Chapter 3

4.1K 393 8
                                    

"Mikewa tai tsaye,jikinta ya dauki rawa ganin yanda deen ya ke fada kamar wanda be taba dariya ba,tissue din ta dauka ta bi bayansa sedai bata sameshi a office din nashi ba,conference hall ta wuce ta jikin window ta hango deen tsaye cikin suit dinsa da tai matukar yi masa kyau,jacket dinsa rike a hannu ya kalli mutanen da suka maida hankali suna sauraronsa....cikin muryarsa mai dadi da saurin zance yace ladies and gentlemens i think we have solve this problem right?a tare dukanin mutanen da suke cikin hall din suka daga kansu alamar eh suna fadin yes sir,wayoyinsa ya kwashe daga kan table din tare da gyara rikon jacket din dake hannunsa yace Execellent!!!see you again in next meeting,you are free to go....be jira ya sake cewa komai ba ya fita da sauri ya nufi office dinsa

"Binsa tayi ta karasa office din tayi knocking,come in yace a hankali.....tissue ta ajiye masa ba tare da tace komai ba ta juya zata fita,hey you ya fada....da sauri nabila ta dakata ganin deen ya taso,gabantane yaci gaba da duka da sauri-sauri....hade ta yai da jikin wall din office din suna iya jiyo breath din junansu..cikin tsoro nabila ta saukar da kanta kasa

"Hannunsa ya kai yai pressing waist dinta da karfi har seda tai siririyar kara kadan,murmushi yai in a romantic voice yace perfect shape,jikintane yaci gaba da rawa ji take kafarta tayi nauyi kamar bazata iya daukanta ba,ji tayi ya hade ta da chest dinsa da karfi cikin kwarewa yake squeezing boobs dinta idonsa na kanta,he's trying to understand the point of her game...sedai har lokacin idon nabila a rufe yake tayi kasa da kanta

"Hannu yasa ya dago kanta idonsa a rufe yace you need me right?

"Saurin girgiza kanta tayi,muryarta na rawa tace leave me

"Murmushi yayi idonsa rufe yace i need you babe,and you most definitely need me....hannunsa ya kai lips dinta yai touching,Oh yeah damn goddess shine abinda ya fada

"Kasa cewa komai tayi jin yanda deen ya hade lips dinsu guri daya yake bata hot and heated french kiss,tongue dinsu yai meeting together in a delicious dance,neck dinta ya fara licking cikin kwarewa,,,,,bude idonsa yayi yace you see?you are in need babe

"Mamaki ne ya kama nabila ganin tana ji tana gani amma ta kasa hana deen yi mata playing,duk da yanda ta kasance yarinya me hankali da kokarin rike mutuncinta amma ta kasa koda kokarin hana deen aikata abinda yakesonyi,sai ma panties dinta da yai wetting,tureshi tai da karfin gaske suka samu distance tsakaninsu,murmushi deen yaci gaba dayi yace well,if you are not ready you are free to go...nasan zaki nemeni soon sedai kuma it's not possible ina da wannan lokacin

"Juyawa tai ta fita ba tare da tayi wa kowa sallama ba ta shiga motan ta,tana shiga gida ta fada kan gado heartbeat dinta na bugawa da sauri-sauri......fashewa tai da kuka tace i eagerly need him

"Ganin 5pm yasa deen shiga motan shi ya nufi gida,a gajiye ya shiga gidan direct bathroom ya wuce yayi wanka,boxer da singlet ya saka sannan ya karasa jikin fridge ya dauko Nutella,yana rufe fridge din sadiq ya shigo dakin daure da towel ya kalli deen yace tigerrrrr cikin tsokana.....murmushi deen yai ya shafa gashin dake kwance jikin chest din sadiq yace oh baby i need you badly ya karasa maganar cikin shagwaba idonsa rufe cikin tsokana

"Saurin ture hannun deen sadiq yayi yace Oh my God tiger yaushe ka koma gay?

"A tare suka kwashe da dariya,deen yace dude kasan problem dina duk abinda nakeso idan har ban samuba toh akwai matsala,yarinyar nan fah nake bukata very badly,i love her figure,i need to taste her

"Kallon mamaki sadiq yayi wa deen yace kana nufin yarinyar da dad keson aura maka kakeson yin raping?

"Bata rai deen yai yace who tell you ita zan aura?over my dead body bazan taba auren taba,nifa kasan tsakanina da mace bruh...kawai nai playing na wuce,ni mace a gurina disposable ce bana maimaicin taste....and marriage is nothing to me,haba mehnn kai yanzu akace maka ma ni zanyi aure a rayuwata ai kasan karyane tunda komai na auren ina samunsa da kudina,to wai ma meye a auren ne sex ne fa kawai bruh?ya karasa maganar yana girgiza kansa

"Tsaki sadiq yai yace tiger bansan ranar da zaka shiryuba wlhy,bansan ranar da zaka fara gane tsakanin fari da baqi ba gaba daya rayuwarka a neman mata zata qare,inajin ma nan gaba porn star zaka zama,yana gama fadar haka ya nufi kofar bathroom din zeyi wanka

"Dariya deen yai yace kaji dashi dai,kai kanka yanzu you are in need kazo ko sucking nai maka ka rage zafi,pilliow din kan gadon sadiq ya wurgawa deen yace zanci ubanka fah tiger,zuwanka US dinnan inajin ka fara neman maza ma

"Dariya deen yayi sannan ya maida hankalinsa gurin wayarsa da yake dannawa,yaci gaba da shan Nutella din dake hannunsa

"Gaba daya wunin ranar nabila bata samu wani kuzari ba,daren ranar banda tunanin deen babu abinda take yi,hango kyakkyawar surar jikin deen takeyi tare da tabbatarwa kanta kwarewar deen gurin sarrafa mace

"A makare ta karasa office din,da sauri ta zauna ta fara shirya files din dake kan table dinta,envelope ta gani ajiye kan table din da sauri ta bude ta fara dubawa....address ne rubuce jikin paper din sedai ba sunan me address din balle number,telephone din gefenta ya fara qara da sauri ta daga tace hello

"Good morning mrs nabeelah ya fada cike da kwarewa a rainin hankali,cikin girmamawa kamar yana ganinta tace good morning sir,ajiyar zuciya yai yace your boss is sick today,ki duba na ajiye miki address ki hado min files ki kawo min gida yanzu karki wuce 20 minutes it's an urgent be jira tace komai ba ya kashe wayar

Poor nabeelah,short and boring chapter
Don't forget to vote,share and comments
Love ya all
Heroine ❤

DeenWhere stories live. Discover now