Chapter 27

2.8K 237 34
                                    

"Wayar da sadiq ya kira ce ta dakatar da doctor daga tsirawa batul allura,okay sir yace sannan ya kashe wayar ya kalli batul ya fita daga dakin

"Batul i will make you fall again for me,zanci gaba da yaudararki ina bata miki lokacin rayuwarki kamar yanda nake tunanin plan no 3 shine zefi dacewa da karamar kwakwalwa irin taki batul

"Be wani jima ba ya tura kansa dakin ya tarar da ita zaune tana shan tea da chips a gabanta,peck kiss ya bata a forehead ya rike hannunta cikin muryarsa mai rikitar da tunanin batul yace babe i miss you so much

"Hawaye ne ya gangaro daga idonta tace i missed you too baby

"Oh no stop crying my beautiful princess,banason ganin tears dinki ko kadan stop it please kinji

"Daga kanta tayi tace okay

"Hannunta ya sake rikewa sosai yace my beautiful kinsan wani abu?

"No tace a takaice

"Murmushi yayi yace sam-sam banaso ki fadawa deen nine nayi making love dake har kika samu ciki

"Turo baki tai tace but why?meyasa bakaso ya sani?

"Hadiye yawun dake bakinsa yai da kyar yace my beautiful kinsan dai nine wanda zai aureki so idan ya samu labarin ina making love dake muna sex before marriage what are you expecting?kinsan both of us will be in danger

"Gabantane ya fadi tai saurin daga mishi kai tace of course

"So karki yarda ki fada mishi kinji baby love

"Murmushi ta qara yi sannan taci gaba da shan tea din dake hannunta

"Shima murmushin yayi yace you are fool batul!!!completely fool ya karasa maganar a zuciyarsa

"Kwanan batul 10 a asibiti tukunna aka sallamesu ta koma gida,har yanzu dad fushi yake yi da batul bai sake koda kallon inda takeba,koda ta gaisheshi baya amsawa....babu yanda deen beyi da batul ba akan ta fada mishi wanda yayi raping dinta sedai duk sanda ya tambayeta sedai kawai ta fashe da kuka tace mishi wasu mutanene suka kamata sukayi raping dinta,hakan yasa deen sa tsaro sosai akan sai an binciko mishi mutanen da sukai raping batul(hahaha deen kana ruwa....)

After 2 months

"Towel ne daure a waist dinsa yana tsane gashin kansa da wani,jikin mirror ya tsaya ya shafa lotion da perfume sannan ya dauko red shirt which is emphasising his abs and muscles ya hada da black jeansy trouser....yayi styling gashinsa as always....travelling bag dinsa ya dauko bacin yasa black snicker a kafarsa,wayarsa ne ya fara ringing murmushi yai ya daga ganin number sadiq yace alo gay

"Hi idiot deen ya fada cikin tsokana

"Naji dai...9ja is missing you tiger when zaka dawo ne?

"Dariya yayi ciki-ciki yace soon insha Allah don na gaji da london dinnan nima bana jin dadinta

"Ok take care sannan sadiq ya kashe waya..

"Bushewa deen yai da dariya saboda yanzu haka shirin zuwa airport yakeyi don komawa 9ja yanaso yayi surprising sadiq ne kawai

"Red kimono batul tasa,tayi rolling kanta da mayafin kayan tayi kyau sosai kamar balarabiya ta karasa parking space ta dauki white range rover din da tafi jin dadin hawa,a mansion din deen tai parking sosai take missing sadiq....tura kofar tayi ta shiga a kwance ta tarar dashi yana playing tv game....juyar da kansa yai cikin wasa yace nayi fushi

"Da sauri ta ajiye hand bag din hannunta akan center table ta karasa tai hugging dinsa very tightly tace am sorry babee kasan mom ce ta bata min lokaci kuma ai kasan i missed you badly

"I miss you more baby ya karasa maganar yana cire kimono din da yake a jikinta,liplock kiss suka fara yi kamar zasu cinye lips dinsu,daukanta yai yayi dropping dinta a kan gado sannan ya karasa  cire undergarments din dake jikinsu ya fara romancing dinta,he run his fingers up and down before he thrusts 2 fingers into her,he continued curving his fingers in and out,and use his thumb to stimulate her clit........

"Fitowa yai daga mota bayan driver yai parking ya tura kofar ya shiga,jaka ya gani tare da phones dinsu duk ajiye a parlour,murmushi yayi a zuciyarsa yace shegee sadiq yau kuma wacce sugary girl din  aka samu har na shigo baka ji ba kana chan kana moaning....kitchen ya shiga ya hada coffee ya fito palour ya zauna ya fara taking sip,wayarsa ya dauko ya fara dialling number batul don sanar da ita cewar gashi a 9ja.....a firgice deen ya kalli wayar batul dake ringing a kusa dashi cup din coffee din dake hannunsa ya zame ya fadi kasa tuni gumi me zafi ya fara karyo masa,tamkar zararre ya dauki jakar dake gefensa ya fara zazzagewa don tabbatarwa kansa cewar batul ce a gidan,it's exactly batul's bag ya fada yana cigaba da kallon international passport din batul dake cikin jakar

"Da kafarsa yasa ya tura kofar dakin kamar wani namijin zaki haka deen ke huci,a firgice gaba dayansu suka juyo cikin mamaki,batul ta kwalla qara

"Jikinsa sanyaye ya juya ya bar dakin zuciyarsa na matukar tafarfasa,ji yayi kafarsa ta kasa daukan jikinsa ya zube kasa tsakiyar palour din ya dora hannunsa akansa yana sake ganin batul da sadiq a idonsa,runtse idonsa yayi yana addu'a Allah yasa abinda yake gani ya zama mafarki,girgiza kansa yaci gaba dayi yana jin tsanar sadiq a cikin zuciyarsa,meyasa sadiq ze min haka?meyasa duk yawan yammatan garin nan sadiq ya kasa amfani da kowacce sai batul?meyasa mutumin danafi yarda dashi zeyi min haka?meyasa sadiq ya zabi kanwata wacce nafiso yake lalata mata rayuwa?meyasa sadiq zeyi raping din batul?oh no never.....maganganu deen keyi barkatai kamar wani zararre da karfi ya buga kansa a jikin center table

"Sadiq ne ya fito jikinsa a matukar sanyaye,zuciyarsa na bugawa da karfin gaske batul na biye dashi a baya tana kuka a tsorace,kwalbar ketchup din dake ajiye akan fridge deen ya dauko a zafafe ya kwadawa sadiq...a take jini ya fara zuba a goshinsa hannu yasa ya dafe gurin idonsa yace stop it tiger amma haka bai hana deen cigaba da dukan sadiq ba yana cewa i will kill you....i will kill you betrayer

"Police din da suka shigo dakin ne yasa deen dakatawa daga dukan da yake yiwa sadiq yace arrest him he is a rapist,ankwa aka sawa sadiq za'ayi waje dashi,rigar sa ya janyo a zafafe yace hey bastard!i will make sure you can't get out of jail till you die,you will regret doing this to my sister....i hate you sannan ya saki rigarsa ya turashi jikin kofa kansa ya hadu da kofa jini yaci gaba da zuwa

"Sosai batul take kuka kamar ranta zai fita tausayin sadiq takeji sosai,dafota deen yayi yace am sorry batul nayi nadamar sanin sadiq a rayuwata amma karki damu nayi miki alkawarin bazaki sake koda ganinsa ba a duniya

"Gabantane ya fadi bugun zuciyarta ya qaru,soyayyar sadiq me karfi takeji a zuciyarta ta sake fashewa da kuka,key din motarta ta dauka ta fita daga gidan tana zubar da hawaye

"Station din da aka kai sadiq ta nufa,sosai police ke dukanshi yana ihu kamar ransa zai fita sun ji masa ciwo duk jikinsa sai jini yake yi,da gudu ta karasa tace hey stop that!what do you think you are doing?

"Sorry maam,we are just doing our job,your brother order us to beat and punish him for what he did to you,daya daga cikin police din ya fada cikin ladabi

"And you just followed him like that?even though he is a criminal you don't have the right to beat him like that batul ta karasa maganar tana kuka

"Police dinne suka fita suka bar batul da sadiq,da gudu batul ta karasa gaban sadiq da jini keta zuba a jikinsa tace i'm sorry sweetheart,i am so sorry please yanzu ya kake ganin za'ayi?

"Kallon batul yai yace,batul i need a lawyer zan baki full details dinta duk inda take kije kuyi magana da ita akan wannan case din ki tabbata kin fada mata komai

"Muryarta na rawa tace who is she?

"Nabeelah ya fada a takaice

"As i told you before kunsan dama nabeelah is studying law,yanzu kuma she's a lawyer
Anya deen zai iya tsayawa da nabeelah suna shari'ah akan anyi raping kanwarsa?

This is just the beginning
Don't forget to vote,share and comments



DeenWhere stories live. Discover now