82

16.5K 399 16
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
     💖💖💖
💗💗💗💗💗





*AYSHA A BAGUDO*

Kainuwa Waiter's association


       Dedicated to
*HAUWA A USMAN*
       *(JIDDARH)*







Page 102


  Ummi ce ke saukowa a hankali daga matattakalar har takarasa sauka parlour'n gabadaya idanunta kan deeni  tana mishi  wani irin kallo mai tattare da tsansar tuhuma tareda tarin tambayoyi,
shikuma Deeni ganin irin kallon da umminsa ke jifansa dashi Yasa   duk sai yaji wata matsananyar  kunya ta kamashi.
sunkuyar da kanshi kawai  yayi   yana Sosa byn keyarsa alamun rashin gaskiya atare dashi domin jikinshi yabashi tunda yaga yadda umminsa tayi.
ba mamaki ta ganshi tare da sanyin idaniyarsa .
Numfasawa ummi dake tsaye a gabansa tayi wace takasa yi masa mgn .
sannan can km  ta jinjina Kanta tace ni zan fita Amman iyakacina cikin estate dina ,Dan tunda akayi haihuwar nan ban leka koina ba . muryasa 'cikin mayye da shauki kaunar dake tangaliliya dashi yace alright first love.
muje Na kaiki duk inda kike son zuwa.
   da hannuta ta katseshi tana girgiza masa kanta alamun Yayi zamansa takarasa inda take zaton nan nablah tashiga tayi gyaran Murya tana duban bayan Nablah dake kokarin daukar heater ta juyo ahankali tana duban ummi  tare da gaida ita. Dan kwata kwata ranar Sau daya suka hadu ta .

Ummi ta amsa tana cewa to ni zan Dan fita ki kula da yaran nan  sosai please.... idan kina bukatar wani abu ki sanarwa zeenat sannan yanzu aikin me zakiyi hk ?

Duk abinda kike so Ga larabara nan kisata zatayi oready nasanar mata tun baya kin  daina aikin komai agidan nan.

muryarta a raunane tace ummi bawani aiki bane fa  ruwan zafi ne kawai shima wanda zan hadawa yara abinci ne Ok ta juya tasoma tafiya Sai Na dawo .
adawo lfy ummi Allah tsare .
Ameen batare da ta km juyowa ba .

Ummi nabarin gidan Da sauri deeni ya shiga 'cikin kitchen din ya tsaya abakin kofa yana kallon bayan Nablah dake tsaye komai nata tsab tsab km gabadayan ta sauya masa tayi wani irin kyau amadadin tayi baki sbd ruwan zafi .
Sai ma haske takara kafafunta da yatsun hannuwanta suyi tas tas dasu abin sha'awa .
sak kana kallonta kaga me dayen jego wani irin abu yaji yana fexgarsa gareta .
yasoma takawa ahankali har  yakaraso  gareta ya sakala hannushi duka ya zagaye kugunta dashi tare da daura habarsa agefen wuya a Dan frigice ta juyo duk da tasan ko aikin waye .
ta inda ya daura habarsa  ta kalla idanunsu suka sarke 'cikin juna a take zuciyoyinsu ya buga da karfi .
ranta Yayi mugun dagulewa taja wani irin matsanancin tsaki wanda ya taba zuciyarsa Amman ya Dane abinda yaji .
hk kawai nablah ta tsinci kanta da sakin wani irin raunatacce kuka 'cikin muryarta mara sauti yayinda Shi km ya Sai wani  sake narkewa yake ajikinta yana shinshina wuyanta tare da goga mata gashi habarsa
tasoma kokarin raba jikinta danashi tana kara sautin kukanta please deeni kabarni wlh bana kaunar irin abinda kake min.
kwata kwata bbu tsoron Allah acikin zuciyarka kwakumarta Yayi sosai kamshin jikinta da kashin turaren datayi amfani dashi suka nemi fidda Shi 'cikin hankalinsa har yasa shi jin kafafunshi sun Gaza daukarsa alamun zasu zube 'cikin wani irin maseefar shaukinta ya tattaro sauran kuzarinsa dayayi saura ya janyota zuwa jikin fridge ya matse gam ajikinsa yana sakin numafashi me gyaraye da huci me zafi.

'cikin rawar murya me cike da wani irin rauni ya fara mgn .. please kiyi hakuri da duk abinda kike Ga Ina miki nablah ni nasan akan daidai nike ba wai rashin tsoron Allah bane Amman da sannu  wata rana zaki fahimci hk.
nablah tun iya tsawon rayuwata banta aikata zina ko rabar inda ake aikatashi ba domin ubangijina ya tsareni.
duk wani jin dadin rayuwa ko jima'i Ina yin sane tare da halalina Dan hk Dan Allah ki daina zubda hawayenki akan na rabi jikinki.
Ki daina kuka  nima zaki sani kuka domin Na fiki jin radadi wannan kukan naki me cike da zargi da fassara iri iri .
Ya juyo daita ahankali suna fuskantar junansu sosai har suna jin hucin numfashin junansu yasoma goge mata hawayen dake kwance a saman kuncinta.
tsantsar kaunarki kesani aikata miki abinda baki so wanda ni nasan ba haramun nake aikatawa ba.
ta  turo masa dan  karamin  tsukaken bakinta gaba muryarta cike da shagwaba tace ba haramun kake aikatawa ba ibada kake ?
Ya Daga mata kansa alamun eh wasu Hawayen takaicin mgnrsa ne suka zubo mata duk   da kokarinta Na son danewa datake  ware  shanyayyun idanunta tayi  tasoma masa kallon wani  tababe km mara cikakken hankali ganin yanayin irin kallon datake masa Yasa ya Kai hannushi  ya tallabo fuskarta tare da  Kai bakinsa ya manne danata waje daya yashiga  tsotse lips dinta Na sama dana kasa .
yana kallon'cikin kwayar idanunta Daga nan  salon wasannisa suka soma canza salo ya rungumeta tsam ajikinshi bakinsu still manne da juna yana romancing din jikinta tuni suka soma barin duniyar kasa zuwa duniyar sama deeni tamkar wani mayye yaki sakar mata jiki Sai daya tiririn da sautin ruwan zafin data daura  kitchen sannan ya Dan dawo normal ya sausauta rungumar da Yayi mata tana manne ajikinshi yaje ya kashe soket .
ya sake dawo daita jikin fridge suna sauke naunauyen ajiyar zuciya ajere ajere yayinda nablah ta manne masa ajikinshi tana shakar daddaden kashin turaren jikinshi tare da sakin numafashi .
Shi kuwa Sai tsura mata rikitattun idanunshi Yayi yana kallonta yana mai hura mata hucin numfashinsa da iskar bakinsa ta lumshe shanyayyun idanunta muryarta cike da rudani tace please sakarni Na wuce nabar yarana su kadai fa adaki .
Sai lokacin yaji wata irin nutsuwa ta ratsa  jikinshi muryasa a Dan kausashe yace me zai cinyesu a dakin  uwar son ya'ya?

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now