Chapter 35

1.5K 173 24
                                    

*_KOME DA LOKACIN SA_*
  https://my.w.tt/tMyY8O921ab
            Chapter 34

If you hear a voice within you say you cannot paint, then by all means paint, and that voice will be silenced.

Ina kukene maza da Mata masoya kasuwanci, ga dama ta samu! Nesa tazo kusa! Ina masu sayan d'ai d'ai ko sari karku sake a baku labari, da arziki a garin su har gwara a garin mu, kai gwara a  dakin mu, karku sake wannan damar ta wuce Ku
Ku garzayo kampanin *Greenleaf biotech* domin ya tanadar muku kayayyaki sama da guda 4500, Kama daga abubuwan amfanin yau da kullum kamar sanitary pad, pampers, baby wipes, sabulan gyaran jiki, man shafawa, magungunan qarin lafiya da magance cututtukan zamani kamar (infection, BP, diabetes da sauransu), kayan kwaliyya, sinadarin rage kina da tumbi, takalma, jakunkuna, air frying pan (baya buqatar Mai wajen suya) da ma wasu da dama.

Zaku iya siya domin amfanin kanku da iyalan ku, sannan kuma zaku iya yin sari domin saidawa ku samu riba me albarka.

Domin qarin bayani ku biyo mu ta wannan link din👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼

https://wa.me/message/XMECES32SQEPK1

Ko ta WhatsApp group👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
https://chat.whatsapp.com/BebpPIrkAPj1bfiqfZkkjH
Saka min kafa yayi zan fadi nayi maza naja da baya, ya kuma kalli Ishaq. Wanda ya zuba mana ido yana mamakin fadar mu, wanda yayi imani salon soyayyar ce haka. Shi yasa ya kasa fadawa Inayat yana sonta, dan yasan zuwa daya Malik zai yi ya dauke mishi ita, ba tare da ya fahimci kome ba, na sanya mishi hannuna cikin na shi naja shi muka  bar restaurant din, kasa hakuri yayi ya biyo bayan mu, cikin wata irin masifar kishi, kafin ya iso har mun shiga taxi, kallona Ishaq yayi cikin nutsuwa sannan yace min. "me yasa ba zaki saurare shi ba?" Kauda kai nayi ina kallon gefen hanya, a hankali na furta cewa. "Bana bukatar shi ne!"  "Toh kuwa na hango Soyayyarki a idanun shi, na hango kewarki a idanun shi! Na hango kaunarki a..." "Ishaq! Meye alaƙar mu?". Kallona yayi na wani lokaci, kafin yace min. "Babu kome sai shakuwa?" Da mamaki na kalle shi, kafin nace. "shakuwar mu soyayya ce!" "A'ah shakuwar mu! Ba soyayya bace. Zumunci ne! Bayan shi kuma babu wata alaƙa a tsakanin mu!"  Bakina yana rawa nake kallon shi, tare da rufe shi. "Kana nufin baka da wacce kake so?".  "Ina da itama mana!" Wani abu naji ya tsaya min a wuya, kafin yace min. "Ina da wacce nake so! Ina da wacce nake kauna! Sai dai haka ba zai amfane ni da kome ba, sai dana sani! Shi yasa."  "Wacece ita?"  Kauda kai tayi ba tare da ya kula ni ba, na kuma mai maita mishi abinda na fada a sanyayye ya ce min. " INAYAT" kalmar da ta fito a bakin shi kenan, kasa magana nayi tare da sauke ajiyar zuciya. "Amma duk da son da nake miki!  Malik ya fini bukatar ki, ba zan tab'a son kaina ba, domin zai so kasancewa da ke da kuma yaran shi, idan na raba ku, zan iya zama mara adalci, dan haka mu bar soyayya nan mu dauki shakuwar mu, babu soyayya sai zumunci. ina sonki da MALIK!". "a'a! Karka yarda ka lalata min rayuwa! Bayan ka fara sanya min kwaɗayin soyayyarka ban dace da Malik ba, da kai nafi cancanta. Don Allah karka raba ni da soyayyarka." Fadawa driven motar yayi inda zai sauke shi, sannan ya biya shi kudin shi ya saka kai zai fita. " Na rike rigar shi, cikin sanyin murya nace mishi. "Zan iya rayuwa babu wani d'a namiji a tsarina. Amma bazan tab'a zama da Malik koda ta minti goma ce! Ka duba alamarina idan kuwa kace zaka iya rabuwa da ni sabida Malik toh ka manta dani har abada. " Sannan nayiwa Driven magana muka wuce, sai da muka bar shi na fashe da wani irin kuka, wallahi ko Malik shi daya ya rage bazan koma mishi ba, balle kuma yana da matar shi." Koda Malik yazo wucewa yaga Ishaq a tsaye, parking yayi cikin hanzari ya sauka a motar, tare da zuwa ya ci kwalar Ishaq. "Meye alakarka da mata ta? Me yasa ka zaka  min haka! Me yasa bazaka min Uzuri ba, ina ka bar min mata ta. " Kwace kwalar rigar shi yayi tare da jan siririn tsaki, sannan ya wuce abin shi. Cikin jin haushi ya kuma cakumo rigar Ishaq! Cikin barazana yace. " Meye alaƙar ka da Mata ta?" Juyawa yayi a fusace, ya ture MALIK! "Baka da abun da zaka iya samun Inayat! Ba zaka tab'a samunta ba! Idan kuma kana da zarra kaje ka nemi soyayyar ta, idan ta amince da kai. Ba zan kuma barin wani abu ya shiga tsakanin mu ba, idan kuwa ka kuskura na fahimci baka cikin tsarinta, toh ka koma gefe kaja bakin ka kayi shiru, kudi yana sayan kome amma bai tab'a sayan Soyayyar gaskiya ba." Daga haka yayi juyawar shi ya bar gurin. Juyawa shima Malik yayi ya nufi gidan shi tashin hankali da damuwar dashi saura kadan ya sanya shi hatsari, maganar Ishaq na kuma yawo a kan shi, zuciyarshi tana wani irin bugawa, A hankali ya furta" da gaske  kake Ishaq! Babu soyayyarta a zuciyata, bana sonta, dole ka kuma bani dama, na samu Haihuwa daga gareta, idan na samu sai ka tafi da ita duk inda yayi maka, amma Inayat mata ta ce."  yana shiga falon. A hankali. Yana duba ko ina, kafin ya daidaita nutsuwar shi, kafin ya cire kafar shi, yaji karan bugun karfe a keyar shi, sai da ya zuba gwiwar shi a kasa. Ta tako gaban shi tare da cilla mishi wayar tana jan karfen, "ka dauka ni wawuya ce! Ka zata zaka ci amanata Allah bai tona asirinka ba. Wato har kana da wasu yaran da wata mace, meye na rage ka dashi?."jini ne yake zuba daga keyar shi ya mike a hankali tare da ɗaukar wayar Inayat, ya kunna. Hoton Anoosha da Anoosh ne, sanye da wani farin kaya me hade da ja, sunyi kyau kan Anoosha an saka mata Flower crown me ja da ratsin fari, Anoosh kuwa an sanya mishi hula facing cap, ja da ratsin fari, sake d'ago karfen tayi zata buga mishi ya rike, yana kuma kallon Yaran, sannan ya saka wayar a cikin aljuhun rigar shi, ya fincikota da karfen ya haɗa ta da bango. "Na gaya miki ban san kome akan su ba, amma sabida jahilin tunaninki shi ya sanya min jin dadi dan nasan uwar Yaran, karki bari nayi magana, idan ba haka ba, zaki yi hauka. Wawuya ta bugawa a jarida." Jan hannunta yayi suka nufi wani daki ya rufeta tare da nufar dakin shi, jiri na diban shi, yana shiga yaja kujeran dake gaban computer din shi, ya shiga kiciniyar bude key din wayar.  Kasa budewa yayi, sannan ta koma ta google ya kwashe kome na kan wayar ya mai da kan laptop din shi. Dakyar ya samu ya bude folder ɗinta, ya shiga bude abubuwan ta, ganin duk sun koma virus yasa shi dukar desp d'inshi, sannan ya fara kokarin ganin ya bude kan wayarta, dakyar Allah ya taimaka ya bude wayar. Da sauri ya shiga bude gallary ɗinta, hotunar ta na gurin aiki ne, ya fara cin karo da su, sannan ya koma daya inda ya ga tasaka My heartbeat! Hotunar yaran ne, wanda tayi editing dinsu, inda tasakawa Anoosh JNR malik, na Anoosha kuwa ta saka, Little Mahnoor! soyayyar Yaran shi da ya kama shi, ya sanya shi jin zuban hawayen yace. "Dama na barki da nauyina." A hankali yake duba hotunar har da na kanen shi da ita, duk  na ranar Birthday din Haysam. Kwalla ne ya cika mishi ido, yana mamakin yadda kanen shi suka girma, soyayyar su da kewar su, na huda zuciyar shi, mik'ewa yayi tare da fara bincike akan abinda ya kawo Ishaq da Inayat London, bai samu kome ba, sai dai ya kuma fita inda ya nufi asibiti, aka mishi dressing din Keyar shi,, sannan ya koma inda ya ga Ishaq ya shiga, ya samu baya nan. Dole ya dawo gidan shi, bayan ya manta da Zeeh din shi. Yana ganin wayar Inayat na ringing bai dauka ba, har zuwa wani lokaci ya kashe wayar.  Haka yaji zaman gidan ya gundure shi, har zuwa gari ya waye. Da asubar farko ya bar gidan. Bayan ya buɗe kofar dakin da Zeeh take, ya fita abin shi. Inda yaga Ishaq ya shiga ya koma, aikuwa ya hango shi zai shiga mota, ko kafin ya isa har ya shige motar shi, suka bar gurin. Shima bin bayan Ishaq, Unguwar mu yazo, ya samu nima na fito cikin kayan sanyi, har da hula. Sauka yayi tare da nufo ni, ina ganin shi na kara saurina tare da yanke fuskana, cikin sauri ya riko hannuna, juyawa nayi zan zabga mishi harara na hango Malik, bani da niyyar rungumo Ishaq,nasaka fuska na fada jikin shi, shima bazata yaji abun sai ya zo mishi irin banbara kwai,  cak Malik ya tsaya, ran shi na b'aci. Dan masifa ya juya ya kasa sake dawowa yayi tare da fincikoni daga jikin Ishaq, yana huci ya shiga niman zai dunkule hannun shi na sha gaban shi, ina  tare da juya bayana na riko hannun Ishaq. Zan wuce shima ya riko hannuna. Juyawa nayi zan mishi magana, ya zuba min shanyayyun idanun shi, yana min yawo dashi a sassar jikina, lokaci guda naji wani abu yana bin duk wata jijiyar jikina yana yawo, kwace hannu nayi sannan na bi Ishaq muka bar shi tsaye, na sallami wanda zai kai ni makarantar, sake zuwa gaban mu yayi ya tsaya. Tare da mika min wayata, cikin izgilanci, ya fara magana. "Ke har kin isa wasa da aure na? Dan na aure ki akan nera dubu biyar, shine zaki dauki aurena a cikin abu marasa daraja, kizo mu wuce tun muna shaida juna, idan kika bari na kamaki toh zan ga shegen da ya isa shiga gonata." "Mr Sex! Toh ai dama auren da babu Allah a cikin shi ai babu wani Alkhairi sai zallar sharri, sannan da kake tunanin cewa ni zan bika wato ga sakarya irin wacce bata goggo da rayuwa ba, bata san inda ke mata ciwo ba. Malik wallahi ko da billion aka bani kai. Zan ajiye ka nayi tafiya balle kuma kaje ka binciko da kyau, auren da aka yi shi miji ya cikawa wandon shi, ya gudu ya bar auren meye ribar auren, dan naga kamar baka zauna a cikin ajin islamiyya ba. Shi yasa baka iya banbanta babu da akwai ba, ka zata har yanzun kana da ikon kayi min rashin hankalin da kayi min ne. Hmm!" "Wannan hotunan fa? Koda yake ba zan damu ba, sabida nayi riba dake, JNR malik da Little Mahnoor. Inayatu kenan! Sannan Ishaq ka kyauta da ka mai da min Yarana cikin gidan mu, domin kuwa ita bata da arzikin da zata rike min Yarana, dan haka na samu abin da nake bukata baki gaba na." Wani murmushi nayi, dan nasan ya faɗa min haka ne dan ya janyo hankalina. Juyawa nayi tare da barin gurin muka shiga motar. Duk yadda naso Ishaq ya goya min baya, na rama abin da Malik yayi min yace ba zai taya ni ba, dan haka na janye jikina daga gare shi, Dama gidan da nake akwai wani Saurayi me sunan Mahir! Yana matuƙa son na kula shi, aikuwa ganin kamar Malik yasan gidan, na amince mishi muka shiga mutunci, kamar muna SOYAYYA, dan ni Zuciyata wa Ishaq na bawa, toh ba zai taimaka min ba kawai na janyo Mahir, muka shiga abin arziki, dake shima sona yake kawai muka shiga fita yawo idan na dawo makaranta.
 
               Abin duniya ya dame Malik kawai daurewa yake dan ji yaƙe kamar zuciyarshi zata fita, dan yana yawan ganina tare da mahir,  tunda Ishaq ya dawo min da wayata, ban san yayi saving Number shi ba, kawai sai nake daura hotunar mu da Mahir, sabida Ishaq yaji haushi. Kawai Ashe Malik ne yake gani, Ishaq bai tab'a budewa ba. Kawai haushi kamar zai kashe shi. Tunda Malik ya shake Zeeh take shakkar shi, idan ta bude wayar ta, sai dai taga hoton Inayat da MALIK suna farin ciki, tare da jin dadi. Kafin wani lokaci Bala'i ya kaure a gidan Malik ranar da ta bashi haushi ya maketa abinda bai tab'a dukar mace  ba, sai ni. Aikuwa ta Malik akan tsini, yayi mata mugun duka, nan ta bazama niman INAYAT zata kasheta, aikuwa tana cikin motar ta ta hango Inayat da MALIK!  Suna farin cikin, parking tayi da sauri ta nufi inda suke, tana zuwa ta dauki kwalbar Flower da aka jera a gurin ba, zata bugawa Inayat, Malik ya tare ta. Tare da ture ta ta fadi, sannan suka tsallake ta suka wuce. Cikin ihu tana fadin. "Wallahi sai na kashe ki." Inji Zeeh ta kuma tashi da gudu har sun tafi abin su.. koda. Gida ta koma, tana shiga gidanta ta samu mijinta kwance, da bala'i ta kamo kayan aikin shi...🤭🤔🙆🏾‍♂️ Bamu da wuta don Allah kuyi hakuri
Share and Voting
Comments 🙏🏼

KOME DA LOKACIN SA {COMPLETE}✓Where stories live. Discover now