Chapter 8

1.3K 142 17
                                    

*_KOME DA LOKACIN SA_*
        
https://my.w.tt/lH6vvrDUxab
            Chapter 8
    Na MrsUsman400

_Koda yaƙe zan tuna miki wani abu! Ke abin da kika dauko ba zai baki daya me kyau ba! Daukaka kike nima! Shi yasa kika jefi matan auren marubuta da kalmar yan  iska ne indai har zaki iya zagin Matar aure da take rubutu kiyi tunanin kin kwana lafiya toh ba damuwa amma Allah zai saka mana, tsakanin ki da mutumin da kika je niman ya miki sharing books dinki daban tsakaninki da mu marubuta mata Daban Insha Allah kamar yadda kika b'ata mana suna da jam'in kudin goro! Prin

       _Ashe haka kuke son wannan book din ban sani ba 😘 Wannan Chapter na Fans din KOME DA LOKACIN SA ne! A duk inda kuke I really Appreciate da comments ɗin ku Thank you So Much! Kuyi kaca kaca da  Chapter 8 musamman Yan Groups din Aisha Bagudu Fans! Matan Quarters Fans! Da Group din Oum Maryam Nagode 🤝 sosai Mrs Sulaiman Bestie Jikar kulu na miki godiya ki cigaba da bin Sabon salon labarina💖💝🤩Son so fisabilillah_

Jana ya fara, cikin nutsuwa na tirje, ina mishi wani irin kallo kafin na tab'e baki na nace mishi.
"Gentleman karka damu kanka damu kanka, ai tun fil azal kaddararta a rubuce yake sake ni zan iya tafiya da kafana kana tsoron kar na gudu ko na fara guje guje ko?" Na d'iga mishi gira duka biyu! Sake ni yayi na kuma fashe da dariya nace mishi. "Ai kaji tsoro ne?" Cikin fusata kamar wani angry bird ya juyo min! "Easy mijin Yar talakawa! Idan kayi hakuri zaka.." matse min bakina yayi, wanda ya sani had'iye sauran maganar da bai gama fitowa ba, ya tako sosai kamar zai shige jikina. "Ni kike gayawa abin da suka fito kazamin bakin ki?" Kwace fuskana nayi sannan na shafa yar karaman dogon lips dina irin na Priyanka Chopra, nace mishi. "You deserve more! More! more!! More than you not expected! Dan haka kayi abin da kake ji. Kayi abin da zaka yi da yar talakawa, ka ji dadin ka da yar talakawa, kasan mu kajin gida ne, ga araha ga biyan buƙata."

     Ban tab'a ganin b'acin rai irin na Malik ba, domin kuwa jijjiyar idanun shi har wani ja-ja suke yi, ilahirin jijjiyar jikin shi sai da suka mimmike. Da karfi ya sab'ani a kafad'arshi, ya shiga cikin gidan dani, bai tsaya ba sai da ya wuce dani year dakin shi ya sake ni akasa timmy. Dariya me hade da kuka na saka sannan na mike ina gyara tsayuwa na, nace. "Ikon Allah na zaune ya fad'i! Toh haka ma yayi."
Wayar shi ya ciro daga , ya saka A kunne, yana faɗin. "Zeemalik Insha Allah yau zan shigo, ki tanadar min kome zan ci" "da alamu dai matar ka ta gida.." da sauri ya saka min kafa na zube a jikinshi, rufe min bakina yayi.
"Ya Malik! Kana ina ne? Ya Malik muryan mace naji! Ya Malik."
"Ke dalla ina kallon Film ne a falo." Ai kuwa hannun shi daya da ya shige bakina na zabga mishi cizo sai da ya wurgani can, ya kuma ɗaukar wayar zai yi magana na fashe da dariya nace.
" Karya! Makaryaci! Malalaci! Raggon maza! Da alamu kai mijin tace ne". Doka wayar shi yayi da kasa, cikin mugun bakin ciki yace. "Wallahi yau sai bata miki kome, kin b'ata min lokaci."

Cikin wani gani gani nace mishi.
"Toh ai dama kome da lokacin sa, yanzun fa lokacin mune raggon maza! Mijin Hajiya, ko nace d'an pant din hajiya. Da alamu dai wannan matar ta lashe zaben birnin zuciyarka." Naushi ya kai wardrob din shi na sake dariya gwara na mishi abin da har abada ba zai manta dani ba, fita yayi kome ya tuna oho, na zauna ina kallon katon hoton shi da matar shi, kamar zasu cinye juna suna murmushi, dariya suka bani yadda suka dace da juna, can sai gashi ya shigo da igiya, kallon shi nayi, sannan na fashe da dariya, nace mishi. "Lallai kai matsoraci ne kace wai daureni zaka yi." Bai saurare ni ba, ya tako gaba na ya kifa min mari sai da na hantsila, sannan  ya zare jallabiyar shi.  Sannan ya haura kaina yana kallon idanuna da suka yi jajjur. "Ba kince babu wanda kike tsoro sai Allah ba? Bana bukatar kome a jikinki, amma kuma zan shayar dake yadda akewa babba magana zan koya miki hankali yadda gobe zaki ji tsoron wani." Duk da cikina ya cure guri guda,  sabida tsoron yadda yake kaina, amma bai saka bakina ya mutu ban ce mishi nayi. "Toh sannu iblis kanin shaidanun, uban tantirai. Maza sanya ni naji tsoron ka."  Cizon lips din shi yayi, tare da cire hijab din jikina na aiki, sannan ya shiga farka rigar jikina, kare kirjina nayi. Zuciyata ta gama cika da farga, na kalle shi. Idan idanuna bamu min karya ba har kwallar bakin ciki na hango a cikin ƙwayar idanu shi.  Ba tare da ya ji kome ba ya zuba min ido. "Mutuncina kika ci! Ni kuma zan koya miki yadda ake mutunta mutuncin wani." Jan zaren wandon uniform dina yayi, sannan ya shiga kokuwar cire min pant dina, a lokacin zuciyata ta gama karaya.  Rike hannun shi nayi. Cikin tashin hankali tab'a ni da yayi ne ya sani sake shi da wani irin rawan jiki. Tun daga kirjina ya fara ganin yadda nake kokarin shiga wani yanayi na daban, sanin cewa idan na shiga wannan matakin ba zanji ciwon abin yasa ya dakatar da abin da yake dan dama maganin da yasha ta fara aiki. Ba tare da yaji kome ba ya shiga ƙoƙarin rabani da kimata na kuwa rike hannun shi cikin tashin hankali domin babu tausayi ko imani a idanun shi, yake kokarin sai yabi wannan hanyar.  Dukar shi nake tare da kai mishi yakushi, shi kan shi yasan wahala zai bani a yadda muke fadar nan kuma ina ji mishi ciwo. Sauka yayi ya dauko igiyar shi ya daure ni tam! (Malik ba imani sai kace tinkiya,) sannan yasan tun a gwada sa'ar shi na farko yasan budurwa ce, dan haka da mugunta da rashin tausayi ya shigeta da mugun karfi. Wani irin ajiyar zuciya ta sauke wanda shi bai ma san tayi shi ba. Kawai abin da ya sani yake yi. Ya kuma ji a ran shi zai aikata. Babu imani balle tsoron Allah haka yake keta min alfarma yana kuma yi babu tausayi ko jin kai.

           Kimar shi ta tab'a, zubda mishi kima tayi. Ta zage shi a gaban mutane, marin fuskarta yayi sannan ya cigaba da cewa. " Ga mazantakar da kike bukatar gani! Ga Malik din da kike bukatar ji, kinji yadda little Malik yake, dole ki fanshi rashin kunyar ki. Duk da yasan bata taɓa mu'amala da wani namiji ba, amma haka bai hana shi cin zarafin ta ba, bai hana shi cigaba da marin fuskarta yana kuma nitsata ba. Tun karfe tara na safe yake kanta, kuma yana son ya rabu da ita, amma abin takaici maganin da yasha taki sake shi. Wanda kuma ya haɗa da yanayin halittar jikinta, bai tab'a zina ba! Shi yasa sa farko da yasa aka satota abin da zai mata kenan, sai ya kasa sabida Kanen shi mata, Zina masifa ce. Shi yasa ya amshi tayi aurenta. Ya kuma ji zai iya zama da ita na awa takwas zuwa goma. Karfe sha biyu da rabi, aka kira sallah a masalacin izala da take cikin Unguwar wanda husumiyar take dab da Estate din. Janyewa yayi daga jikinta, ya sharb'e zufar da take zubo Mishi har zuwa lokacin bai yi ji nutsuwa da ya dace ba, ban daki ya shiga yayi wanka yazo ya gabatar da sallar azhar, yana idarwa ko addu'o'in bai yi ba, ya cire rigar shi da boxes ɗin ya koma gadon. Ya cigaba daga inda ya tsaya sai da karfe biyar cur na yamma ya zube a gefenta yana sauke ajiyar zuciya. Domin kuwa ya fitar da samuwar shi, bai juya ya kalle ta ba, abin da yazo ran shi Zeemalik! Duk wannan Chakwakiyyar da ya aikata bai tab'a tunanin abinda zai ce mata ba. _Ka munafunci matar ka kayi aure ba tare da sanin danginka ba! Sannan ka kwanta da Inayat! Idan Zeemalik taji tabbas sai ta kusan mutuwa._ wani irin tsoro ne ya kama shi da sauri ya mike, amma ina wani zazzaɓin yake jin kamar wanda yayi jinya na tsawon sati biyu. Dakyar ya nufi ban daki ya cika ruwa sannan ya shiga ya jima yana wanka kafin ya fito, a hankali ya kalli irin kwanciyar da tayi,  ko dar bai ji tausayinta ba.

          Asalima ganin abin da yayi dai dai yake, sannan kuma yana jin haushinta sabida ita taja mishi ya aikata haka, ba tare da yaji kome ba ya shiga hada kayan shi, yana gama hada kayan shi ya shiga niman daya wayar shi, dan biyu ne, yana samu ya ciro layin shi ya saka a ciki. Sannan ya shiga niman layin Zeemalik. "Malik!!!" Ta kira shi cikin kuka da tashin hankali. "Ina ka shiga ne? Don Allah kayi min magana, nasan dan muryan Film din da naji ne zaka ce ba zan kula ka ba." Ajiyar zuciya ya sauke sannan yace mata.."toh Zeeh ya zanyi dake?"  "Kawai ban yarda da garin bane don Allah ka dawo! Tsoron kar wata mace ta cutar min da kai nake ji! Nasan abinda zaka aikata nasan wanda ba zaka aikata ba dan nayi imani da Allah Mace bata gaban ka." Kashe wayar yayi tare da zubawa Inayat ido. "Me yasa kika rushe min Yardan da mata na tayi dani? Me yasa kika sanya ni ha'intar matar da babu ruwan ta da kowa sai ni! Na bar miki ciwo biyu, ciwon rashin kimarki, da kuma haka zaki rayu babu ke babu aure, na miki tambarin da ba zaki tab'a gogewa ba." Daga haka ya saka kai ya tattara kayan shi zai fita. Kome ya tuna sai gashi ya dawo ya gyara rufeta. Sannan yayi ficcewar shi. Cike da tausayin Zeemalik. Sabida yaci amanarta. Kuma yasan Allah ba zai barshi ba.
.... Yana fita ya kira driven shi yazo ya kai shi Airport. Yana zaune a cikin motar sai ga driven, yazo da sauri ya jashi. Ya bar garin Gombe baki daya.

           ----
Karfe bakwai ya shiga gidan shi, kamar mahaukaciya haka ya hangota a step, gaban shi ne ya fad'i. Da sauri ya zubda kayan hannun shi, ya isa gareta. Mik'ewa tayi kafin ta tako Inda yake ta nemi zuɓewa kasa, tare da mika mishi hannun ta na dama, ganin mugun aikin da tayiwa kanta ya sashi jin tashin hankali fiye da wanda ya baro a gombe.

   Daukar ta yayi tare da fita da ita, suka nufi asibitin Maman shi.  Anan aka shiga da ita emergency room. Zama yayi tare da dafe goshinsa. Idanun shi sun cika da kwalla. _Inayat masifa ce haduwa da ita ta zame mishi wutar daji, daga haduwar shi da ita take jaza mishi masifa_
Haka yayi ta ayyanawa a ran shi, har zuwa lokacin da likitan ya fito tare da zuba mishi ido. Kafin yace. " Mr Malik! Muje office" babu musu yabi bayan shi, suka zauna, sai da likitan ya gama kome sannan ya zuba mishi ido kafin yace. "Mr Malik zamu kai Matar shashin binciken ƙwaƙwalwa, domin abin da tayi ya bamu tsoro, badan Allah ya takaita ba, da ta yanke jijjiyar da take hade da zuciyarta.... 💋

KOME DA LOKACIN SA {COMPLETE}✓Where stories live. Discover now