BA SON TA NAKE BA | ✔

By fadeelarh1

326K 25.5K 2.4K

"BA SONTA NAKE BA" Shin dagaske ba sonta yake ba? Shin ita din son shi take?? More

PROLOGUE
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47

EPILOGUE

9.7K 693 179
By fadeelarh1

"The evidence that is specified in the Holy Quran in the clear words that human beings were created in pairs and hence you will end up with someone who belongs beside you"

***********

BAYAN SHEKARU UKU

FAROUQ AL-HUSSAIN MANSION
ABUJA

Kwance yake akan makeken gadon dakin shi yana bacci.

Ji yayi ana ta birkita mishi gashin kanshi yayinda ake ja mishi gemu.

Idanuwan shi a rufe yace “please Baby angel, let me sleep mana”

“Abbu..”

Murmushi yayi tare da bude idanuwan shi ya gan ta zaune a gefen shi.

It's his daughter Amna...

Kumatun ta ya ja sannan ya janyo ta yayi hugging dinta yace “hello my Gorgeous Amna, how are you?”

“fine”

“where is your Ammi?”

“Ammi”

Girgiza kai na ga yayi yana dariya sannan yace “okay, I shouldn’t expect an answer from her, right??”

Zara ce ta shigo dakin riqe da Amal a hannun ta.

“hmmm, finally she has succeeded in waking you up”

Farouq wanda ya tashi zaune yana murmushi yace “ai na san da gangan kika kawo mun ita”

Amal ce ta miqa hannu wurin shi tana fadin “Abbu..”

Zara wadda ta miqa mishi ita ce ta matsa ta sakar mishi kiss a kumatu tace “good morning babylove, how was your night?”

Yana murmushi yace “thanks to you it was fantastic”

Tana dariya ta birkita gashin kanshi yayinda ya lumshe idanuwan shi..

Amal da Amna dai maqalewa suka yi a jikinshi kamar maguna...

Gani nayi yana girgiza kai yayinda ya kalli Zara wadda take ta yi mishi dariya.

“I am in trouble, yaran nan ke suka biyo wurin son jiki, na ga alama nan gaba kadan zaku qarasa ni”

Zara wadda ta zauna a kan gadon tana dariya ce tace “son ka muke yi babylove”

Kashe mata ido daya yayi yace “nima son ku nake yi ‘yan mata na, where is Hanan?”

“kasan Hanan ai, tana can tana directing masu aiki akan yadda zasu yi setting table, yanzu ma we came to fetch you ne”

“Ah okay, bari inyi wanka first”

Yana tashi kuwa su Amal suka fashe da kuka, kamar kullum wayoyin shi ya basu suna ta wasa da su sannan ya lallaba ya gudu yayinda Zara take ta yi mishi dariya.

**********

Zara dai ‘yan biyu ta Haifa mata wadanda suka ci sunan Mahaifiyarta da Mamy wato Zainab da Labiba amma ana kiran su Amal da Amna. Yaran Zara farare ne tas sannan kyawawa gwanin ban sha’awa.

***********

Su Farouq ne suka shigo dinning room din... Yana riqe da Amal yayinda Zara take riqe da Amna.

Hanan wadda ta gan su ce ta rugo a guje tayi hugging Farouq tace “Abbu good morning”

Kumatun ta ya ja tare da fadin “good morning my chubby bubbly, how was your night?” 

“fine Abbu, how was yours?”

“It was great... thanks for asking my dear”

Bayan masu aikin sun gaishe shi ne suka fita.

Ko da suka zauna kamar yadda suka saba Hanan ya fara ba ma abincin wanda bayan ta qoshi ne ta miqe tayi mishi kiss a kumatu tace “thank you Abbu, you are the best Abbu in the world”

Yana murmushi yace “thanks my love”

Daga nan ta janye su Amal suka wuce Play room dinsu.

Bayan Farouq ya gama ba Zara abinci ne ya fara cin nashi.

Yayi nisa ne ya kula da yadda ta qura mishi idanuwa babu qyaftawa... Ya saba da hakan amma kuma ya kula na yau din daban ne...

Farouq dai ya sani cewar a kullum idan Zara ta sa mishi idanuwa haka, dadin baki ke biyo baya.. daga nan kuma sai request!

Ba tare da ya kalle ta ba yace “yeah yeah I know I am handsome, thanks for the complement”

“Hey, when did i..”

“you were staring at me babes, i caught you”

Fashewa tayi da dariya tace “I love you”

“Go on...”

Dariya ta cigaba da yi...

Ta san ya gane what's coming next don haka without wasting time tace “I need a favour from you..”

Yana murmushi yace “I cant refuse, can I???”

"No" ta fada yayinda ta tashi ta koma bisa cinyar shi ta zauna tana murmushi.

“please can you make it back from the hospital zuwa yamma?”

Confusedly yace “why? Wani wuri zamu je?”

Ta girgiza kai alamar a’a sannan tace “just promise me you will, akwai abinda zan nuna maka ne”

murmushi yayi sannan yayi mata kiss a kumatu yace “anything for you my angel, na san ko ma meye its gonna be awesome”

“Insha Allah babylove” ta fada tare da hada bakinta da nashi suka shiga kissing juna.

Wayar shi da tayi ringing ce tayi interrupting dinsu...

Tsaki yayi yace “not again with the spoiler”

Zara dai dariya ta dinga yi mishi..

Ko da yayi answering call din daga asibiti ne and as usual attention dinshi suke nema..

Har parking lot Zara ta raka shi sannan ta dawo.

Zara tana komawa cikin gida na ga ta janyo wayarta ta kira Alveena event planner.

what for???

***********

After a while....

Zaune suke a falonta ita da Hafsat wadda bata dade da zuwa gidan ba.

“babes hope you got something for him? Don na san halin ki”

Zara tana dariya tace “babu abinda na siyo mishi bestie, he has everything”

Hafsat ta girgiza kai cike da disappointment tace “Allah ya shirye ki qawata”

Hanan ce ta shigo cikin sallama ta qaraso wurin Hafsat tace “Anty kin ga Aimana bata son mutane, she has been crying since”

Hafsat tana dariya tace “ai wannan yarinyar kyuyan bala’i gare ta. Ga Al-ameen can yana wasan shi babu ruwan shi amma ita sai fitina”

Zara tana dariya tace “Oya feed her sai ki bani ita mu gani, she definitely won’t refuse her second mum”

Hafsat tace “na ma kusa bar miki ita ki hada da su Amna ai”

Da sauri Zara tace “wallahi ina so qawata”

********

Hafsat dai a yanzu yaran ta biyu. Al-ameen sai Aimana wadda duka duka watan ta goma.

********

Much later...

Wuraren qarfe biyar saura ne Farouq ya shigo gidan a gajiye.

Ko da ya shiga gidan ya ji shiru kamar babu kowa. Sashen shi ya nufa yayi wanka sannan ya shirya cikin wandon sweatpant da wata polo T-shirt.

Yana gaban madubi yana brushing gashin shi ne wayar shi tayi ringing.

Ringtone din Zara ne... but why is she calling him???

Gani nayi yayi murmushi sannan yayi answering tare da sa call din on speakerphone

“hey baby angel, where are you? Na dawo gidan na ji shiru”

“yi haquri babylove, ina Garden please come”

Confusedly yace “me kike yi a nan when its not your favourite place??”

Dariya tayi tace “it is today, please come. Ga su Amal ma suna jiran ka”

“okay okay, I am coming”

Farouq yana shigowa garden din ya ji an fara waqar “happy birthday to you..”

Cike da tsananin mamaki ya tsaya cak yayinda yake ta kallon su daya bayan daya.

Gani nayi kawai ya rufe fuskar shi da hannuwan shi yana girgiza kai.

Zara ce ta qaraso wurin shi tayi hugging dinshi tare da fadin “happy birthday my love”

Yana murmushi yace “oh my God, I cant believe I forgot my birthday”

Zara ta dan harare shi tace “hmmm... dama fa baka taba tunawa ba”

Yana murmushi yace “Okay, I am glad I have you to always remind me my Angel, thank you very much and I love you sooo very very much”

Muryar Granny suka ji tana fadin “toh sarakan soyayya, sai kun gama soyewa sannan zaku waiwaye mu ko me??”

Gaba daya aka fashe da dariya yayinda Zara tace “ke dai kawai kishi kike yi, fadi gaskiya”

Granny ta harare ta tace "wannan karon dai tare da shi zan tafi ko kin so ko kin qi"

Zara ta turo baki tare da fadin "dama na sani banyi inviting dinki ba"

"ai ko bakiyi inviting dina ba sai na zo"

Zara ce ta turo baki yayinda suke ta yi musu dariya.

Farouq ya riqo hannunta suka qarasa cikin Garden din.

He saw everyone including su Daddy harda su Safa.

“Oh My God, Yanzu saboda birthday dina kuka zo all the way from France Daddy?”

Daddy yana murmushi yace “toh tunda Princess ta matsa sai mun zo ai dole mu baro abinda muke yi mu zo”

Cike da farin ciki Farouq yace “thank you very much for coming, this means alot to me”

Ya kalli Mukhtar yace “Haba my friend you didn’t even remind me dazu da ka zo asibiti, not fair”

Mukhtar yana dariya yace “ba laifi na bane abokina, I wouldn’t be the one to ruin the surprise” ya janyo shi tare da hugging dinshi yace "happy birthday to you"

Farouq yana murmushi yace "thanks abokina"

Haka dai aka dinga taya shi murna tare da yi mishi fatan alkhairi.

BigH wanda yake on standby ya dinga kashe hotuna.

Bayan Farouq ya yanka cake dinshi an ci an sha ne aka fara bashi birthday gift.

Kowa ya ba Farouq birthday gift wanda yayi ta godiya amma fa banda Zara... and suddenly he felt bad!

Ya so ya share ta amma ya kasa.. He couldn't help but ask her!

“baby angel where is my gift?”

Kafin tayi Magana ne Granny ta kalli Farouq tace "wane gift zata baka bayan mashirmaciya ce, shiyasa nace maka na fi ta sonka”

Tayi ma Zara gwalo tace "an dai ji kunya"

Aikuwa gaba daya aka fashe da dariya yayinda Zara ta turo baki tace “wallahi wannan tsohuwar ta takura mun, yanzu zan baki kunya don kuwa zan bashi gift wanda babu wanda ya bashi irin shi a cikin ku”

On hearing this, everyone's attention went back to Zara. Babu shakka suna so su ga abinda zata bashi din ne...

Hannun shi ta kamo ta dora akan cikin ta tace “I am expecting a baby my love, you are going to be a father again”

Zaro idanuwa yayi cike da mamaki hade da murna yace “what??”

Kafin tayi magana kuwa ya daga ta sama yana ta twirling dinta round yayinda ake ta yi musu dariya.

“Alhamdulillah my angel, we are pregnant again, kin bani babban kyauta my angel I love you so very much”

Zara ta kalli qawarta Hafsat tare da kashe mata ido daya.

Hafsat dai girgiza kai tayi tana murmushi.. she had a special gift for him all along... what better than this??!!

Su Mamy sunyi murna qwarai da jin wannan zancen. Haka suka dinga yi ma Zara addu'a.

Sadiq ne ya kalli Zara yace “Allah yasa ki haifo triplets duka mata”

Saima tace “what??? It means Ya Farouq da mata bakwai kenan fa”

Granny tace “takwas dai harda ni”

Gaba dayan su suka fashe da dariya.

Abba ne yace "Allah yayi muku albarka gaba dayan ku"

"ameen"

Suna nan suna ta hira ne Farouq ya janye Zara suka bar garden din.

Su mamy dai sai neman su suka yi suka rasa har Anty tana fadin “ikon Allah, sun tara mu a wuri sun bace”

Hahahaha!

************

Tsaye suke a babban falon shi yayinda suka yi hugging juna.

Sun yi kusan minti biyar a hakan... Babu shakka they are enjoying the moment ne...

“baby angel”

“na’am”

“you are the best thing that has ever happened to me, A yau kin qara bani wani special gift, I love you very much and will continue to love you till the end of time”

Zara tana murmushi tace “abinda nake so kenan Babylove, ka cigaba da sona har abada”

“you got it babe”

Tana murmushi tace "banda kishiya"

"uhmmm, i will have to think about that"

"what??" ta fada tare da ture shi ta juya zata tafi ranta a bace.

Da sauri ya janyo ta yayi hugging dinta yace "hey come here, wasa nake yi. I have eyes for you alone my angel, kin riga kin bani komai da nake nema. You are my life and i love you like crazy my Zara"

Ajiyar zuciya ta saki tare da qara mannewa a jikinshi tace "i love you too big brother"

"arggghhhh"

Hug din tayi breaking sannan ta ja kumatun shi tace "i mean I love you too my babylove"

"better" ya fada tare da kashe mata ido daya.

Janyo hannun ta yayi yace "mu je dakina in nuna miki wani abu"

Zaro idanuwa tayi tace "Ana jiran mu a garden, ka manta ne?"

Turo baki yayi yace "ba an gama celebration din ba?? Ki barsu su cigaba da hira tunda dama sun kwana biyu basu hadu ba. Mu je muyi tamu hirar"

Suna tafe ne na ga ya shafa cikin ta yace "i need to introduce myself to this little angel ASAP"

Zara wadda ta fashe da dariya tace "bad boy"

"only for you my angel"

Ko da suka shiga dakin kafin in qaraso sai gani nayi Farouq ya rufo qofar.

(Wato ba'a buqatar 3rd party🤨)

Juyawa nayi na koma garden don ganin abinda yake wakana a can.

Tammat bi hamdulillah...

**********
AUTHOR'S NOTE

.......and it's the end😘
Its time to say Good bye my people

To each and every one of you that have shown me love and given me support... I say a big thank you
(Godiya buhu buhu)
❤❤❤❤❤

thank you for the ...negative, positive, funny, emotional and even crazy comments...

Thanks much for your votes...

I appreciate each and every one of you
💗💗💗

NAGODE

I love you all
💖💖💖

))*********((
Next up
👇
👇
"Wata Rayuwa"

*****
One love❤
Fadeelarh1

Continue Reading

You'll Also Like

9.1K 644 95
*TIE ON YOUR SEAT BELT FOR THE JOURNEY IS YET TO BEGIN* I know most people would be wondering why the novel is been tittle "THE MAID" Hausa novel ne...
187K 18.1K 54
Ta tafka babban kuskure a rayuwarta... Shin zata iya gyara wannan kuskuren ko kuwa??
344K 35.7K 174
English Name: After Retiring from Marriage, I became the Favorite of a Powerful Minister Associated Names: 退婚后我成了权臣心尖宠 Chinese Author: Lan Bai Ge Ji ...
5.4M 457K 73
မပြိုဆင်းနိုင်သောကောင်းကင်ထံပါး ထာဝရမကြွေသောကြယ်အစုအဝေးများဖြင့် မဆုံးသောမျှော်လင့်ခြင်းများအပ်နှင်းခဲ့သည် နှလုံးသား၏အနက်ရှိုင်းဆုံးတွင်တည်ရှိစေ...