tausayi wanda kansa kawai ya sani kamar ka ba na tsaneka bana son jin koda sake jin sunanka a rayuwata

"Shhhhhh ya fada inda ya dora hannunsa akan lips dinta yace shut up

"Ture hannunsa tai cikin fushi tace i don't take order from people especially from annoying rich jerks like you

"Murmushi yayi ya karasa matsowa kusa da ita a hankali ya bude bakinsa yace but i have already set my mind on making you mine....will you marry me?

"Are you deaf or what?nace maka i won't marry a crazy,stupid and sarcastic playboy like you

"Matsawa ya sake yi sosai yai closing gaps din dake tsakaninsu,dukaninsu suna jiyo breath din junansu lumshe idonsa yai yace i most marry you baby doll

"Hannu tasa ta tureshi duk da faduwar da gabanta keyi ba hana nabeelah kallon deen tace bana sonka,bana kaunarka...just stay away from me i hate you,i hate you,i hate you

"Sake matsowa yai kamar wani namijin zaki yace i hate you too but i like your figure and i will marry you....be saurari me xata sake cewa ba ya jefa mata document dinta a jikinta sannan yace meeting time

"A tare suka shiga conference hall din inda akai introducing nabeelah a matsayin new model din qorento fashions and designs

"Mikewa tai tsaye aka bata tafi tare da yi mata pictures,murmushi tai tace ladies and gentlemen it's a glad pleasure to work with you guys,we are going to construct a new store that sells shoes and gowns at lower price so that.......a fusace deen ya katse nabeela ya mike yace

"Are you saying that we should become cheap company?ya karasa maganar yana kallonta a wulakance

"Ganin yawan mutanen dake kallonsu yasa nabeelah yin murmushi ba tare data shirya yin hakan ba sai don gudun kar ayi zaton wani abu tsakaninta da deen tace i'm not necessarily saying it....

"Sake kallonta yai a wulakance yace we don't sell in cheap amounts,i think you are not cut-out for this company,you doesn't deserve to be our model someone can help us to search for another beautiful face model....yana gama fadan haka ya fice daga hall din inda aka cigaba da yin tafi

"Tamkar ta dora hannunta a kanta,deen ya gama kunyatata,meyasa a koda yaushe deen ke zama me nasara a gurinta,jikinta sanyaye ta shiga motarta ta fara driving ba tare da wani kuzari ba

"5pm ya bar office a gajiye ya karasa katafaren gidansu,don tunda batul ta dawo kullum seya fara zuwa gida ya ganta saboda gudun rigimarta kafin ya wuce mansion dinsa

"Sanye take cikin blue jeansy trouser da sky blue long-sleeve tai parking gashinta da pink ribbon,oyoyo my darling bro dama kai nake ta jira kazo na ganka saboda inaso na fitane ta karasa maganar cikin shagwaba

"Murmushi yai ganin batul na shirin fita yace hey you where are you going?

"Bata rai tai kamar me shirin yin kuka tace gidan su nafeesah zani fah

"Ok amma kinsan na hanaki fita alone ko?ya fada fuskarsa a hade

"Hawaye ne ya gangaro daga idon batul cikin kuka tace haba yaya deen wai don Allah yaushe zaka dena zarginane?nifa ba yarinya bace i know what i'm doing

"Ganin yanda ran batul ya baci yasa deen yin murmushi yace am sorry batul,ni ba zarginki nakeyi ba kinsan dai this world is full of fake people's ya zama dole ki dinga taking good care of yourself kinji ko

"Daga kanta tai alamar gamsuwa tace insha Allah zan kula da kaina sosai yaya deen

"Mom ce ta kalli deen cike da farin ciki tace deen Allah ya shi maka albarka,ka zamo abin alfahari ga dukkaninmu,kowa yana alfahari dakai deen ubangiji Allah yasa abinda kake yi mana kaima naka yaran suyo halinka

"Hell no ba amin ba mom ya fada a zuciyarsa,sedai a zahiri murmushi yai yace mom bari in shiga ciki ki fadawa dad anjima zamuyi magana dashi

"Murmushi tai tace maganar meye deen?

"Sosa keya yai yace mom tsakaninmu nefa da dad amma tunda dai kin matsa toh maganar aurece,yana gama fadan haka ya shiga apartment dinsa cike da kunya

"Kallonsa tai cike da farin ciki tace deen Allah shi maka albarka,ubangiji Allah kareka daga sharrin masu sharri

"Da sauri batul ta shiga mota ta fara driving,wayanta ta Janyo ta kira sadiq cikin shagwaba take sanar masa su hadu a guest house

Dont forget to vote and share your thoughts from the comments below

DeenWhere stories live. Discover now