23

9.7K 323 2
                                    

💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗


AYSHA A BAGUDO

Page 43

Cikin sauri  sauri Ta fito daga dakinsh ta nufi nata  ta dauki  mayafinta ta yafa ,biyu biyu ta dinga saukowa daga step jikinta gabadaya Banda rawa bbu abinda yake .Ta nufi kofar fita.

Har zata fita taji makoshinta ya bushe ta dan dawo da baya da baya ta  bude fridge ta dauki sobon da ummi ta bayar akawo mata ta kafa kai  tasha sosai tana sauke ajiye zuciya .

Cikin haka taji wayar ta dauki kara 'ahankali ta zira hannuta cikin jakar dake makale da kafadarta ,tasoma kokarin Ciro wayar  ta duba tana sauke ajiyar zuciya .
Sunan wacce tagani yasa ta dauki wayar , da sauri .

Hello ....Zeenat ya' akayi najiki shr km?
  jiya haka nayi  ta zaman jiranki gashi yau ma haka ko kin fasane inji cewar sumy ?

"tayazan "fasa,  irin wannan bakar wahalar danake sha.
wlh bbu abinda zan fasa  jiya ma  Sai dana gama shirina  say Ga my hrt ya dawo ya rusa min budget Amman karki damu Gani nan a kan hanya .

ok kiyi sauri  Ina jiranki kifa zo da enough money , zeenat tace karki damu kawas ganin nan day zuwa ok Sai kin karaso .
Ta yi hanging din kiran tare da km jefa wayarta ta cikin jaka ta ajiye robar sobon hannuta tun kafin da dago .

Assalamu alaikum taji anyo sallamar ,take ta Mike ta sankame a guri daya jikinta ya dauki rawa waye ....waye ...km zai sake shiga cikin lokacinta ?
Dafe kirjinta tayi wani frigice ya sake zuwa mata.
" bazata taba manta wannan muryar ba ko acikin mutane dubu ne ,cikin sanyi jiki takarasa bakin kofar jin sallamar taki karewa .

Assalamu alaikum wai Ina masu gidan ne? Tabbas
inda ba gizo murya ke mata , wannan murya shemah ce. hannuta na rawa Ta daura akan handle din kofar ta bude
,shemah tagani tsaye tana sarka mata dariya.

Ya haka kin bar mutun yana ta faman rafka sallama km  kin kasa amsawa  dan Allah ni ban hanya na shiga ciki na kwaso gajiya.
  kinbarni  tsaye  .

Sai lokacin zeenat ta farga tasan abinda yakamata tayi  , ajiye zuciya ta sake saukewa tare da sakin murmushin karfin hali uhmmmm Ina shirin amsawa kennan wlh  sobon da nake sha ne yasa kikaji banyi  sauri amsawa  ba.
,sannu da zuwa tabata hanya tana cewa  daga Ina haka?

daga gida  , shemah data karasa shigowa  tasoma kokarin kwanto danta dake goye abayanta  ta mikawa zeenat shi  .

jiya mukayi ar'bain shine nace yau dai sai  nazo na duba jikin guzuma .
dan naji ance bakida lfy sosai laulayin ciki yasaki gaba .
  abu fa ya hade da son jiki .
jikin zeenat duk a sanyaye tace duk son jikina  ban kai ki ba .

,Aa wlh bazama a hada ni dake ba wlh.

Lokacin danake laulayina waya sani .
Amman ke bbu wanda baisani ba .
Shemah ta maida hankankalinta  kan zeenat din sosai tana dubanta  say naga kmr fita ,zakiyi .

, zeenat ta sake yin murmushin fitar lfy    uhmmmm bbu inda zani  "
ok wuni fa muka kawo miki dan say yamma  zamu wuce gidan .

'Ahankali zeenat tasamu gurin ta zauna kan kujera tana furta kalmar inna lillahi wa inna ilaihi rajiun akasan zuciyarta .

Shemah tace yana Ga duk kinyi wani iri ko bakiji dadin zuwanmu bane?

, zeenat tayi saurin wayencewa tare ware idanunta tana murmushin karfin hali may kike Gani.

naga  jikinki duk yayi sanyi dana say yamma kmr baki so zuwanmu ba .

Zeenat ta girgiza kai uhm  bbu komai wlh yanayin jikina ne yasa kika Ga haka  kin san yanzu say 'ahankali .

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now