Chapter 11

3.7K 341 34
                                    

"Eloquent bakery motar da deen ke bi tai parking,shima hakan tashin tai da sauri ya fito yaci gaba da kallon motar,cikin sauri nabeelah ta fito daga cikin motar ta shiga bakery dun,a fusace deen ya shiga ciki tambayoyi sosai a zuciyarsa
"Ohh fuck!!!What the hell is this shit doing here?ya fada a hankali sannan ya karasa reception
"Kamar wata yar tsana haka deen ya finciko nabeelah da karfin gaske,a tsorace ta juyo suka hada ido da deen jikinta ya dauki rawa sosai

"Hey gold digger,ungrateful bitch what are you doing here?ya fada a zafafe

"Gold digger?ungrateful?bitch?what the fuck is this man thinking about?ta fada kasa-kasa

"Hannu yasa ya matse bakinta yace am i not talking to you?

"Saurin ture hannunsa tayi tace leave me please

"Hannunsa ya daga ya dauketa da mari har guda 2,sannan ya janyota har suka fita daga bakery din ya wurgata cikin motar ya kalli driver yace let's go

"Kallonta yai cikin rainin hankali yace bitch.....we are here for work not for prostitution

"Prostitution?ta fada inda hawaye ya fara zubowa daga idon nabeelah,ba tare da tace mishi komai ba har suka karasa gida

"11:56pm suka shiga gidan,shi kanshi deen bacci yakeji balle nabeelah,wurgata yai akan cushion bai sake ce mata komaiba ya juya zai fita,wayar nabeelah ne ya fara ringing,hannu yasa ya dauki wayar,it was reminder,Happy birthday!!!!ya gani rubuce jikin screen din wayar,jikinsa sanyaye ya ajiye wayar sannan ya qara tabbatarwa kansa ashe nabeelah taje Eloquent bakery ne at that time don yin order din cake kuma bai barta tayi hakan ba,shi kansa was very guilty,jikinsa sanyaye ya ajiye wayar ya fita daga gidan

"Jikinta babu wani kuzari ta sauko daga kan gadon ta shiga bathroom tai wanka,jumpsuit ta saka red colour wanda yai matukar karbar jikinta,turban cap ta saka black colour tare da black hill shoe,ganin ta makara yasa ta kasa breakfast a gida ta wuce office don tasan masifar deen

"Jikinta sanyaye tai knocking door sannan ta shiga,sam be dago ya kalletaba idonsa na kan laptop din dake gabansa,itama direct seat dinta ta wuce ta fara fito da files,dagowa yayi sannan ya zuba mata zafafan hot eyes dinsa akanta yana kallonta kamar me yin wani nazari akanta,itama dagowar tai suka hada ido,saurin dauke idonta tai taci gaba da kallon laptop din dake gabanta zuciyarta cike da tsanar deen

"Rufe laptop dake gabansa yai sannan ya tashi ya nufi door,juyowa yai kamar bayason yin magana yace it's time for meeting,don't you dare waste my time

"Conference hall ta karasa sedai tana shiga ta cika da mamaki,anyi decoration komai da red colour sannan an saka manyan banners wanda akai rubutun happy birthday!!!jikinta ne ya dauki rawa tare da tsoro a zuciyarta ta karasa shiga conference hall din....

"Ladies and Gentlemen cheers!!!!kowannensu yayi joining cups tare da fadin cheers happy birthday dear.....ita dai nabeelah banda murmushi babu abinda takeyi,mamaki da tambayoyine sosai a zuciyarta sedai babu wanda zata tambaya,bin deen take da kallo sosai yake farin ciki kamar bashi ba,cakes sama da 10 ne ajiye kan table din masu kyau da tsada,sedai ganin yanda su deen ke shan whiskey tare da vodka shine kadai abinda be birgeta ba

"2pm nabeelah ta wuce gida bayan yan office dinsu sun gama taya ta celebrating birthday party din,sallah tayi sannan tai wanka ta koma ta kwanta don ta gaji sosai.....knocking door din da akeyine ya damu nabeelah,tsaki tayi ta mike ta bude door din,deen ne tsaye ya zuba mata ido yana kallo

"Idonta ta sauke kasa,jikinta ya dauki rawa....sun dauki 3 minutes tsaye ba tare da kowa yace komai ba,bakin nabeelah na rawa tace excuse me,why are you just standing here?

"What are you thinking?ya fada a zafafe

"Nothing?

"Then?

DeenWhere stories live. Discover now