Chapter 1

4.2K 233 11
                                    

*_KOME DA LOKACIN SA_*
        
          Chapter 1
Na MrsUsman400
https://my.w.tt/kTxcqPSjqab
"Toh wallahi zan iya daukar kome! Ban da na kallon wannan yaran dube su fa." Ya nuna yaran da suka kasance mata, su uku.

        Shiru Mahaifiyarsu tayi tana zubda kwalla.
"Amma malam yaran nan, duk naka ne! Kuma ban san inda zan kai su ba. Yara mata da kake kokarin na haifa maka su malam ka kai su bola tunda baka son su, kaje ai bani daya ba ni kadai bace mace a gidan nan."
                 Inji matar, zaburowa yayi kamar zai rufe ta da duka, yaran suka rufa akanta, suna kuka tare da kiran Mamah.
           "Ai malam gwara ka gani, tunda mutane basu san meke musu ciwo ba, nan Zehrah ta min rashin kunya da na gayawa Rakiya sai ce min tayi wai nayi hakuri yara ne!" Inji wata mata daga bakin kofar,
          ..... Shiru yayi yana huci, sannan ya fita, daga yana fita wata matar shi ta fito daga daya dakin tana murmushi tace Mishi.
"Malam! Jiya me niman Atika yace zai turo iyayen shi."
       Dai-dai shigowa na gidan, a sanyayye dan yau tun asuba Innarmu take kirana, nasan Baban mu ya tadda rigimar shi, a hankali nake tafiya, har na shigo gidan.
       Kayana na asibiti na tattara, na durkusa tare da cewa.
"Ina kwana Baba!"
        Gyara tsayuwar shi yayi tare da cewa.
"Inayat! Sau nawa nakira ki?"
"Malam! Da ka daina damun kanka da Maganar Yaran Rakiyah. Domin ai ko Inayat ai kwana take da sunan aikin asibiti."
Da sauri na d'ago kaina, ina kallon Inna Jumalo, cikin tashin hankali. Idanuna yana cikowa da kwalla.
"Toh wallahi ba a gidana ba, Domin kuwa, ba za a barbada min suna a cikin unguwa ba, a barni da jin kunya ba"
Haka yayita fada, kaina a sunkuye, karshe na tashi na Barsu. Ashe haka ma ban tsira ba, sai da ya biyo Ni, dakin ya zage mu tass da Mamanmu, sannan ya fita. Haka muka sha kuka,muka more.

  Kallon Mama nayi sannan na ciro kudin albashi na, na mika mata, sannan na tashi zan shiga uwardaki tace min. "Amma malam yasan kin sami albashi kuwa?" Girgiza kai nai sannan na wuce zuwa dakina, na zauna ina share kwalla, har Nusaiba ta shigo, itace ke bina, sai Mariam, da Balkisu. Sai Yar aurar mu, Aeesha. "Aunty Inayah, dama akan waec din nan ne, ko zaki duba Alamarin, wai zamu bada dubu sha biyu. Gwamnati zata bada sauran." "Shikenan zan baki gobe Insha Allah" ina gama magana da ita Mariam ta shigo tare da ajiye min list din abinda muke bukata, sannan na kalleta nace mata." Yan mata. Keda wa zaki kasuwan dan wallahi ba zan fita ko ina ba!" "Aunty nida Balkisu ce da kuma Zehrah" murmushi nayi sannan na wuce daki na ciro kudin da za su kashe na basu, sannan suka fita.

            Nice ya ta farko a gidan mu, daga ni kuma Mama bata haihu da wuri ba, har sai da aka cire rai, sannan ta haifi Nusaiba, sannan ta kuma haifi Mariam, bayan shekara daya ta kuma Haihuwar, Balkisu. Sai auta Aeesha. Kafin su Baba yayi aure inda ya auri Inna Jumalo, tana da yara biyar maza uku mata biyu, mazan sune manya, dan haka suke bina. Ahmadu sai Sadiku da Haruna, sai Jamila da Hinduh, dakin Inna Hajjo itama yaranta shida ne! Hamisu da Kabiru.

         Halima da Binto, Ummi da Shema'u tare da wasilah.  Tun daga kan mazan zuwa kan matan   ana ji dasu, dan kowani daki akwai maza. Mu kuma babu sai ni. Maman mu tasha wahala, a hannun kishiyoyinta tare da uwarmijinta.  Har ila yau, da muka girma. Mu yan jahar Gombe ne, a karamar hukumar Gombe, muna unguwar jeka da fari, duk da Unguwar mu yayi kaurin suna, gurin tara tsagerun matasa, amma akwai hadin kai sosai. Sannan matasan mu suna ƙoƙarin inganta ilimin addini dana zamani.    A hankali na fito daga dakin mu, na nufi bakin rijiya na shiga jan ruwa, ina gamawa na nufi ban daki, na watsa ruwa, gidanmu a matse yaƙe sosai, domin idan ka shigo zaka fahimci haka, gefen inda zai kai ka ban daki, akwai dabbobin da matan Baban mu suke kiwon su, ko ina na cikin gidan a jakale yaƙe. Ina da kyakyami, shi yasa ban cika yarda ina zama a tsakar gidan mu ba. Sai dai na shige dakinmu na zauna.

                     A hankali nake wanka ina gamawa na fito, na kalli yadda matan makotan mu suka shigo, gulma dan kamar gidan mu ne ma tattarar gulmar su, ina fitowa suka buga shewa, ban damu ba nayi wuccewa ta, ina jin ciwon abinda matan Babana suke mana, fitowa Zehrah. Ta kalle su kafin tace."wallahi ku bar gidan nan, ko na zabga muku rashin mutunci." Sun san halinta dan haka da sauri suka saka kai zasu fita, tace musu." Na kuma ganin kafarku a gidan Nan" da haka suka fita.

           ***
A hankali yake saukowa daga step, yana gyara zaman rigar shi, gefe daya wata kyakyawar matar shi rike da brifcase din shi, gefen kunnen sanye yake da bluetooth, yana gyara sittings na wayar hannun shi. "Ya Malik! Don Allah karka manta alqawarin mu! Karka manta babu cin amanar juna! Babu kishiya! Babu batun Haihuwa, babu batun kara aure! Babu batun kowa sai nawa!"

             "Kai! Indai kai na ne! Na miki alqawarin babu macen da zata tab'a ketare iyakar ki, inyi ki domin kece, Zee, kuma zan cigaba da kasancewa dake har karshen rayuwata." A hankali ya juya tare da kai bakin shi goshinta, ya sumbaci goshinta, sannan ya amshi brifcase din, zai fita, da sauri ta rike hannun shi tana kallon fuskar shi, kamar zata sake kuka tace. "Nayi imani da Allah kai mutum ne mai kamun kai, amma ina tsoron ranar da wata zata juya min tunaninka. Sabida kai naki kowa nawa, naki karatu, naki Haihuwa. Ya Malik, am real love you" ta faɗa tana me fashewa da kuka. Rungumo ta yayi cikin damuwa sabida babu hanyar da zai tab'a butulce mata. Babu ta inda Zee ta kasa mishi, shi kan shi yana jin daɗin ta, matsalarta raguwa ce. Murmushi yayi ya shafa fuskarta tare da sumbtar bakinta, sai da ya d'an cijeta. "Zeemalik! Har abada babu ha'incin a zamanmu, ina sonki Sosai, amma kisani kome da lokacin sa! Idan lokacin yayi babu wanda ya isa dakatarwa, ina sonki sosai." Yana gama fadar haka ya juya zai fita ta rike shi tare da zuba mishi ido. "Ya Malik! Kana nufi duk abinda ka lissafa min zaka iya aikawa." Cikin sauri ya dakatar da ita da cewa."babu abin da zan aikata! Zeemalik! Ni naki ne har abada, bazan tab'a cin amanar ki ba." Rike kanshi tayi tare da sumbatar bakin shi, sun jima suna tsotsar juna, kafin yayi breaking kiss din, kallon yadda  idanun ta suka yi jajjur yayi, sannan ya sake murmushi, damar dalilin da yasa yaja hirar kenan, amma dake yar karamar tunani ne da ita har ta faɗa cikin komar shi, sake jakar yayi tare da daukarta, ta sakala hannun ta a kafad'arshi, tare da kai bakinta gaɓɓai shi tana kiss din shi.  Dama tun jiya yana bukace da, dan haka.

        Suna shiga cikin dakin su, ya ajiye ta a bakin gado, a hankali ya shiga balle botirin rigar shi, tare da d'ago ta,. Yana matse bom-bom, ɗinta, daga nan suka shiga zazzafar romancing...

        ***
"Inayat!" D'ago kai nayi ina kallon Mamah, tare da cewa"na'am Mamah! Na amsa a sanyayye."dama akan yadda kome yake zuwa mana a bazata ne, shine nace ko zaki fara karb'an maganin!" Cike da mamaki nake kallon Mama mace me Tauhidi da iklasi, yau ita ke ce min na fara amsar maganin, gyara zama nayi sannan nace mata."kome da lokacin sa, lokacina ne bai yi ba, idan yayi babu wanda ya isa dakatar da ni, Mama nasan ba halinki bane, kin gaji da maganar mutane da Baba ne, amma ki sani, duk abinda zaki yi matukar lokacin bai yi ba, babu wanda ya isa, ya sani dole. Aure da Haihuwa, arziki da dukiya, duk na Allah ne, sai ya shirya kome zai tabbata, don Allah ki daina biyewa mutane suna kai mu inda Allah bai kai mu ba, karki damu akan dan su Nusaiba da Mariam zasu ya aure har yanzun lokacina bai zo bane. Amma nayi imanin idan yazo babu wanda zai hana faruwan haka." Ina fadar haka na gyara zaman rigar aikina. "Akaramakiya, irin wannan dogon huɗubar,maza bani kasona, da ladan barinki kiyi aikin gwamnati, duk da bita da kulen da kike ja min, bai dame ni ba maza cika min aljuhuna da kudina!" A hankali na ciro takardan da na ajiye mishi kasonsa, na mika Mishi, sannan na dauki jakar da nake fita da ita, na nufi hanyar fita, har na kai bakin kofar Mamah tace min.
"Allah yayi miki albarka, ya kuma baki sa'a." "Toh toh! Ni kuma Allah ya kwashe min albarka ko? Rakiyah kina son ganin Annabi kuwa? Da alamu kece kika min faraku da yar albarka, kina hassada dan ta bani kudi ke kuma kina zaune hotiho, yar bakin ciki a haka zaki kare, Ke Inayat karki manta idan zaki dawo gobe ki saya min kilishi,  sannan ki hada min da buredin miyatti! A dawo lafiya, Allah ya tsare a dinga dariya dai, domin kuwa haka zai sanya alhazzan birni suyi ta ribibin ki, ga mace har mace, bakin jinin uwarki ya shafe ki, duk cikin y'ay'ana ke kyakyawa ce, mace kamar anyi ta da zallar madara." Haka yayi ta surutu, har na bar d'akin, a tsakar gida na samu su Yadiko, har zan wuce Inna Jumalo tayi magana cikin dan karamin murya tana faɗin. "Yar nan ashe har kin karb'i albashi, gashi ban dawo miki da wanda na a raba a wancan watar, kuma matar Hamisu tana gab da Haihuwa. Ko zaki." Murmushi nayi sannan na mika mata dubu biyu, na kalli Inna  Hajjo itama na bata, sannan na fita da sauri, kallon juna suka yi sannan suka fashe da dariya, suna faɗin." Muna nan dake, Wallahi keda aure sai dai a lahira idan ana yi ba mamaki zaki yi."

       Federal Medical Centre Gombe, anan nake aiki ni malamar jinya ce, kuma Alhamdulillah albashi na, sannan ba kuma ina aiki da wani asibitin kudi, idan na fita da karfe biyu, zuwa babban asibitin, karfe bakwai nake nufar dayan asibitin kudin da nake aiki, shi yasa nake samun albashi me tsoka, da haka nake kula da mahaifiyar mu, da kuma kanena, mahaifina bai da sana'a sai ta zama a majalisar su ta manyan mutane suna zagin Y'ay'an mutane, sannan bawai iya yaran jama'a ba a'a har damu ma da baya son mu, zagin mu yake can you Image yana gayawa mutane cewa, ai ni nafi karfin shi ne shi yasa ya zuba min ido, but kwai ranar da zai fecce mu ya huta.

KOME DA LOKACIN SA {COMPLETE}✓Where stories live. Discover now