KOWANNE BAKIN WUTA 15 to 16

2K 122 35
                                    

🔥 🔥🔥🔥🔥🔥
*KOWANNE BAKIN WUTA*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
    ( da nashi hayakin)
💨💨💨💨💨💨💨

Story & Written by
    *Fadeela Lamido*

*​© REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄​*

    Wattpad @fadeelalamido


            *15 - 16*




Motar shi ya nufa, Nafisa nabinsa abaya, bayan ya bude ya shiga ya zauna yace shigo"

   Cikin rarraba ido Nafisa ta shiga gaban motar ta zauna"

    Harya tada motar yaji wayarsa na neman agaji dan haka ya tsaya ya dauka"

     Sadiq ya gani dan yahaka yayi tsaki tare da maida wayar majiyarta sannan ya figi motar aguje yabar asibitin"

    Sadiq dake can nesa yana hango su ya ja tsaki tare da fadin"

     Me yake shirin faruwa da Abdulmajeed ne?, yana yin abu saika ce karamin yaro, ko ina zai kaita oho"

    Tsaki ya kuma ja akaro na biyu, wucewa Office din shi yayi yaci gaba da aikin sa"

   
    Shiko Abdulmajeed tafiya yayi me nisa sannan ya sauka gefen hanya ya tsaya"

    Ahankali ya juya ya kalli Nafisa, hakanan yaji shiganta ya burgeshi cikin  fararan kaya take riga da wando wadda suka matseta matuka, wandon ya kalla yadda ya matseta acikin zuciyan shi yace koya suke suna saka irin wannan wandon oho"

     Maida idon shi yayi kan kirjinta, sosai ya shala wajen kallonta"

    Itako Nafisa daman haka take so dan haka dan haka ta fara kissa da kisisina tare da nuna batama san yanayi ba"

    Sosai hankalin Abdulmajeed ya tashi, sai dai wannan karon yasha babban dana lokacin daya rasa Ummi"

    Koda yakejin yana son Ummi betaba jin irin wannan yanayin ajikinsa ba, wannan karon ji yake tamkar ya taba jikin Nafisa, sai dai bazai iya hakan ba"

     Tsaki yaja sanna ya karkace ya ciro sigari a aljihun sa ya kunna ya fara sha tare da fesa hayakin ta window motar"

    Ganin ya dauke idon sa akanta yasa ta waigo tana kallon shi,  gaskiya tana son Abdulmajeed sosai, ta dade tana neman hanyar da zata rabe shi, sai dai baya kallon kowa bare ya saurare shi, yau gata acikin motar Abdulmajeed tasamu daman da 'yan mata da yawa ke neman samu, sai dai ta kula Abdulmajeed zaiyi wuyan sha ani, dole ta neman wa kanta mafita, dan haka ta gyara zama tare da kashe murya, tace"

     Doctor yagana mun tsaya ahanya mu karasa mana"

     Juyawo yayi ya wurga mata wani kallo tare da fadin ina zamu karasa?

       Dauke kanta tayi tare da cigaba dayi masa kwarkwasa"

    Ido Abdulmajeed ya zuba mata sosai, tana daga zaune amman jikinta sai wani girgiza yake rudewa Abdulmajeed yayi yama rasa a ina yake"

    Cikin sauri ya mika hannun shi ya juyo da ita suna fuskanta juna, ido suka kurawa juna, ahaliki Abdulmajeed yakai hannun shi wuyan rigar Nafisa"

    Tsintan kanshi yayi da jan zif din rigar ya sauke shi kasa"

     Ajiyan zuciya Nafisa tayi ganin abin da Abdulmajeed yake shirin yi"

     Ido ya sake kurawa wajen acikin zuciyan shi yace lalai yariyar nan tantiriya ce, domin babu komai ajikinta bayan rigar aikinta ajikinta"

     Batare da yayi wani tunani ba ya fara ya mutsa Nafisa, Nafisa ko kara sake jikinta tayi zuwa can ta shiga maida martani, kafin wani lokaci duk sun shiga cikin wani yanayi dan haka sai da suka kwashe kusan awa daya suna abu daya, zuwa wannan lokacin rigar nafisa bata jikinta gaba daya"

KOWANNE BAKIN WUTAWhere stories live. Discover now