Kowanne bakin wuta

786 26 0
                                    

🔥 🔥🔥🔥🔥🔥
KOWANNE BAKIN WUTA
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
    ( da nashi hayakin)
💨💨💨💨💨💨💨

Story & Written by
    Fadeela Lamido

​© REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄​

    Wattpad @fadeelalamido

                     65 - 66

*Afwan Yan uwa Kun jini shiru kwana biyu Kun San jiki da jini.ina yaba muku masoyana abin gudun mawar da kuke bani ngd* 😘😘😘😘

Juyowa tayi ta kalle sa, sannan ta cire hannun sa daga jikinta ta nufa toilet"

     Jimawa kadan ta fito da alama bakinta ta dauraye sannan ta koma gadon tana kokarin kwanciya"

   Kirki kwanta jiki karasa abincin ki"

    Kwanciya tayi tare da fadin"

   Nakoshi"

    Hmmm matsoraciya karki karamin karyan ciwo, kingama guje gujen kuma kin koma lambo?

       'Dan turo baki tayi batare da tace komai ba"

    Dan haka Abdulmajeed  yace"

    Maida bakin ki, ni babu abin da zan miki, amman ya zama dole ki fadawa Umma dan ta nema miki magani"

      Yaya nifa bazan iya fada ba gaskiya, kuma ni lafiyata lau"

   Hmmm ai ko dole ki fada, dan bazan iya zama haka ba, kuma ai cikin dibara zaki fada, ba gatso tsoba"

     Kasa tayi da murya sannan tace"

     Allah yaya bazan iyaba"

     Shiru ya mata har aka kwashi tsayon wasu lukaci, besaka ce mata kala ba, amman zuciyan shi cike yake da zullumi"

    Ahaka suka kwashe tsayon sati biyu yana hakuri da Ummi, yama rasa ta yaya zai billowa abun"

       Tuni anty Salma ta koma, bayan ta kara basu shawarwari"

    Ummi kuwa awannan lukacin tayi kyau tayi kiba na ban mamaki, amman Abdulmajeed yana nan yadda yake, duk da cewa yana samun kulawa ta bangaren abinci da sauran su"

  
           ** ** ***

Yau Abdulmajeed ya tashi da damuwan halin Ummi, bayan sun gama yin breakfast yace"

     Dauko gyalen ki in sauke ki gidan Umma"

   Cikin dauki ta mike domin tunda aka akai auren su bata taba zuwaba, hakama gidan momy zuwan da tayi bana dadi bane"

    Koda suka dauki hanya Abdulmajeed be kallon inda take, dan haka Ummi ta kalleshi tace"

    Yaya nayi maka wani abu ne? Sai naga kaman kana fushi"

   Juyowa yayi ya kalleta ba fushi nakeba"

    Hmmm toh shike nan, bata sake cewa komai ba har suka isa"

   Tare suka sakko sannan suka nufi cikin gidan dayake safiya ne Abba nanan"

    Da Sallama suka shiga falon, Abba da Umma ne suka amsa, sosai sukaji dadin ganin su"

    Ummi jikin Umma ta zauna cikin fara'a da nuna farin ciki"

    Yayin da Abdulmajeed ya zube akasa agaban Abba sunkuyar dakai yayi sannan ya shiga gaida su"

   Bayan sun gama gaisawa Abba yace tashi ka hau kujera mana Abdulmajeed, kaida gidan ku"

   Cikin fara'a yace"

KOWANNE BAKIN WUTAWhere stories live. Discover now