56

10.2K 312 0
                                    

💗💗💗💗💗
  AUREN SIRRI
      💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO


*Uhmmmm uhmmmm abin 'cikin kwai Ina jinjina gareku members Na AUREN SIRRI fans  hadin kanku tattare da zaman lfyrku yana matukar birgeni Ina matukar alfahari daku wannan shafin sadaukarwa ne gareku  kuyi duk yadda kuke so dashi Allah yabar zumuncin dake tsakaninmu har ila yaumul kiyamati ina addu'ar kar Allah Yasa zumuncin nan ya tsaya iya social Media kawai*

Page 76

Idan ka sake furta kalmar Cewa Ina son yarinyar nan wlh zan bata maka rai fahad ,
narasa Inda zan ajiye soyayyarta sai gun house girl dina ?
kuka fa... amman wlh ka cuceni  kasan cewa Ina da tarin dukiyar da ni kaina bansan adadinsu ba.
km ta ishe nazabi duk kallar  mace datayi min a 'cikin duniyar  "ya  "ko ta gidan uba wace km ko a wani kasa take ba wai wannan bazar house girl din ba .
Kai bama Ni ba ya nuna kirjinshi da yatsansa  ko wanda  nake tare dashi  yafi karfin yayi soyayya da house girl .

Muddin har zaka cigaba da kudirinka akan yarinyar nan to wlh kaji narantse maka  kana daidai ne da raba abotarmu tare da duk wata halaka dake tsakaninmu .

yana karasa fadar hk yayi gaba 'cikin matsanancin fushi da Bai San dalili yinsa ba hk zalika baisan meyesa duk sanda yaga yarinyar da wani nmj ba wani ya nuna alamun yana sonta  hankalinsa ke mugun tashi ba .

Ko 'cikin parlour ma rigima ce sosai suka dinga yi da DEENI da fahad akan nablah har ummi ta tmbye fahad din abinda ya hadasu.
Bai tsaya boye mata komai ba  ya sanarmata .

ka kyale wannan rigimamme kaji  kayi abinda yakawoka kasan halin deeni sarai ba sai Na tsaya gaya maka ba ummi tacigaba nablah takai mace da kowani da namiji zai so.
Domin  Tana da halayya nagari da za'a so mace domin su.

dadi ya rufe xuciyar fahad sosai jin abinda ummi tace yayinda deeni ya dago sukayi four eyes  ya watsamasa wata uwar Harara tare da jan tsaki .

Banda wani uziri may karfi  to wlh koni zan iya shege maka gaba akan neman aurenta dan takai mace iya mace.
sai dai kashi...akwai wani sirrin boye dake tattare da yarinyar wanda zai yi maka nakasu.
ummi takarasa mgnrta Tana sauke numfashi .

Ahankali Fahad ya furta kalmar inna lillahi wa inna ilaihi rajiun  wayyo Allahna tare da dafe daidai saitin zuciyarsa dake bugawa da hannuwanshi duka. alamun zuciyarsa bata ji dadin zance ummi na karshe ba .

DEENI dake rike da wayarsa yana aikin chatting  yayi musu banza yacigaba da abinda  yake .
dan tunda ummi tasaka baki 'cikin mgnr Bai sake cewa komai ba  sai ma kokuwa dayake faman aikinyi da numfashinsa dake neman barin gangar jikinsa.

Gabadaya hankalin da yanayin fahad ya canza take ya  koma kalar tausayi .
Yayinda  zuciyarsa  ke  wani dokawa da sauri a frigice  yace dan girman Allah ummi kitaimakamin kiyi wani abu akai wlh nayi mugun kamuwa da mugun son yarinyar tun farkon ganina daita.
Ina ji a raina matsawar bata kassnce matsayin matata ba zan shiga wani hali.

a hassale DEENI  yabar abinda yake ya sake dagowa  yadakatar dashi yana huci kana yace Kai wani irin jaki ne kai ?
Dabaka fahimta" da wani irin yare  kake son A sake maka bayani akan yarinyar nan.
Ni kaina  hanya may bullewa na gayama akanta shine karabu da soyayyar yarinyar nan amman kake ci min fuska to wlh kayi Na farko kayi Na karshe duk lokaci daka sake cewa kana son wacce yarinyar sai Na fasa maka baki . ba fahad ba  hatta ummi sai da karshen mgnr deeni tasakata dry .aiko fahad ya dinga dariya yana fadin DEENI rikicin gangan .
fahad yace wlh baka isa ba tunda Kai ba sonta kake yi ba .
ta ya'ya Ni zaka hanani km wlh bazan barta ba sai Inda karfina yakare tunda ba matar wani aure bace .
zan jirata har sanda sirrin boyen zai tashi daga kanta a zafafe deeni ya Mike tamkar wani mayunwacin  zaki bazoto  fahad ya ji an  damki makoshinsa .

AUREN SIRRI COMPLETE Where stories live. Discover now