90

14.4K 414 24
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

🌈kainuwa writers association

(united we stand and succed our ambition is to entertain &motivate the mind of readers )

http://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/

     Dedicated to
Hauwa A usman
      Jiddarh


Page 110

Tun daga ranar da oga deeni yaji zance dawowar nabeelah .
yake rawar jiki da rawar kafa dawowarta.
Tare da mugu mugun daukinta.
Yayinda  tunaninta yaki barinsa yasamu sukuni da natsuwar zuciya.
duk ta inda ya motsa ita yake ji tana masa yawo agangar  jikinsa  saI ya dinga  ji jikinsa na masa  wani irin shocking  .
jijiyarsa tayi tai harbawa bal.... Bal.. gabadaya ya matsu rana ta zo .
duk da kullun gidan  yakeson nablah ta zauna ciki agyare yake .
Amman still sai daya sake neman works na musamman aka sake gyara lungu da sako na gidan .
yayinda fk ya dinga tsokanarsa yana masa dariya .
kadai anyi dan duniya wlh .
yanzu duk wannan rawar jikin da Kake yi na dawowar wannan yar baby ce .
wlh ka rage wannan rawar kafar dakake Yi akanta tun ummi bata gane akanta kake barin jiki ba .
" sannan km kaga dai nablah karamar yarinya ce sosai ga km jego kar daga dawowarta yar mutane kasomata ka km dirka mata wani ciki ..
Dan naga alamun shapshuter ne kai. wannan Karo sai dai ka tsiyaya mata yan hudu ko shida .
deeni ya shafa keyarsa yana murmushi gefen baki tare da cewa sarkin sa ido kawai ina ruwanka da ko yan nawa zan tsiyaya mata Allah yasa yan goma zata haifa  ai Matata ce.
Uhm Kaji fa mutumin dayace bazai iya auren karamar yarinya ba sai gashi yanzu yana wani ciccika baki da kafa akan yar 18yr inji cewar fk deeni yace uhmmmmm  wannan ai zancen da ne .amman yanzu
na Dade dasanin kananan yaran nan sun fi dadi da sugar ... Yakarasa fadar hk yana dry tare da mikawa fk hannu suka tafawa.. Dan Allah aboki ka dan bar yar mutane takara hutawa sosai please inji cewar fk .
take  ran deeni ya baci ya hade rai sosai yana watsawa fk wata uwar harara kana yace ban son Iskanci idan yar kace sai ka hanani kusantata ai ganin yadda ya hau  yasan km halinsa da saurin daukar zafi yasa fk barin Zance tare tmbyrsa zeenat .
aboki wai Meyasa zeenat taki dawowa gidanta ne ?
deeni ya fesar da iska ME dumi ya dafe kai .
Yace wlh matsalar danike fama daita Kennan wai har ni zeenat zata ce ta daina sona sai dai na saketa ta aure wani na.
Akan me to?
Uhm aganinta nafi son nablah akanta that's ol wlh aboki babu Bin da ban mata ba.
babu yadda ban mata ba Kai  intakaice maka babu irin rarrashin da banwa zeenat ba Amman ta murzawa idanunta yaji tace bazata koma gidana ba da Sunan aure.

fk ya bude ido cike da tsoro da Mamaki.
Big dady kuwa yasan da wannan zance?
Deeni ya girgiza masa kai alamun bai sani ba 
To wlh ka hanzarta sanar masa tun wuri .
Deeni ya nunfasa yana cizan lips dinsa na kasa. banason amatsa mata ne akan komawarta nafinson ta dawo gidana dan ra'ayin kanta ban da takura ba.
dan ni bazan taba sakinta ba .
nida ita auren zobe ne.
fk ya km kwashewa da dariya yana cewa ita km nablah dakake kuka da hauka akan sonta fa? Murmushi yake Deeni yayi  ya dan motsa Bakinsa ahankali tmkr bazai Yi mgn ba yace auren so........Yakarasa fadar hk tare da juyawa  yasoma takawa dab dab... ahankali cikin takun nan nasa me cike da isa da izza batare da ya sake cewa fk komai ba yacigaba da tafiyarsa. fk yayi shr yabi bayanshi da wani irin kallon mamaki ya numfasa da karfe yana sauke ajiyar zuciya sannan yace dole zeenat tace ta daina sonka bakuma zata dawo gareta ba .
irin wannan haukan son da kakeyi akan nablah.. yana gama fadar hk shima yakama gabansa.

Sosai deeni ke nuna xumudinsa akan dawowar nablah wanda yasa har ummi ta Lura da hkn Amman tashareshi ta xuba masa ido batare data tmbyeshi ba .

A yammancin ranar jumma'a ne Deeni yasamu ummi da zance dawowar nablah daga gidansu .
Ummi tace zata dawo ranar lahadi shine sai yanzu Zaka sanar min sbd baka daukeni abakin komai ba. Yayi saurin risinawa sosai agabanta please first love  kiyi hkr nima jiya mahaifinta yakirani ya sanar Dani  zance  ..amman kiyi hkr.
OK ai babu matsala Allah ya nuna yace ameen .
sai dai first love ina neman wata alfarma agurinki .
ta tsura Masa ido sosai tana kallonsa da nazarinsa sannan tace alfarma me Kennan ?
wai da cewa nayi nablah ba'a estate din nan zata dawo ba aja zata koma da zama.
Ummi tayi masa wani duba rainin hankali Kana tace nufinka gidan ka dake can?
Ya girgiza mata Kai yana jin wata irin faduwar gaba take yasoma addur samun nasara ......
Dan bai san abinda zai biyo bayan mgnrsa ba. dan ya lura tunda yace can nablah zata tare yaga ta sauya fuska.

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now