Chapter 1

10.2K 641 30
                                    

"Fuck,fuck buggety shit wad of poo dick fuckety fudge bugger tools penis in a vagina shit fucky fiddle with boobies!!!"

Shine abinda kyakkyawan gentleman din dake tsaye yake fada da karfin gaske,da sauri sadiq ya karaso inda deen ke tsaye yace yo asap mehhnn?meya faru naji kana wannan irin zagin haka?sake goge gumin daya karyo mishi yayi yace she's dead mehhnn,a firgice sadiq ya jefar da cup din coffee din dake hannunsa,sedai kafin yakai kasa tuni deen ya rike inda ya kai bakinsa yai taking sip ba tare da damuwa a fuskarsa ba,sadiq ne ya kallesa cike da tsoro yace deen are you fucking going mad?mutum fa ka kashe kuma you don't even care,murmushi deen yayi yace bani na kashe tab ba ko taba ta banyiba ina shiga dakin naga she had already fucking dead,muryar sadiq na rawa yace toh ya zamuyi yanzu?murmushi deen ya sakeyi yace be a man mana sadiq yanzu na kira yaro zai zo yayi out da ita,be jira sadiq ya sake cewa komai ba ya janyo towel din dake saqale jikin hanger ya nufi bathroom.....cikin tsoro sadiq yace da gawar zakayi wanka deen?kwashewa yai da wata dariya yace of course mehhnnn,ya karasa maganar yana janyo door din bathroom din

"Sanye yake cikin shadda ash colour wacce ta karbi jikinsa tai matukar yi masa kyau,kallon watch din dake hannunsa yayi sannan ya kalli sadiq yace let's go kasan dad fah akwai rikici gara kawai naje...a tare suka fita da sadiq suka shiga kyakkyawar bugatti ta wuce dasu gidansu deen

"Tsugunawa yai har kasa yake kwasar gaisuwa,ganin yanda kowa ke respecting din deen tare da yi masa adduo'i yasa sadiq tabo shi a hankali yace tiger wai kana nufin yan gidanku basu san you are baddest ba?murmushi yayi yace taya zan bari su sani ai babu wanda yasan ina neman mata kaf family dinmu,shiyasa nake enjoying yanda raina keso,a tare suka kwashe da dariya sannan suka karasa inda dad din nashi yake suka gaisheshi.....address din gidansu nabilah ya bawa deen sannan yace yaje su gaisa su dai-daita da junansu,toh kawai yacewa dad din nashi cike da girmamawa suka mike da sadiq suka fita duk da kuwa zuciyar deen ba haka ya so  ba se dai babu yanda zeyi saboda basajar da yake yiwa iyayensa yanaso tai tasiri akan kowa sedai babu yanda za'ai deen ya auri wata mace wacce bashi ya zabar wa kansa ba

"Guestroom din gidan aka saukesu,fuskar deen dauke da damuwa ya kalli sadiq yace where in the hell is she?its already fifteen minutes since we arrived here and still no sign of her,Damn girl she's wasting my time,murmushi sadiq yayi yace i don't fucking know but I'm sure tana shiryawa ne,tsaki deen yayi yace idiot

"Aunty A'i ce ta shigo dakin da nabilah ke zaune fuskarta dauke da damuwa tace nabilah you suppose to meet your fiance now,instead kuma sai na ganki a zaune haka,tsaki nabilah tayi tace aunty ina ganin ku sallameshi kawai i can't marry an arrogant sex starve playboy...i'm too young gaskiya.....ajiyar zuciya aunty a'i tayi tace karki yarda da maganar mutane nabilah most of them are rumours

"Saurin kallon aunty a'i tayi tace it's not rumours aunty,it's true...he's a playboy,a womanizer,a lady killer,aunty wallahi he's a playboy duk bayan 1 week yake renewing girlfriends,murmushi Aunty a'i tayi tace koma menene you should atleast meet the guy,kinfi kowa sanin waye DEEN,the multi-billionare son,ba karamin abu bane zai kawo deen gurin mace kinsan dad dinsa ya taso shine tun daga U.S don kawai ya ganki kuma kinsan they are both busy and rich like your dad,DEEN is a big catch,he is very handsome,rich,gentleman with a private jet duk yawon kasashen da deen keyi baya yarda ya hau wani jirgi idan ba private jet dinsaba saboda izza and he's every girl dream,ina ganin you have to thank God daya hadaki dashi a matsayin wanda ke shirin auren ki,juyar da kanta tayi tace aunty wallahi babu inda zani koda kuwa zai rasa rayuwarsa ne ta dalilin rashin ganina,tana gama fadan haka ta fita daga dakin ta shiga wani ta kulle duk kuwa da irin magiyar da aunty A'i ke mata hakan besa nabilah fitowaba,a dole aunty a'i ta tura masu aikin gidan a bawa deen hakuri cewar nabilah yanzu tana busy bazata samu damar ganinsa ba sedai ya sake dawowa

"Mikewa yai cikin tashin hankali yace what?da sauri sadiq ya dafashi yace easy tiger,easy please,kallon sadiq yayi cikin rashin kuzari yace sadiq all my importants and business deals were cancelled duk saboda na ganta amma shine zata kalli idona tace bazata samu damar ganinaba?sake dafoshi sadiq yayi yace kayi hakuri karka damu kanka tiger please.....murmushi deen yayi tare da lumshe kyawawan sexy eyes dinsa yace she has some nerve doing this to me,she is really a spoiled brat,uncaring and selfish bitch,i must find her and teach her a lesson,no one crosses me without paying the price,if her parents couldn't handle her then i will.....ya karasa maganar yana girgiza kansa cike da matsananciyar damuwa

"Ransa a bace ya shiga mota da karfin gaske ya janyo murfin mota,jikin sadiq sanyaye ya kalli deen ganin yanda yanayinsa ya chanja lokaci daya yace haba tiger why all this anger?a zafafe deen yace i'm a looser,am that griddle looser today...aje a kawomin mata 12 and i promise to fuck both of them like a hungry anger lion,ganin yanda ran tiger ya baci yasa sadiq saurin cewa okay sir but ya maganar tafiyarka ta gobe?
"Hayakin sigarin dake hannunsa ya furzar yace i have an unfinished business here,i won't be able to return to US till next week

"Cilantro club sukayi parking cikin zafin nama tiger ya karasa vip bar ya karbi whiskey seda ya shanye duka kwalbar tukunna ya sauketa kasa,sannan ya zuba coccaine din dake hannunsa akan farin handkerchief ya shaqa,hannunsa ne yakai kan hips din kyakkyawar yarinyar data juya baya fuskarta rufe da mask,jikin bayanta tayi tattoo da manyan rubutu an rubuta "Sumayya"a hankali ya zagayo da ita ya hade da jikinsa suna iya jiyo heartbeat din junansu,jikinta ne ya dauki rawa hawaye ya fara biyo mask din dake rufe a fuskarta ta zube kasa cikin rashin kuzari tace don't touch me please i'm not a bad girl.....

Assalamu Alaikum,it doesn't mean that we are all perfect,every human being make mistakes just like any of us(may be a bit more)Although there will be some spritual healing involve,this is not exactly a spiritual book...romance is more my thing wink wink...

Happy reading!!!

DeenWhere stories live. Discover now