Chapter 12

3.6K 312 59
                                    

"A fusace ya fita daga cikin office din hakan ya bashi damar cin karo da nabeelah tana kokarin danna elevator,fisgota yayi kamar yanda ya saba yi hakan ya janyo hankalin duk wasu staffs da suke gurin juyowa don ganin meyake faruwa har deen ya fisgo nabeelah haka

"You are going to cancel that resigning letter,you most work for this company ya fada a gadarance

"I'm not going to do any such thing that's coming from your mouth ta fada stubbornly

"Lumshe idonsa yai sannan ya sake budewa wannan karon idonsa ya sake yin jaa sosai yace don't be stubborn damn girl!!!you most definitely cancel your letter

"What are you thinking about me?am i your slave?and i will not cancel the letter and for the last time don't you dare order me again ta fada tare da kyawawan idonta a kansa,duk da yanda taga staffs din deen sun zuba mata ido cike da mamaki suna kallon fight din amma she don't care

"Don't you be stupid nabeelah,you most cancel the letter and you most definitely work for this company ya fada tare da nunata da hannunsa

"Kallonsa tai a fusace bacin rai sosai a fuskarta tace how dare you!!!i mean what part of No did you not understand?i have already told you that i will not cancel the letter,kallonsa ta sake yi a wulakance tace i think you don't have anything better to do than ordering me and i will permanently say no..ta karasa maganar tana juyawa ta wuce

"Hannunta ya rike idonsa a rufe yace don't you ever think that you are something,you are annoyed and a girl with no class...you are cheap,i mean cheapest,a girl without a vaginity,you are nothing

"Wani irin tashin hankali taji,tare da tsanar deen me tsanani without thinking twice tai connecting hand dinta on his cheek ta sauke masa kyakyawan mari.....

"Gaba daya staffs din dake tsaye kowannensu rike baki yayi wasunsu suka dora hannu aka cike da tashin hankali kamar tayi wani crime tare da matukar tausayin nabeelah don sunsan she will be in hell,hahaaha dark hell i think,tuni suka fara whispering on each others ears

"Juyawa yai ba tare da yace komai ba ya shiga office dinsa

"Gabantane ya fara faduwa,inda jikinta ya dauki rawa tuni ta fara jin fitsari she started wetting her pants hahaha,ji tayi gaba daya bata kyautawa deen ba duk abinda yai mata be kamata tai slapping dinshi gaban staffs dinsaba matsayinsa na CEO,hawaye ne ya gangaro a idonta ganin yanda mutane suka zuba mata ido suna kallonta

"Da sauri tai rushing zuwa cabin dinsa,a tsaye ta tarar dashi ya juya baya yana kallon window din dake office din,da kyar ta bude bakinta tace i'm sorry please,juyowa yai cikin mamaki ya kalleta sedai maimakon taga anger and arrogant face dinsa tai taga yayi murmushi

"Tsorone ya sake kamata,cikin kuka tace i'm so sorry please

"Tafiya ya farayi har seda ya karaso inda take tsaye suna iya juyo heartbeats din junansu,sannan yai closing space din dake tsakaninsu a hankali yace do you want me to forgive you?

"Saurin daga kanta tai alamar yes

"Will you do anything for my forgiveness?ya sake jefo mata wata tambayar

"Of course ta sake fada without thinking twice again

"Promise?ya fada yana kallon agogon dake office din

"Sake daga mishi kai tayi tace yes i promise

"Murmushi ya sake yi sannan ya sauke idonsa akan smooth and softy strawberry lips dinta

"Oh god!!!i am dead!!!is he going to ask me for a kiss?ta fada a zuciyarta

"Jin muryanshi tai yace ok smile,i just want to see you smiling,i really want to see you happy,i hate to see you crying...just smile please ya karasa maganar yana kallonta

"Mamakine sosai ya bayyana a fuskar nabeelah,smile?why do you want me to smile?ta fada cikin mamaki

"I just want to see you happy ya fada a takaice

"But i slapped you and humiliated you in front of your staffs and you are still asking me to smile ta fada cikin mamaki

"I don't know,i really don't know baby,i only want you to smile ya karasa maganar yana kallonta

"Hawaye ne ya gangaro daga idonta da sauri ya dauko tissue ya goge tears din da suka gangaro sannan yace shhhh!!!stop it baby doll,just smile for me and i will forgive you

"A hankali tayi murmushi kamar yanda yace yanaso bawai don tanason yin hakan ba sai don kawai deen ya amince da hakurin da takeso yayi

"Thank you ya fada be jira ta sake cewa komaiba ya dauki jacket dinsa da phone dinsa ya fita daga office din,itama fita tai daga office din jikinta sanyaye ta karasa gida

"Nabeelah kwana tai bata rintsaba,memories dinsu da deen ke yi mata yawo akanta,a gajiye ta tashi da safe ta shiga kitchen,sandwich da fresh milk ta hada for breakfast,tana shirin zama text message ya shigo mata daukan wayan nata tai ta bude sedai message ne daga unknown number

"Good morning princess,hope you enjoyed your night and you will gonna have a fantastic breakfast,don't ignore your breakfast please
Lots of love
Deen

"Cikin mamaki nabeelah ke cigaba da karanta text message din,yaushe deen yasan darajarta da har zai tasheta daga bacci?yaushe deen yasan darajarta da har zai damu da cin abincinta?mamaki sosai takeyi wanda da wannan mamakin nabeelah ta wuni har daren ranar tana tunani

"Tana iddar da sallar isha'i ta kwanta don kwana 2 bata samun bacci sosai,bacci kadan nabeelah tai ta fara jiyo wani sound daga dakin dake facing bedroom dinta,sosai take jin kukan tiger a cikin gidan,a firgice ta mike tai saurin kunna light sedai bata ga komai ba sai kukan da take ji,tuni gumi ya hadowa nabeelah jikinta ya fara....wayarta ta dauko sedai zuciyarta tace mata toh wa kike dashi da zaki kira?saurin jefar da wayar tai ta fashe da kuka tare da sake shigewa cikin blanket din

"Sake janyo wayar tayi ta nemo number deen,wayan be wani jima yana ringing ba ya daga in his arrogant voice

"Hi

"Hi,Hi p....pl....i need your help please,inajin kaman kukan tiger don Allah ka taimakeni

"Be jira ta karasa maganar ba ya kashe wayar

"Tsaki tai tare da dora hannunta akanta tace na shiga 3 dama nasan bazai taimaka min ba

"10 minutes kawai ya dauka motar deen tai parking ya fito,beyi wani knocking ba ya tura kansa gidan,kallonta yai cike da kulawa yace what?

"Nuna masa dakin tai da hannunta cikin tsoro,be jira komai ba ya tura kansa dakin.....murmushi yai bayan ya kashe qarar da yasa don kawai nabeelah ta tsorata,seda ya dauki 10 minutes ciki tukunna ya fito ya sake rufo dakin sannan ya kalleta yace you can now sleep,may be akwai tiger a wajen gidan amma dai right now i didn't see anything,yanzu zaki iya bacci coz na rufe ko'ina kuma you have to switch off the lights before going to bed ya karasa maganar yana shirin fita daga dakin

"Muryarta na rawa tace don't go,please don't leave me i am afraid i can't sleep alone....

"Murmushi yai yace shhhh!!!i am not going anywhere,i am just going to sleep on the couch ya karasa maganar yana nuna mata palour

"Jikinta na rawa tace No let's sleep here,i can't sleep alone ta karasa maganar tana hawaye

"Bai sake cewa komai ba ya karasa kan gadon ya kwanta,inda nabeelah ta takure a gefe jikinta na matukar karkarwa tare da tsoro sosai don nabeelah tana da matukar tsoro,hannu yasa ya janyota yai hugging dinta yace shhhh!!!stop crying babe i will never let anyone or anything hurt you,i promise!!!ya karasa maganar yana shafa bayanta tare da kwantar da kanta akan chest dinsa

"She feels heavens in his arm

"He is playing around you nabeelah,he is a player and in no way to hell he will ever fall in love with you,you are nothing to him,he just want your body,shine abinda zuciyar nabeelah ke fada

"Da sauri ta gasgasta abinda zuciyarta ke fada mata sedai kafin tai kokarin yin wani abu tuni deen yai unhooking bra dinta

How is the chapter?
What do you think about deen?
Stay tuned to read more!

DeenDonde viven las historias. Descúbrelo ahora