Chapter 5

3.9K 346 22
                                    

"Guest house dinsa ya wuce direct,bedroom dinsa ya wuce sedai yana shiga ya tarar da sadiq kwance yana bacci....fadawa yayi kansa ya kwanta,a firgice sadiq ya mike ya kalli deen da yai rigingine kan gadon,tureshi yayi yace dalla meye haka zaka fado kaina ina bacci?lumshe idonsa yayi yace malam fice min a daki zanyi bacci,tsaki sadiq yayi yace if not kuma fa?murmushi deen yayi yace then i will rape you....tsaki sadiq ya sakeyi yace idan raping dina zakayi ai da sauki sannan ya sake tureshi yace dalla mallam matsa min na kwanta kawai ina cikin baccina me dadi ka kama ka fado kaina wlhy tiger baka da mutunci,balls din sadiq ya rike yai squeezing har seda yayi kara kadan yace zaka fita ko bazaka fitaba?zan fita ya fada kamar me shirin yin kuka,sakinsa yai yace oya toh ayi waje inba haka ba daga haka raping din mutum zanyi....da gudu sadiq ya fice waje hannunsa rike da wandonsa yace Allah ya isa tiger kuma kasan bashi ka dauka don wlhy sena rama gay kawai,murmushi tiger yai sannan ya fada kan gado ya lumshe idonsa a hankali yace matsoraci sadiq kenan my forever best freind that can take all my stupidity .....

"Da kyar nabeela ta tashi duk da tsamin da jikinta ke mata ta shiga ta shirya ta fito cikin black pencil skirt da white long sleeve kamar yanda ta saba zuwa dashi office,ji takeyi kamar kafarta bazata iya fitar da ita daga dakinta ba balle har office sedai a dole ta fito saboda kar a gane halin da take ciki......a makare ta karasa office around 10:00am,motarsa ta hango gabanta yai mummunar faduwa ta karasa office din hannunta rike da files tai knocking door din,come in ya fada inda yai concentrate on his apple laptop din dake gabansa,cikin sallama ta shigo sedai sam deen be amsa sallamar ba

"A hankali ta ajiye masa files din kan table dinsa muryarta na rawa tace good morning sir

"Morning ya fada still ba tare daya kalli inda take ba,idonsa na kan laptop yana amfani da ita

"Juyawa tai zata fita a hankali yace come here

"Surrender tayi gabanta yaci gaba da dukan uku-uku,cak ta tsaya ba tare da ta sake taku ko guda 1 daga inda take tsaye ba,sai a yanzu ya dago sukayi ido hudu da ita fuskarsa babu alamar wasa yace i didn't ask you to stand there,i just said you should come here

"Jikinta na rawa ta karasa inda yake zaune,kujera yai mata pointing dake kusa dashi,sai a lokacin nabeela ta lura da kujerar da akasa a gurin,grapes din dake ajiye gabansa yasa a bakinsa sannan yace have a seat...daga yau nan ne wajen zamanki,ji tayi kamar zata fasa ihu saboda takaici sedai bata da damar haka domin tun daren jiya deen ya gama nuna mata true colour dinsa tana matukar jin tsoron deen fiye da kowanne namiji

"Hadiyar yawun dake bakinta tayi da kyar tace ok sannan ta karasa ta zauna jikinta na rawa har deen na iya jiyo sound din

"Shirune ya ratsa tsakaninsu har kusan 20 minutes dukaninsu suna amfani da laptop,dago kanta tayi ta zuba masa ido tana kallon yanda yake aiki cikin kwarewa da fasaha,duk inda ake neman namiji me kyau da kwarjini idan aka samu deen an wuce gurin sedai halayyarsa itace abu mafi muni a rayuwa......shima dagowar yayi yana kokarin kallon watch din dake hannunsa suka hada ido da nabeela wacce ita kanta bata san tana kallonsaba.....da sauri ta dauke idonta ta mayar kan aikin da takeyi zuciyarta na bugawa

"Come here yace cikin muryarsa me tsorata zuciyarta,i said come to me ya sake fada ganin bata da niyyar tasowa

"Mikewa tai ta karasa inda yake zaune,idonta na shirin zubar da hawaye,ajiyar zuciya yayi sannan yace so when I was working,i caught you starring at me,do you admired me?

"Gaban tane ya sake bugawa tare da wani takaici daya hade mata lokaci daya taji hawaye ya zubo daga idonta,tabbas deen ba karya yayi ba tuni ta shiga tarkon kaunarsa ba tare data shirya yin haka ba,komai nashi ba irin na kowa bane,tsarinsa,kyawunsa,zubinsa daban yake dana kowa....deen kyakkyawane mai saurin shiga zuciyar duk maccen datai kuskuren hada ido dashi balle nabila da tai kuskuren hada jiki da deen,abune mai matukar wahala cire deen daga zuciyar nabeelah....kaya suna yiwa dukanin namiji kyau amma shi deen shine yake sa kayan suyi kyau,seda shifa deen duk maccen datai kuskure harta bari deen ya kusanceta toh itace mace wacce deen yafi tsana a duniya....sam deen baya sharing ko kuskuren yin sex da mace sau 2....deen ya dauki mace kamar shirt wacce kullum seya sake wata ze iya jinsa comfortable

"Shirun da yaji tayi masa ne ya sashi fusata ya mike cikin zafin nama yace how dare you?don't you dare play with me.....saurin girgiza kai taci gaba dayi ba tare data bude baki tace masa komai ba

"Wayarsa ce ta fara ringing,da sauri yayi dragging tare da kara wayar a kunnensa yace what's up mehnn?ok i'm coming.....yana gama fadan haka ya kalli nabeelah dake tsaye gabansa yace you can handle over everything,be jira tace komai ba ya dauki jacket dinsa da yayi hanging jikin kujerar da yake zaune kamar yanda ya saba,yayi waje

"Sadiq ya tarar zaune a parlour yana watching movie,bayansa ya daka a hankali yace bruh yane?murmushi sadiq yai yace ka shiga mana tana ciki,hugging dinsa yayi tare da bashi peck kiss a cheeck dinsa yace my man that's why i love you,tureshi yayi daga jikinsa yace idiot gay wai ba nace ka dena taba niba,murmushi deen yayi yace sorry bruh na dena ya karasa maganar yana dariya sannan ya wuce apartment dinsa don tarar da yarinyar da sadiq ya kawo mana

"A firgice sumayya ta mike tsaye ganin deen ya shigo dakin,idan ba mantawa tai ba shine exactly guy din data hadu dashi a club har ya bata complimentary card dinsa sedai tana barin gurin aka fara ruwa card din ya jike ba tare data dauki number dunba,guy din da ya sace zuciyarta bayan second 1 data hada ido dashi,guy din da kullum se tayi mafarkin kasancewa matarsa koda daga baya ya saketa amma zatai alfahari da ta taba zama matar deen but how and when?hahaaaa

"Belt dinsa ya cire very hardly ya karasa cire kayan dake jikinsa,kallonta yai da jajayen idonsa ganin har lokacin tana zaune,with condom or not?ya fada da zazzafar muryarsa,idontane ya cicciko da hawaye da sauri ta fara girgiza masa kai alamar a'a inda ta fara ja da baya daga kan gadon,wata tsawa ya daka mata cikin tsoro ta dakata da matsawar da takeyi ta tsaya guri daya

"Are you a virgin?ya fada fuskarsa a daure

"Girgiza kanta tayi,a tunanin sumayya deen yafison mata virgin idan tace ita ba virgin bace ze rabu da ita ta tafi,sedai abin mamaki tana fada yayi murmushi yace perfect baza ki bani wahalaba kenan you are a slut!!!

"Sake girgiza kanta tayi tace i am virgin

"Murmushi ya sakeyi ya cije lower lips dinsa yace awwwwwwwnn that's what i like....be jira ta sake magana ba yayi nasarar raba ta da kayan jikinta ya fara ronancing dinta hotly,har yayi nasarar yin amfani da sumayya

"What?sadiq are you serious?deen ke kallon sadiq cikin rudani,kallon deen sadiq yai yace i am serious tiger wallahi dazun nan su dad suka kai kudin aurenka da nabila,a razane deen ya mike tsaye yace meyasa za'amun haka?auren me zanyi?taya zan auri karuwa?taya zan auri maccen da ba virgin ba....heck so fucking noo it will never happen....ya fada a zafafe sannan ya kalli sadiq yace bruh what's the solution?

"Girgiza kai sadiq yai yace i have no idea tiger,tsaki deen yayi ya dafe kansa dake sarawa yace a kasheta kawai bruh,a firgice sadiq ya kalleshi har yana yin tari yace tiger kisa fa kace

"Sake dafe kansa yayi yace wlhy bruh cikin 2 dole ayi daya ko a kasheta ko ayi kidnapping dinta....but i will never marry that ass-hole

Note:idan nace gay ba guy nake nufiba kuma ba spelling mistake baneba,gay yana nufin me neman gender dinsa...

Don't forget to vote,share,comment and follow❤️

DeenWhere stories live. Discover now